FmD4FRX3FmXvDZXvGZT3FRFgNBP1w326w3z1NBMhNV5=
items
Showing posts with the label TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 12 TEND QARSHE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 12 THEND QARSHE BAYAN WATA GO MA Rayuwa ta mika a gidansu Mati, abubuwa da yawa sun faru ciki harda dawowarsu Nene bayan sunyi…

TSANGAYAR MATI CHAPTER 11

TSANGAYAR MATI CHAPTER 11 Abulle tayi k'asa k'asa da murya. "Makarin shine a jika wandon kwarto a shanye." Nene ta zabura tayi zama…

TSANGAYAR MATI CHAPTER 9

TSANGAYAR MATI  CHAPTER 9 "Ke dadina dake jahilci kwarankwatsa dubu, haba ai ko karamin yaro yasan ruwa ba a sheka mai Zobo a zuba Sugar shi ken…

TSANGAYAR MATI CHAPTER 8

TSANGAYAR MATI  CHAPTER 8 Kamar wasa cikin Fadime ya tabbata, Inna har Asibitin Kauyen ta mika ta tare da Abule da Nene wadanda suka tike akan sai su…

TSANGAYAR MATI CHAPTER 5

TSANGAYAR MATI  CHAPTER 5 Inna ta d'aga hanci sama taja iska, sai kuma ta furzar ta baki tana hararar kwanukan da Nene ta aje gabanta. "Uhm …

TSANGAYAR MATI CHAPTER 4

TSANGATAR MATI  CHAPTER 4 Assalamu Alaikum mutan gidan." Fadin 'yar doguwar dattijuwar kuma tsamurmura mai sharba-sharban tsagu a gefen baki…

TSANGAYAR MATI CHAPTER 3

TSANGAYAR  MATI CHAPTER 3 "To ai saiki kauce daga samanmu tunda dai shegen bakin cikinki yajawo kinji abinda Tsohonki ke aikatawa a waje." …

TSANGAYAR MATI CHAPTER 1

TSANGAYAR MATI CHAPTER 1 Buguzum-buguzum ta sanyo kai cikin gidan tana waka.  "Ahayye iye nana..."  Difta dakata gami da sakin baki adalili…

Load More That is All
73745675015091643