SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 23

Cikin tashin hankali ta kama shi ta riƙe ta na kuka sosai kamar rantazai fita ganin hankalin sa ba shi a jikin sa. “Na shiga uku A.m so kake ka yi kisa?”. Ta faɗa cikin muryar kuka ta na girgiza shi gabaki ɗaya ta ruɗe ganitake kamar zai ƙara yankar …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 60

kai tsaye dr fahat d’akin da aka kwantar da hjy murja ya nufa ya taddasu akanta suna rusa kuka kowanne da kalan surutun da ya keyi da tausayi ya kallesu yace su fice xai dubata kamar baxa su fita ba hk suka fita suna jimamin abinda xai biyo baya. suna …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 59

furxar da huci dady yayi yana jinjina abin shi kanshi yasan baxaiyi yu ace kamar khaleel ansace shi ba akwai dai mummunan abu da xai faru dashi ya kalli Alhaji Adam ched’e yanda jikinsa ke fidda gumi idanunsa suka yi jaa tashin hnkli b’aro b’aro a fuskar ya girgixa kai …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 53

Sabreen ta kushe gefe tace ya isa yah suhail, kallonshi takeyi har cikin ido shim haka?. Yace meyafaru? ya mata kiss, tace bakomai inaso muyi maganane, kashi na kan kirjinta yace ina sauraronki?kiss kawi yaketa manna mata, ta marairaice tace yah suhail ya batun karatuna? Shuru suhail yayi dan yasan …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 52

Sabreen bata sake fitowaba se luch, shima sunaci hafsat tanata iyayi abu kadan D, sabreen kuwa ko’a jikinta tana gama cin abinci ta wuce d’aki. Hakadai take musu har washe gari hafsat tayi breaks fast tayi lunch dama da rana ta fita girkinta kenan se kuma sabreen itace da ango …

Read More »

DALIBI NA BY HALEEMA

Sauri sauri yake shirin fita scul badan karyayi lattiba sedan wani dadlili nasa. mom yau d motarki xan fita yana fada yana futa wai ni yau meyake damunkane mom tafada cikin fada2 kasan yanxu karfe nawa 6:30 Am nasan ko mai gadi baxa kasamu va, mom ina da wani homwrk …

Read More »

JIKAR MAGUZAWA BY ASMAU BAFFA

Mutane cike suke a bakin wani katafaren gida ana Zaman makoki kana ganin irin yawan mutanen kasan babban mutum ne ya mutu,ga yan samari duk suna Kama baza su wuce shekaru Sha shida Sha bakwai ba a kalla sunkai su hudu,wani Handsome matashi zai Kai 28yrs Yana zaune da samari …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 58

satin su 2 a dubai suka wuce Singapore sun sha amarcinsu sosai sun nunawa junansu soyayya satinsu 2 acen Abba ya kirasu awaya akan su xo hjy murja bata da lafiya sosai ba shiri suka dawo batare da sunyi adadin kwana kin dasuke son yi ba tun acikin jirgi jannat …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 57

ta tusa kanta cikin cinyoyinta tana rusa kuka gwanin ban tausayi zuciyarta akarye babu abinda take tunani irin y’an’uwanta. sallama yai yashigo hannunsa rik’e da k’atuwar leda ganin yanayin data ke ciki yasa ya ajjiye ledar da sauri yai wajanta . muryarsa asanyaye yake tambayarta dan baya son yaganta cikin …

Read More »

MUMMUNAN ZATO HAUSA NOVEL

Da gudu ya fito yana kiran “Jabir! Jabir!!” Dai dai lokacin da Jabir ke fitowa daga garejin motoci, inda ya ajiye motar da suka shigo yanzun nan,ya ji muryar Ogan nashi cikin wani firgici, da gudu ya nufo ƙofar falon inda suka yi kiciɓis da maigidan nashi ɗauke da A’isha …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 22

Ke uban me kike yi haka ki ka canza ko kayan shafana kike amfanida shi in ba na nan? Duk da na kulle ɗakina.” Zainab ta ce ta na kallonta cikin tsananin mamakin yadda ta gaJuwairiya ta koma lokaci guda. Juwairiya hankalinta ya tashi ita kanta ta yi tunanin hakan …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 21

A.m ya tsaya cikin tsananin mamaki ya na kallon Baba Sani da ya cimagani fuskar sa babu walwala ko kaɗan, alamun da rashin mutunciya zo koma fiye da haka don a wulaƙance yake kallon A.m da yakejin kamar ya kai mishi bugu. “ Uban me ya kawo wannan mara mutuncin …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 51

Da asuba suhail ya tashi ya wuce toilet yayi wanka sanna yasa jallabiyansa ya tashi hafsat kunya sosai taji yana mata murmushi yace nina tafi masallaci. Bayan ya fita ta wuce toilet tayi wanka tazo ta shirya cikin dogon riga mara nauyi ta kwanta tana jiran dawowan suhail. Bayan suhail …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 50

Suhail yayi gyaran murya yace nidai abunda,zance shine Allah ya bamu zaman lfy, kuma Allah yani ikon yin adalci a tsakaninku, idan kunga nayi kuskute toku dinga sani a hanya, kuma inaso ku had’a kanku kamar yadda na sanku adah dan dukkanku ina sonku shiyasa nakeso muyi zama na gaskya …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 56

ki kiyaye kanki kafin lokaci dana sani ki kare lafiyar jikinki da kanki ubangiji Allah yasa mudace. sai kula da uwar miji da dangin mijin: duk dana san kun sani bari na tuna muku, kin san darajarar da Allah ya bawa uwa ?? kinsani son xuciya ne ya mantardamu kada …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 55

day 2 shine ched’e day wanda duk wata y’ar danginsu in ta tashi aure suna wannan al’adar ta filani ango da amarya suna shiga irin ta amaren filani haka aka yi abubuwa na al’adar filani aka sha nono aka yanka shanu masu yawan gaske suka kira masu wasannin al’adun filani …

Read More »

QASAITATTUN MATA BY HASEENA. BAMALI

[11/28, 11:14 AM] Typing: Typing…………..?️   *??QASAITATTUN MATA*?? _(Return)_   *Na…Hassenart Bamalli?* _*Hasfad 019 @Wattpad*_ ?09065990265 Littafan marubuciyar: •RAMUWAR GAYYA (Shaded blood) •LAYLERH (Emphatic &sympathetic luv story) •RAYUWAR AFREDARH (Endless luv) •BAGIDAJIYA   ~*DEDICATION*~ I wholly dedicated this book to you ma momma haj. Safiya abdussalam ,Allah ya bamu ikon …

Read More »

SARKI NE HAUSA COMPLETE BY KAUSAR LUV

[1/8, 11:30 AM] Kausar Luv?: [11/13, 10:11 PM] Kausar Luv?: [11/12, 3:34 PM] Kausar Luv?: ???SARKI NE??? ??????????? Na Kausar M Hassan 1⃣ Maza da mata na hango anata shirye2 ko ina na wulga sea inga ana murnah da annuri, farinciki cike da fuskokinsu, musamman ma mai martabah Sarkin wannan …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 20

“Ke uban me kike yi haka ki ka canza ko kayan shafana kike amfanida shi in ba na nan? Duk da na kulle ɗakina.” Zainab ta ce ta na kallonta cikin tsananin mamakin yadda ta gaJuwairiya ta koma lokaci guda. Juwairiya hankalinta ya tashi ita kanta ta yi tunanin hakan …

Read More »