SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 29

Juwairiya kunya ta kama ta matuƙar gaske ji ta yi kamar ta nutse aƙasa,juwaya ta yi za ta koma ciki,amma sai A.m ya janyo ta tare dahaɗa ta da ƙirjin shi.           “ Ke! Wace irin mahaukaciya ce da za ki shigo gidanma‘aurata kai tsaye sai …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 66

wata murya ta bata sani ba taji ana mgn “Auwal kai fa shege ne wai da gaske kake y’ar gidan Adam ched’e ce ? nasan ka mak’aryaci ne idan kuwa yarinyar y’ar shi ce gsky kayi babban kamu ka kamo mana k’aton kifin daxamu dink’a cin kitse” “zauna nan d’an …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 65

ranar aka salla mota sbd ita da yarinyar ta suna cikin k’oshin lfy suna komawa gida da daddare akai musu waya Rubayya ta haihu ta haifi d’anta namiji rana d’aya kenan suka haihu da sulthana amma ita Rubayyan da daddare rana d’aya akai shagalin suna sunyi gagarumin taro anyi wadak’a …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 59

Salma tace muhsin pls ka bari sabreen, zata cutufa, muhsin yace toke kinaga kina da halin da zaki iya cetonta kenan? Salma tace kwarai kuwa zan canja musu abincin, muhsin yace no banaso ki shiga hidimarsu dan haka ki rabu dasu. Salma tace noo muhsin idan maganin yayi aiki fa? …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 58

Babu yadda sabreen ta iya haka suhail ya b’ata mata wankanta, amma batasha wahala sosaiba suka wuce toilet sukai wanka. Haka suke a koda yaushe har ya karasa mata kwananta yau zai koma gun hafsat kuma tayi wankan tsarki dan 3days takeyin period nata ya d’auke. Bayan sabreen ta gama …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 28

Zainab dake shatatan hawaye ta karɓi acid ɗin da ta miƙa mata,tana jin wani irin tsanar Juwairiya  a ranta kamar ta je ta watsa mata da kanta. Ganin Momy suka yi ta shigo tana murmushi a fuskarata ta zauna a gefen su. ” Humh ta yaro kyau take yi ba …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 27

Ta na riƙe da wayar cikin tsananin tashin hankali yayin da jiri yakeiban ta da ƙyar take iya buɗe ƙwayar idanunta. Sai dai duk iya iyakan ƙoƙarinta don ta gano pattern ɗin da ta sakawayar,amma ta kasa har ta haƙura za ta kwaɗa wayar da ƙasa saikuma ta fasa,ta ƙara …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 64

basu bar wajen ba sai bayan magrub suna cike da nishad’i sannan suka koma gidajensu 4 days ago da safe Abba ya kira wayan ya khaleel yace suxo gida shida jannat a firgice suka je tunanin su ko wani abun ya faru a cen suka tadda dangi sun cika gidan …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 63

janye jikinsa yana kallonta hannunshi nasha far cikinta cikin kasala yake magana “ajiyata tana nan yadda na barta amma ….” ware ido tayi tasa hannunta kan hannunshi daya ke shafa cikinta “amma me….?” dariya yayi mara sauti “naga ya rame any’a kina kular min da shi kuwa?” turo baki tayi …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 57

Sabreen ta maida kallonta kan hafsat tace kiyi hakuri☺. Wani sanyi suhail yaji a ranshi seyace pls my luv ki hakuri kinji, hafsat tace bakomai tunda ta gane kuskurenta?amma wlh kaja mata kunne karta yarda ta sake gwadawa dan kai kasanni D kuma kasan dai sabreen bazata iya fad’a daniba?. …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 56

Salma taci gaba da cewa NAWA, hafsat tana da kirki kuma wlh ina tausayinta amma kuma abinda takeda niyan aikatawa zai cutar da,sabreen kuma kasan yadda nake son sabreen, muhsin yace yakai yadda kike sona? Murmushi tayi tace ka dena had’aku pls ita dai TANA RAINA gaskya, kai kuma kana …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 26

A cikin motar da suka zo da ita suka sakata,sun yi tafiya mai nisagaske sannan suka tsaya. Duk nisar tafiyar da suka sha amma Mama da Ibrahim ba su farfaɗoba. Wani ƙaton gida suka shiga da su tare da kwantar da su,sannan sukafice daga gidan. Kusan awa ɗaya Mama ta …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 25

ajiya Zainab tana zaune a ƙaton katafaren falonta ita da ƙawartamai suna Nabila wacce suka taso tun yarinta,amma ita tana aure aAbuja ta zo ganin gidane da kuma ta ya Zainab murnar asibitin da tabuɗe. Lantana ce ta shigo saboda tsabar gulma jikinta har kyarma yake yi. Duk da ganin …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 62

kafin suyi wani yunk’uri axababben ciwon cikin ta ya murd’a ta ta dafe cikin cikin mugun yanayi ta sheme a wajen da mmk suke kallonta dukansu ta dink’a birgima ganin haka yasa dady ya girgixa kai ya dubu ched’e family “kubar ta da wannan halin ya isheta axaba tun anan …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 61

araxane wasu daga cikinsu suka mik’e musamman dady da hjy Nabila data fashe da kuka. cikin d’aga murya da k’araji mahboob ya cukume wuyan dr fahat yana girgixa shi “tsinanne ! makiri shege amma kai mahaukaci ne ! kafad’a mana gsky a wanne hali khaleel da jannat suke ciki….!” dr …

Read More »

TSAUTSAYIN TAUNA BY MOM ISLAM

KADUNA STATE Anguwar Dosa. Wani irin tsawa ya daka mata tare da cewa ”meyasa kikeson sakani a hanyar da bata dace ba?, sokike inje inyi sata in kawo miki ko Yaya?”, Matar da zatayi 35yrs bak’a bamai jiki sosai ba, dakaga yanayin jikinta zakasan suna fama da matsanancin talauci, Ta …

Read More »

ABU TURAAB COMPLETE BY ASMY S ALIYU

  “Abu turab:the father of soil,is a little Attributed to imam Ali ibni Abi talib,the first Shi’a caliph and imam,and the fourth Sunni caliph. According to narrations the title was given to Ali by Muhammad,when he found Ali sleeping while covered with soil. *Abu Turab* mean’s” father of soil.” _sayiddina …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 55

Tunda Hafsat taji kukan sabreen hankalinta ya dad’a tashi ta rasa meke mata dad’i?gashi ta kasa samun sukuni barema tayi bacci. Misalin 2:00 na dare suhail ya farka tare dare da bawa sabreen hot kiss da dole sedata farka tana juyi a jikinshi, shafeta ya farayi yana pecking nata aduk …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 54

Wani kukane ko nishine na faraji a muryan sabreen, shi kuwa gogan se nishinsa kakeji yana cewa “I LUV U SO MUC WIFEY?” yana manna mata kiss. Daganan naji yana karanto addu’ar…basena na karasa nasan kun fahimta?. Kunsan sabreen da tsoro, atake ta fara kuka tana cewa yah suhail dan …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 24

  A tare zuciyarta take bugawa da ringing ɗin da wayar take yi.Ta kirasau biyu bai ɗauka ba sai jikinta ya yi sanyi ta ije wayar,ta kalliHauwa da ta kafe ta da ido. “ Na kira shi amma bai ɗauki ba ina tunanin wayar ba ta kusa dashi.”Ta faɗa cikin …

Read More »