TANA RAINA CHAPTER 64

Suhail yace wifey meya faru, kodai jikin nakine, yanata tambayan sabreen hankalinsa a tashe. Sabreen ta tsagaita kukan tace kawai na tuna da iyayenane da kuma yah kamal?. Suhail ya sake rungumeta daga shi se boxxer a jikinshi yayinda sabreen taketa shafe bayanshi wai ita a dole tana goge maganin …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 34

Ta kira sunansa cikin tsawa ganin ta‘asar da yake son yi. “ A she har hanzu ba ka da hankali wai sai yaushe za ka daina kaihannunka jikin matanka da sunan duka?Ba ka ganin abin da kecikinta wanda ka daɗe ba ka samu ba,so kake ka yi mana asara.” Da …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 33

Hamdiya na roƙe ki kibar maganar nan don Allah,domin babu abinda zai saka ni sai tarin baƙin ciki.A halin yanzu wannan ba shi ne agabana ba,ina son na koma gurin Mama ina jin ban kyauta ma taba,duba ga irin wahalar da na ke sha,wallahi ji na ke komai naduniyar ya …

Read More »

DOGUWAR HANYA CHAPTER 6

Kwana d’aya sukayi kafin su tarar da inda motarsu Abu Huraira take ajiye, ganin motar ya tabbatar musu da cewar lallai nan suka bi, amma suna ina? Shine tambayar da suka gagara baiwa kansu ansa, barde ne ya jagoranci ci gaban tafiyar sabida ya tabbatar akwai dalilin su na ajiye …

Read More »

DOGUWAR HANYA CHAPTER 5

Acikin sojojin nan Barde da mutane bakwai ya tafi jejin nan, a mota suka tafi dukda yake yace shi baya shiga jejin a mota, amma suka lallab’ashi ya amince musu. ***********   Hankalin su Dawud a tashe yake musamman shi Dawud dayakan tsinci abinda suke fad’a acikin wak’ar dasuke rerawa …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 63

muryan salma sabreen taji a akunnenta tana cewa sabreen kice mishi inanan cikin gari bamu da nisa sosai, amma bakisan inda muhsin yakeba. Ai kuwa haka sabreen ta gayawa suhail, se yace ok lokacin da salma tazo sun gaisa da hafsat? Sabreen tace a’a, suhail yace meyasa to? Sabreen ta …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 62

Bayan sabreen ta kira hafsat ne se suka dawo atare, jikin hafsat a sanyaye ta zubawa suhail abinci sannan ta zubawa kanta, sabreen ma tad’iba suka faraci. Sugail se satan kallon sabreen yakeyi ita kuwa hankalinta nagun salma, tana mamakin irin son da salma take mata, kuma wai muhsin d’an …

Read More »

GOBE DA NISA BY PHARTY BB

GOBE DA NISA Page 1 Na Pharty BB BismillahilRahmaninRaheem Ahlin gaba ɗaya farin ciki suke da murna domin samun wannan karuwar abin da basu zata ba, wanda suke ganin abu ne mai wuya samun shi, duk da ya kasance murnar wasu a ciki suke hakan bai sa sun bayyana a …

Read More »

YAN MATAN KWAMI BY AUTAR ALHERI

? *Y’AMMATAN KWAMI*? By autar alheri   SABON SALO Free page 1 & 2 __zaune suke atsakiyar perlo y’ammata ne su 4 Wanda bazasu wuce shekaru 22 ba aduniya kowacce nasanyeda k’ananun Kaya masu bayya surarta dakagansu kasan bamutinci balle ragowa basani balle sabo kowacce da shisha agabanta tana zuk’a. …

Read More »

DOGUWAR HANYA CHAPTER 4 BY MAMAN TWINS

Acikin sojojin nan Barde da mutane bakwai ya tafi jejin nan, a mota suka tafi dukda yake yace shi baya shiga jejin a mota, amma suka lallab’ashi ya amince musu. ***********   Hankalin su Dawud a tashe yake musamman shi Dawud dayakan tsinci abinda suke fad’a acikin wak’ar dasuke rerawa …

Read More »

DOGUWAR HANYA CHAPTER 3 BY MAMAN TWINS

Sojojin basu isa garin nasu Baba ladi ba se bayan 2 days,haka suka wuni a garin bayan an tabbatar musu sun juya, amma wannan karon tare da Baba ladi suka juyo, sabida ta kaisu wannan Hotel dasuka sauka aji kosun koma, ga mamakin su basu koma ba tun ranar, ga …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 32

“ Don Allah Abba ka tashi kar ka mutu?” A.m ya faɗa sannan ya yikan sa da sauri,take wani irin nadama ya shige shi. “Mahaifiyar sa umma ta zabga mishi mari, cikin ɓacin rai ta nunamasa hanyar waje,idanuwanta suna zubar hawaye. “ Fita daga gidan nan ba na son ganin …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 31

Momi da gaske ne duk abin da na gaya miki na aikata,tabbas nasha maganin hana haihuwa don kar na haihu in tsufa A.m ya gujeni.Amma duk abin da na yi saboda shi ne ina…” Wani irin gigitaccen mari Momi ta kwasa mata sai da ta wuntsila. “ Zainab are you …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 61

Bayan sabreen sun shiga d’akine salma tace sabreen sauri nakeyi wlh akwai inda zamujene. Sabreen tace ok amma ina sweet na yaje kuma? Murmushi salma tayi aranta tace Allah na gode maka yanzu kin dawo hayyacinki sabreen tun lokacin dana rungumeki?, sabreen tace salma murmushin me kikeyine? Salma tace naji …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 60

Bayan sunyi wankane tasa kayanta suka kwanta bacci sam hankalinta ba’a kwanceba tanata tunanin ya akayi suhail yaji kukan sabreen, dan ita dai sam bataji kukan sabreenba?. Da haka bacci ya d’aukesu basu suka tashiba se asuba. Suhail yayi sauri yayi wanka itama ya taimaka mata tayi dama ya canja …

Read More »

DOGUWAR HANYA CHAPTER 2 BY MAMAN TWINS

Adu’ar tsari dukkansu ke karantawa har suka ga macijin ya wuce abunshi batare dayayi ta kansu ba, dukda Ac dake kunne a motan hakan be hanawa dukkansu tsiyayar da zufaba “Abu sufyan ina wannan kalan macijinne ke had’iye mutum?” Wasu yawun wahala ya had’iya kafin yace “Ni gaba d’aya na …

Read More »

DOGUWAR HANYA CHAPTER BY MAMAN TWINS

Ko kad’an bazaka ce ya tab’ayin dariya bama idan ka kalli fuskar sa yayi wani kici kicin da fuskar nan sekace wanda aka aikowa da manzon ranar mutuwar sa, cikin tsare gida mahaifin sa ke kallon sa “Yaya zakace bazaka ba? Ni kakeso naje kokuma so kakeyi ka mayar dani …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 66 END

wata murya ta bata sani ba taji ana mgn “Auwal kai fa shege ne wai da gaske kake y’ar gidan Adam ched’e ce ? nasan ka mak’aryaci ne idan kuwa yarinyar y’ar shi ce gsky kayi babban kamu ka kamo mana k’aton kifin daxamu dink’a cin kitse” “zauna nan d’an …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 65

ranar aka salla mota sbd ita da yarinyar ta suna cikin k’oshin lfy suna komawa gida da daddare akai musu waya Rubayya ta haihu ta haifi d’anta namiji rana d’aya kenan suka haihu da sulthana amma ita Rubayyan da daddare rana d’aya akai shagalin suna sunyi gagarumin taro anyi wadak’a …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 30

Zainab ji ta yi ƙasa ba za ta iya ɗaukar ta ba,ta yi kukan kura sai tafaɗa kan Juwairiya ta ƙara shaƙe mata maƙogaro. “ Uban wa ya yi miki ciki da ma ke ƴar iska ce.” A.m da sauri ya yi kanta tare da ƙoƙarin ɗaga ta kanta ganin …

Read More »