birnin gayu🏘️ chapter8 SHA KARATU LAFIYA takardu da komai a shirye suke, hannu kawai zan sa kema kisa Me kikace?” ‘ ’ Momi ta zaro ido tana mamaki. “Such a’ big offer-kan Deeda?” “Ba damuwar ki bane, eh k0 a’a?” “Eh”. Ta bashi amsa; ‘ “Na yarda …
Read More »Birnin gayu7
birnin gayu🏘️ book2 chapter7 lokacin da IBRAhiM YA KOMAdakin Sabeer ya budeshi hankalinsa ya yi matukar tashi, saboda‘ da ganin yadda Sabeer ya yi kaca-kaca da ‘- dakin, komai ya rusa ya fasa na fasawa ya zubar‘, da na zubarwa. . Harda Cystal Glases dinda aka yi decoration. …
Read More »Birnin gayu 6
birnin gayu🏘️ chapter6 ASHA KARATU LAFIYA Deeda kuwa ita ya fara gani, duk da kuwa akwai wadanda suka rigata; sabo da ita ya fara cewa a kira masa. . Tare suka shiga da Inna. Tayi sallama, ya dago kai yana murmushi ya amSa mata sallamar. Ya kalli …
Read More »Birnin gayu5
birnin gayu🏘️ chapter5 jama‘ar wurin ‘da suka’ taru_ suna kallonsa. Ya dinga Zaginsu da Turanci. ” ‘ Wasu ko a jikinsu,”don ba suma fahimci me yake fadi ba, Ibrahim ne ya jashi suka shiga Mota da idonsa jawur kamar zai zubda hawaye. Ibrahim ya kalleSa’ yace, “Sabeer a …
Read More »Birnin gayu4
birnin gayu chapter4 Ibrahim. suka yi rainon sabir. Yana da shekara uku a duniya Auntynsa tayi aure.) ‘ , Farida da Ibrahim da masu aiki dashi kansa Dr. Suleiman dinne sukaita rainon Sabir ya saba dasu sosai ya shaqu da Farida sosai, komai Sister: haka ya dauketa tamkar …
Read More »Birnin gayu3
birnin gayu🏘️ chapter3⃣ Ibrahim” ya bishi da kallo yana nazarin’ kalamansa hankalinsa Yayi matukar tashi; Shin ta yaya zai soma gyara Sabeer ‘ne? dan yayi nisa, ya tashi a wata irin aqida da da‘bi‘a kuma lallai akwai aiki agabansa, don ya yiwa Yayarsa alqawarin zai gyara Sabeer zai …
Read More »Birnin gayu2
Birnin gayu🏘️ chapter2 Da wadannan ‘tunane tunanen da ‘hanyar shawo kan matsala_bacci ya dauke Inna mai’ Fura’.’ ‘Kiran sallar: farko akunnen Deeda,‘ akai jin kiran‘ Sallar a Cikin. Gidan ya bata mamaki, , musamman data-dinga jin k0 ta ina ‘sallah ‘ake, ‘ Masallatai daban-daban. ‘ Ta ‘mike tayi» …
Read More »Birnin gayu1
Birnin gayu Chapter1 BIRNIN GAYU. BOOK1 tunkwal Tunkwal Tunkwal “Sautin dakane ke tashi daga Cikin kewayayyen Gidan Karan wanda akayi masa danga da itacen Dalbejiya. , , . Tafiya ta ke cike da nutsuwa dauke da Littattafan karatunta a hannu ta” nufo Gidan, ga dukkan alamu yunwa da Gajiya ne …
Read More »Yar tallah thend
*YAR. TALLA THE END QARSHE* *CHAPTER35* *ASHA KARATU LAFIYA* mata. A yau inda aka fara da yadda ake sarrafa shinkafa, tunda suka shiga kicin sai karfe hudu na yamma suka fito Saudat ta nufl sashinta ta yi sallar la’asar. Dr. bai dawo gida ba sai sha daya …
Read More »Yar tallah34
*YAR. TALLA* *CHAPTER34* kawai kin raina ni,’ kina ganin daidai kike dani don kawai na baki yancin yin duk abin da kike so, saiki rinka yi min gadara da isa? Don kawai kin ga ni din mai tsantsani ne, ban damu da harkar wasu mata ba, k0 k0 …
Read More »Yar tallah33
*YAR. TALLA* *CHAPTER 33* da soyayycn kifi gasassun kaji a side kumatafasasshen ruwan zafi ne me zan zubo wa gimbiyar tawa?” ‘ Saudat ta yi murmushi tana kallonsa ya riqe_ ludayin zuba abincin sai ka rantse wani kwararren. kuku nr ta lumshe idanunta ta bude lokaci guda tare …
Read More »Yar tallah32
*YAR. TALLAH* *CHAPTER32* Bakida hankaline ya kwace itatuwan tana ihu tana tirje~tirje da zuba ~ munanan ashariya ya danna ta dakinta ya kulle, ko,a haka aka barta ya ishe ta azaba saboda tsananin zafin da ake kwararawa a garin ga shi dakin ba shi da tagar shan iska …
Read More »Yar tallah31
*YAR. TALLAH* *CHAPTER31* Momy taja wani gWauron numfashi kafin tace “Inji waya fada miki Saudat? Ni inaji a jikina Rabi,u yana raya, kuma yanzu haka na_ baza ‘ cigiyar‘sa tun daga gidajen talabijin, radiyo, mujallu da kuma jaridu tare da ofisoshin jami,an : tsaro insha Allahu Saudat zai …
Read More »Yar tallah29
*YAR TALLA- BOOK4* *CHAPTER29* ZUciyar Saudat ta shiga duniyar tunani da sake-sake ganin al’amuran taketamkar a cikin mafarkinta suke faruwa, kuma har yanzu bata fidda rai da zata farka a kowane ba Minti sha biyar ya kawo su har kofar gidan Malam Bala, inda Saude ke nuna masa …
Read More »Yar tallah30
*YAR. TALLAH* *CHAPTER30* Saudat’na Shiga falon taga Momy zaune hannunta rike da waya da alamar. magana ta gama tana shirin giftata. ta wuce, Momy ta riko , hannunta. saudat ta waigo da sauri tana kallonta, ‘don haka ta dawo ta raBa ta zauna zuciyarta babu “dadi. , ~ …
Read More »Yar tallah28
YAR. TALLA CHAPTER28 Kuyi haquri yau ban kawo maku akan lokaciba aikine yaimin yawa kunsan yau monday Doctor Mariya ta rungumo Saudat a jikinta hawaye cike da idonta, tace“Kiyi hakuri Saudat, ku yafe min, wallahi ban watsar daku ba don son zuciyata,ba sai don kawai ba yadda zan …
Read More »Yar tallah27
*YAR. TALLA* *CHAPTER27* *ASHA KARATU LAFIYA* Tace Na gama na dibi tawa data dana na dibar masa nasa na zuba na mahaifinsa na kai masa, sauran kuma na barshi a tukunya. Nayi gaba abuna, amma abin takaici da ya dawo nace masa ga abincinsa, sai ‘cemin yayi …
Read More »Yar tallah26
*YAR. TALLA* *CHAPTER26* Da wautata na sanar da shi gudu zanyi don anKi aurar min da Bala, kin ji wauta fa wai ni duk a sona na son ya barni in shiga mota in tafine, naji karan motar na fadar, “Kano saura daya! Kano saura daya! !” Kawu …
Read More »Yar tallah25
YAR. TALLA👼 CHAPTER2⃣5⃣TaceNa saki qafa don karya fito ma ya ’hango ni na san halinsa sarai, bai da kirki don bacin yan kirkin na kansa na san da da bugu zai maida ni gida, na saki qafa na zagayo ta’ bayan gidanmu tun daga nesa na hango Bala …
Read More »Yar tallah24
*YAR TALLA* *CHAPTER2⃣4⃣* Taso muje gida Saudat ki huta in baki tarihin mahaifinkuda irin taskun dana shiga a lokacin aurena da shi”. Ta riqo Saudat ta taimaka mata ta mike, ta dauki makullin motarta suka fito har zuwa harabar asibitin inda aka tanada don ajiye motoci. Ta bude …
Read More »