ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 1 Yaran makaranta ne zaune a katafarun kujerun da aka ware musamman saboda su, Sanye da Graduation gown a jikin su. Kallo daya za ka ma fuskokin su ka tabbatar cewa kowannen su na cikin da tsantsar farin ciki, gabadaya hankalin su ya karkata ne wurin …
Read More »RAYUWAR MU A YAU CHAPTER 4
RAYUWAR MU A YAU CHAPTER 4 Ruqayyat tayi murmushi “Tace naji yan zu dai muje”haka suka jera suna tafiya suna fira….. Har suka iyasa Makarantar tasu ••••••••••••••••••••••••••••••••••• Ammar nashiga Duka “Yaran d’akin suka shiga Yaitayinsu domin sunsan ba wasa yana shiga da Sallama yanufi in da Kaka take …
Read More »AMARYAR ZAMANI CHAPTER 4
AMARYAR ZAMANI CHAPTER 4 ”””””””””””””””””✍️✍️bayan sun gama wayar ne ta tashi ta shiga toilet, pant ta chanja ta fito kwanciya tayi ba’aɗau lokaci sosai ba bacci ya yi awon gaba da ita,sai da Meernal ta dawo tukunna ta tashe ta lokacin shidda ta wuce,bayi ta shiga tayi wanka,ta fito …
Read More »JIN DADI SABO CHAPTER 1 BY ASMA’U GARBA
JIN DADI SABO CHAPTER 1 BY ASMA’U GARBA Birnin tarayya Abuja cikin wani katafaren makeken gida na gani na nunawa a Tv, gidane Wanda ya amsa sunansa babu abinda babu cikinsa,ga motoci maka maka iya shan kallonka babu ta kasa da million Goma, Cikin wakeken palon me …
Read More »RAYUWARMU A YAU CHAPTER 3
RAYUWARMU A YAU CHAPTER 3 Salmeert haka ta anshi kud’in tana godiya ta tafi gida, tana mai jin dad’in wannan kud’in da aka basu, da sallamah tashiga gidan…. Mama ta d’ago kanta tana ansa sallamar Ta ce ” ‘Y’ar albarka kin tadda Kawunki din agida.?.. Ta ce” eh Mama …
Read More »KHAUSAR CHAPTER 1
KHAUSAR! CHAPTER 1 By Diamond Meenah *All thanks to Allah S.W T for giving me the chance, priviledge and ability to write this novel, i dedicate this novel to my sweet siblings and our mum like no other, Allah ya bar min ku Ameen.* *My special greating goes …
Read More »AMARYAR ZAMANI CHAPTER 3
AMARYAR ZAMANI CHAPTER 3 ✍️✍️”Kai Ameer ban taɓa sani dama haka Miemie take ba sai yau”,kallonshi ya yi da alamar mamaki yace,”mai tayi maka”. “hmmmm kai dai bari ai AMAREN ZAMANIN nan sai a hankali ba sa da kunya ko kadan”. “mtswwwwww kaji wata maganar banza to …
Read More »Jobs in Canada | Free Visa & Ticket
JOBS IN CANADA: READ BELOW AND APPLY Company Name: (Confidential) Location: CANADA JOBS CATEGORY : Everyone can apply for any category. There is no specification. We have more than 5000 categories of job available in the following areas. ALSO READ: JOBS HIRING IN CANADA – APPLY NOW – Accounting – …
Read More »JOBS HIRING IN CANADA APPLY NOW
Canada is rustic within the northern part of North the USA. Its ten provinces and 3 territories make it bigger from the Atlantic to the Pacific and northward into the Arctic Ocean, covering 9. Ninety-eight million rectangular kilometers (three.85 million rectangular miles), making it the arena’s 2nd-largest united states of …
Read More »Canada Jobs Without Diploma And Good Salary
Many job seekers believe that having a diploma is only a qualifier for a higher paying job! But you can find other jobs that do not require you to obtain a diploma to have a strong salary… The job market is very large in Canada and it needs a lot …
Read More »How to write CV Resume the Canadian way
For those interested in working in Canada, or anyone looking for a job opportunity in Canada, you will find him searching and asking for a Canadian CV to apply for a job. This the question often recurs in the minds of many individuals, graduates, and job seekers in Canada and …
Read More »RAYUWAR MU A YAU CHAPTER 2
RAYUWAR MU A YAU CHAPTER 2 Wannan saurayin mai suna Ammar na hango zai shiga ciki shopping mall hakan yasa nabisa da sauri saboda kar ya b’acemin yana shiga naga ya yi gurin turaruka yana zubawa cikin kwan don shopping turaruka yake zubawa masu tsada kamar bai san Ciwon kud’iba …
Read More »AMARYAR ZAMANI CHAPTER 2
AMARYAR ZAMANI CHAPTER 2 ✍️✍️Hannun shi ta kama tana dan wasa dashi a hankali a hankali,kallon ta ya yi da rinnanu idanunshi,hada ido sukayi,alama ya yi mata da taɗai na,murmushi tayi, a haka har suka gama rabon,i.v d’in . “Sweetheart a fara kai su A.A gida, ni gidan …
Read More »AMARYAR ZAMANI CHAPTER 1
????AMARYAR ZAMANI???? SHORT AND BRIEF STORY LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA _SALMEERT (AUTAR MAMA ƳAR LELEN ROYAL) SADAUKARWA GA DUKKAN MUSULMAN DUNIYA BAKI DAYA BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM INA ROƳON ALLAH YARDA NA FARA RUBUTA LITTAFIN NAN ALLAH LAFIYA YASA NA GAMA LAFIA “””””””””””””””””””✍️✍️Wata Ƙyaƙyawar …
Read More »RAYUWARMU AYAU CHAPTER 1
?RAYUWARMU AYAU ??????? Story& Writing By Salmeert (Autar Mama, Yar lelen royal star?♂️?♂️?♂️) *?ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION?* {R.S.W.A} https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c “`MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA’AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR’S WRITE’S ✍??✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI …
Read More »GA IRINTA NAN!!!??♀️ COMPLETE
GA IRINTA NAN!!!??♀️ COMPLETE _(LOVE STORY?)_ *NA* _BINTU UMAR ABBALE?_ *MANAZARTA WRITES ASSO?️?* _______ *DANDANO?* *1* Cikin tsananin gajiya da ishirwa nake tafiya burina kawai na isa gida na samu na watsa ruwa a jikina na kwanta na hutawa rayuwata. gabana ne ya fad’i! lokacin dana tuna d’an iskan yaron …
Read More »DOCTOR HASSAN HAUSA NOVEL
DOCTOR HASSAN??? *?DOCTOR HASSAN?* ?????????? ❤ *Love and romantic and funny story* ❤ *Writing by* *Rasheedat Usman* *(Ummu Nasmah* Marubuciyar nan taku ta *INDO A BIRNI* Na sadaukar ga wannan littafin gareku MASOYANA a duk inda kuke ina Alfahari daku a duk inda kuke da wanda na sani da …
Read More »BABU SHI A ZUCIYATA
BABU SHI A ZUCIYATA ??® *_ABORIGINAL WRITER’S ASSOCIATION?✍️._* [❄Dance above the surface of the world,let your thoughts lift you into creativity that is not hampered by opinion.] *_STORY & WRITTEN_* *By* *AUNTY BABY*✍? *_Da sunan Allah mai rahama nake fara wan’nan book din Allah yasa abin da …
Read More »ALI ABBAS
?ALI ABBAS ?* Billy galadanchi Sadaukarwa gareki qawa ta gari *Fulany saddy* *Ina rokon duk wanda ya bud’e wannan shafin daya taimaka yawa er uwata fad’imatu zahrah adu’a samun rahamar Allah,Allah ya fadada yakuma yalwata mata qabarinta ita da dukkanin musulmin dasuka rigamu gidan gaskia Ameen* *Ina rokon Allah ya …
Read More »ALFARMA! COMPLETE
ALFARMA! 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲 BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM by鉁嶐煆� Rasheeda S’ Director ALLAH KABAWA BABY KHAYRAT LFY馃げ馃徎 Page 1 Wata bishiyace maitaren inuwa”mutanene zaune agindinta,gadukkan alamu sunajin da din iskar dake kadawa daga jikin bishiyar” yawancin mutanen dake zaune agun dattijaine, ahan kali nake tafiya cikin nusuwa da kamala,wanda mutane sukewa tafiyata lakabida rigimace …
Read More »