In the age of digital transformation, the modern workplace has become a dynamic and interconnected ecosystem. With this evolution comes an increased threat landscape that demands robust security solutions. CrowdStrike, a trailblazer in endpoint security, stands as a guardian of the modern workplace. This blog post explores how CrowdStrike’s endpoint …
Read More »Ransomware Resilience: CrowdStrike’s Strategies for Effective Defense
In the ever-evolving landscape of cybersecurity, ransomware has emerged as a persistent and sophisticated threat, capable of crippling organizations. CrowdStrike, a leader in the field, adopts proactive strategies to bolster ransomware resilience. This blog post delves into CrowdStrike’s comprehensive approach to ransomware defense, unveiling the strategies and technologies that fortify …
Read More »CrowdStrike vs. Traditional Antivirus: Unveiling the Differences
The cybersecurity landscape has evolved, and so have the threats that organizations face. Traditional antivirus solutions, once stalwarts in defending against known malware, are facing challenges in addressing today’s sophisticated threats. CrowdStrike, a pioneer in next-gen endpoint protection, stands as a modern alternative. This blog post aims to uncover the …
Read More »DOGUWAR HANYA CHAPTER 12
*Bayan kwanki biyar* Har akai kwanaki biyar Lawuri bata cikin nutsuwar ta sam, komai baya mata dad’i ga yawan yin mafarkai da mahaifiyarta, mafarkin datayi yau yafi komai firgitata, sabida mafarki tae da mahaifiyarta an cinna mata wuta tana ihu tana neman taimakonta amma ita ta gagara zuwa ta …
Read More »DOGUWAR HANYA CHAPTER 11
Menene yanzu yake damunta?” General ya wurgawa Cyama wannan tambayar acikin waya “Batacin abinci jininnkuma har yanxu be sauka ba inji Dr.” Nisawa yae yace “Kibata wayar tam zan mata magana ne” mik’a mata tae tace “Mom, dad ne ze miki magana” karb’a tae ta kara a kunnen ta “Adaman …
Read More »RUFAFFEN SIRRI CHAPTER 2 BY SADNAF
Kabiru har suka je Suka dawo bai iya magana ba sabida kasan zuciyarsa cike take da tsoro,ji yake Kamar ba zai iya ba dokokin da Abubuwan da akace yayi sun masa yawa da tsauri,a hankali ya Kai dubansa wajen Alhaji Rabiu da ya kasance abokinsa tun primary da a lokacin …
Read More »RUFAFFAN SIRRI CHAPTER 1 BY SADNAF
Ba abinda na tsana sama da abinda zai Shiga tsakanina da baccina,kamar na kurma ihun bakin ciki haka nake ji a lokacin da naji Abban Nusrah na ta shafani wanda nasan mai hakan ke nufi,tun kafin nayi bacci bai neme ni ba sai yanzu,ban motsa ba dan har ga Allah …
Read More »WA GARI YA WAYA BY MARYAM IBRAHIM LATEE
: WA GARI YA WAYA Rubutawa MARYAM IBRAHIM LITEE (labarin zaman kishin mata hudu wanda ake ragargaza kishi a gwangwaje abun sai wanda ya karanta.) Chapter One Sai da ƙarfe ɗaya muka shiga kaduna, kayan kwalliyata na ciro na kuma gyara fuskata, Na goggoga turaruka a jikina. Ina nuna ma …
Read More »SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 37
Zainab da ke kwance ta miƙe cikin tashin hankali jin ƙarar A.m taruga ɗakin da gudu.Abin ta gani ya yi matuƙar razana ta,ɗorahannunta ta yi aka tare da sakin ihu,saboda ta rasa me za ta yi. Girgiza sa ta fara yi tana faɗin.” A.m ka tashi don Allah kar ka …
Read More »SANADIN GROUP BY SADNAF
[10/14, 6:55 PM] Sadnaf: ? *S?N?DIN GROUP*?? *Written by* ?? *SADNAF*? *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* _We don’t just entertain and educate we touch the heart of the readers_ *P.M.L* *#[email protected]* *#IG PML WRITERS* *#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035* *#http://maryamsbello.blogspot.com* *A short story based on true life story* Page 1_5 …
Read More »KAINE GATANA BY FIDDAUSI SO DANGI
[12/5, 3:54 PM] +234 813 502 2313: ?KAINE GATANA ? 1⃣ NA FIDDAUSI SODANGI ©TASKAR MARUBUTA? “Yarinyace matashiyar budurwa wacce bazata wuce shekara sha hudu ba,s “sanye take da wata kod’add’iyar atamfa riga daban zani ma daban, kanta d’aure da d’ank’wali irin mai santsin nan d’uk’un d’uk’un …
Read More »DOGUWAR HANYA CHAPTER 10
Haka ya dinga zubar jini yana juyi agun, lawuri ta kalli Barbo tace da ita cikin yarensu “Yana zubar da jini da yawa, naga kaman akwai ganye aja anan wurin da sauri ki tsinkamun” Batare da Barbo tayi magana ba ta juya da gudu cikin jejin, seda ta had’o ganyaye …
Read More »DOGUWAR HANYA CHAPTER 9
Mik’ewa tsaye yae yana mamakin Brother shi kanyace “Ur over reacting bro, calm down mana menene yasa zakace kaine zakayi, open all wahalan daka sha akaina, tun yaushe kake tafiya dani a bayanka? Gaskia tunda naji sauk’i nine zan d’auketa” Sauke ajiyar zuciya hurairah yae “Kaida Bakada lafiya yaya kuma …
Read More »TANA RAINA CHAPTER 67
Suhail yaje kusa da ita ko kallonshi batayiba ya rungumeta yace cewa wifey pls talk to me pls, shiru tayi tare da janye jikinta ta kwanta taja bargo?. Hankali suhail ya sake tashi seya ce pls wifey bana son rashin magananki aguna kimin magana ki gayamin damuwanki pls? Wayan suhail …
Read More »TANA RAINA CHAPTER 66
Tun kafin suhail ya k’ara yaga call d’in mum, ya d’auka hello mum gani a hanyan zuwa, mum tace tose ka iso. Bayan suhail ya isone mum take tambayanshi waime ke faruwane tsakaninka da hafsat? Suhail yace meta gaya miki mum? Mum tace ta dawo tanata kuka wai ita idan …
Read More »SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 36
Shiru ya biyo tsakanin su babu mai magana kowa yana tsaƙe-tsaƙe a zuciyarsa,sai kukan Zainab da sheshsheƙa da yake tashi a hankali. Ko da suka isa gidan da gudu ta fice daga cikin motar ba tare da ta kalle shi ba,ta haye sama kai tsaye bayi ta wuce,tare da sakar …
Read More »SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 35
Zainab zaune a cikin ɗakinta riƙe da wayarta,hawaye ne ke sintiri afuskarta da ta jiƙe sharkab da hawaye.A ranta tana jin wani irintsananin baƙin ciki da tashin hankali mai tsanani,duk sadda ta tunaabin da ya faru tsakaninta da A m,wanda har yau ta kasa yarda wai azahirin gaskiya lamarin ke …
Read More »DOGUWAR HANYA CHAPTER 8
Yanayin suturar jikinta ya kalla ya d’auke kanshi gefe d’aya, yana bak’in cikin wannan rayuwar tasu, kalli mace tsirara ace wai wannan fatar sune sutura, kallonshi itama takeyi cikin wani yanayi dabazata iya fassar ko meye ba, abu d’aya ta sani bazata barshi ya tafi ya barta ba, koma yayane …
Read More »DOGUWAR HANYA CHAPTER 7
Sauke abinda ke kanshi yae yace “Karka tsorata Hurairah Dawud ne, dama ina bayanka, na rufe fuskatane na sace kayan jikin d’aya daga cikin masu gadin mu, shiyasa kamun nisa ma, naga suma haka suke yawon dare da ganye akai shine na d’ora” Ajiyan zuciya me nauyi sosai Abu Huraira …
Read More »TANA RAINA CHAPTER 65
Da sauri sabreen tazo inda yake tsaye tasa hannunta a wuyanshi ta marairaice?sweet yanzu shikenan hafsat tana gadara da mum, ni kuma bani da kowa sweet ba iyayena babu yah kamal mai sona gaskya bazan iya rabu da kaiba sweet pls?? Tausayinta ya kamashi sam bayaso yaga sabreen tana cikin …
Read More »