ABOTA COMPLETE BY AISHAT

[9/22, 9:54 AM] Aisha m mu’azzam: ????????? ABOTA   BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM(Da sunan ALLAH nake fara wa) Wannan shine first novel din danayi allah yasa Dali nishadan tar daku amin Sadaukarwa gareki AISHA MUHAMMAD(MZZ DADDY) ke kika bani kwarin gwiwa akan rubuta wnan labari. Thanks for your support     …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 26

Sabreen tana kwance suna waya da munirane taketa ganin call d’in yah kamal yana shigowa, seda sukayi sallama sannan ta kira kamal harya tsinke bai d’aukaba. Kiransa ya sake shigowa ta d’auka tace hello, kamal yace dawa kike waya haka luv? Sabreen tace da munnira ne, yace ok ya take, …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 25

Suhail ya sake kiran wayanta amma se yaji a kashe?, kwallane yaji yazo masa ido. Ya goge kwallan yanata tunani me mafita yanzu, amma sam shi kansan yasan babu wata mafita dan kuwa bazai iya cin Amanan kamal ba. Itama sabreen kodata kashe wayar kuka sosai takeyi dan tasan suhail …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 32

Da murna zahra take oyoyo Anty Jidda,cikin fara’a Momy tace sannunku da xuwa hjy hadiza, fuskar Jidda ba yabo ba fallasa ta xauna kusa da ya khaleel kamar xata shiga jikinshi, wani kishi azababbe ya tasowa jannat, hjy hadiza kuwa fuskarta aturbune ta xauna tana wa falon kallon ya tsina, …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 31

 Shiru sukayi kowacce da abinda take sak’awa aranta, Abin ya matuk’ar  d’aure musu kai, Sulthana ce tak’atse shirun,       Y’an uwa menene abinyi ? Abin nan ya bani mmk ni sam ban yadda da maganar wannan mai k’asumbar ba, Hindu ta kalleta nasan osasa abokin mariki nane na …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 16

  saura kwana biyu yau in gama free page, waɗan da suka biya kuɗi za suyi karatu cikin kwanciyar hankali, waɗan da basu biya ba kusha barcinku, idan kuma kina da buƙatar book ɗin zaki tuntuɓeni ta wannan layin 09071126504“`   Hajiya Babba na zuwa ta durƙusa gaban Ammar, ɗago …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 15

saura kwana biyu yau in gama free page, waɗan da suka biya kuɗi za suyi karatu cikin kwanciyar hankali, waɗan da basu biya ba kusha barcinku, idan kuma kina da buƙatar book ɗin zaki tuntuɓeni ta wannan layin 09071126504“`   zaunar da ita ya yi akan kujera mai mazaunin mutum …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 24

Suhail ya sake kiran wayanta amma se yaji a kashe?, kwallane yaji yazo masa ido. Ya goge kwallan yanata tunani me mafita yanzu, amma sam shi kansan yasan babu wata mafita dan kuwa bazai iya cin Amanan kamal ba. Itama sabreen kodata kashe wayar kuka sosai takeyi dan tasan suhail …

Read More »

RAZANI BY ZAINAB A BARDE

*?RAZANI?* Na *ZAINAB A BARDE* ?✍? GARKUWA WRITTER’S ASSOCIATION* { _Marubuta masu garkuwa da alƙalami domin fadakar da al’ummah_} _Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai_ *PAGE 1nd 2* *Na sadauƙar da wannan littafi ga mahaifina Allah ya jiqansa da rahama*   “Abduuuuul” *IG* ya fada a tsawace yana …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 30

kallonshi tayi tana mmkin mgnrsa, idonshi akan coffee din dayake sha yace mata,    dawo ki xauna, tayi kamar bata ji abinda yace ba, ya waiwayo ya yakalleta,       xauna mana, ya nuna mata kusa dashi a darare ta xaune tana noke noke, ya waiwayo ya kalleta tana …

Read More »

SAKACI BY MEENAT A YANDOMA

? *SAKACI* ? ( _Horror story_) *LABARI DA RUBUTAWA* ?? *MEEN@T A YANDOMA* *DA* *JIDDAH BINT MUHAMMAD* ( _MHIZZ JJIDDHERR_)   “`MANAZARTA WRITERS ASSOCATION“` ??️ *M.W.A* *Kungiya d’aya tamkar da dubu, Masu Nazari da aiki da ilimi, burin ‘kungiyar a ko yaushe shine ta fad’akar ta Kuma Nishad’antar da Masoyan …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 28

Tun bayan idan da sallar isha’i take ƙara jin zuciyarta a matuƙar ƙuntace, kewa da kaɗaici na damunta. Tana so koda a waya ne taji muryar mahaifiyarta da ƴan uwanta. Kuka taci sosai kafin ta miƙe ta shiga bayi, daga ƙudirin wanke fuska sai ta zarce yin wanka. Sosai ko …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 27

GOVERNMENT HOUSE_* Barci sosai tayi har taji babu daɗi. A kowanne motainta Tambaya kan leƙa ta tabbatar tana lafiya. Bata farkaba sai bayan la’asar. Taji daɗin jikinta sosai dan magunguna masu kyau Dr Farhat ta bata. Wanka ta farayi mama tambaya ta gyara mata ɗakin tunda dama aikinta ne. Bata …

Read More »

Apply for Canada Visitor Visa in 2022

The Canadian visitor visa is an official temporary document that allows anyone who bears the document in his or her passport a conditional authorization into the territory and country of Canada, this is usually stamped into the official passport of the bearers country of origin or citizenship. It is often …

Read More »

Work in Canada without a Work Permit

Citizens of certain countries can work in Canada without a work permit. Work permit is a legal document that grants authorization to foreigners so as to prove that they have met certain conditions, and are permitted to work for an employer in the foreign country. In Canada, work permit is …

Read More »

Health Services for Immigrants in Canada

With universal healthcare system in provinces and territories, there are several health services for immigrants in Canada. The standard of health care in Canada is one of many factors that attract immigrants from all over the world. The government has made available health care facilities that make consultation and diagnosis …

Read More »