WANI AURE CHAPTER 35 THEND QARSHE
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] WANI AURE CHAPTER 35 THEND QARSHE Ya fixgota Jikinsa cike da matsanancin shaukin kaunarta, ya rungumeta tsam tsam a fadadden kirjinsa yana rada mata mgn cikin kunneta…
[Advertisements⬇️]
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] WANI AURE CHAPTER 35 THEND QARSHE Ya fixgota Jikinsa cike da matsanancin shaukin kaunarta, ya rungumeta tsam tsam a fadadden kirjinsa yana rada mata mgn cikin kunneta…
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] WANI AURE CHAPTER 34 Lokacin dasu nablah da yan’uwanta suka isa gidan ummi . “cike da murna da farinciki ummi ta tarbesu da faram Faram bata nuna…
WANI AURE CHAPTER 33 Ya tsura mata rikitattun idanunshi kawai yana kallonta tare da jiran jin abinda zatace masa yayinda km ahankali wutar sha’awarsa ke sake tasowa tana kokarin bawa…
WANI AURE CHAPTER 32 A matukar haukace ummi tayi kan zeeent Tana jijjigata tana kuka tana kiran sunanta zeenat …..zeenat ki tashi dan girman Allah ki tashi kar ki min…
WANI AURE CHAPTER 30 Ki Ki daina furta kalmar mutuwa nan nablah addu’a kawai shine mafuta . zeenat wacce gabadaya tagama rudewa sbd ganin halin da nablah take ciki tasoma…
WANI AURE CHAPTER 29 Kanta ta dago ta kalleshi taga duk ya birkice ya fita haiyacinsa ta hadiye abinda taji ya tasomata ya tsaya mata a kirji. sannan ta sauke…
WANI AURE CHAPTER 29 Kanta ta dago ta kalleshi taga duk ya birkice ya fita haiyacinsa ta hadiye abinda taji ya tasomata ya tsaya mata a kirji. sannan ta sauke…
WANI AURE CHAPTER 28 Wanka tayi Zuciyarta cike da tunaninsa … + Ta fito fuskarta a d’aure tana ciccin magani, wanda kafin fitowarta oready deeni ya gama shirinsa tsab ita…
WANI AURE CHAPTER 27 A hankali ya yunkura zai tashi daita ajikinshi, tayi saurin Kai hannuwanta dukka ta zagaye cikinsa dashi ‘cikin raunanniyyar muryarta tace please deeni ka zauna kada…
WANI AURE CHAPTER 26 ”Cikin wani irin shauki Na fitar hankali ya fixgota . ta fado saman fadadden kirjinsa me cike da yalwar gashi , hancinta ya sauka daidai inda…
WANI AURE CHAPTER 25 Tun byn dawowar su Daga airport ,deeni ya shiga part dinsa bai sake yunkurin fitowa ba ,har zuwa sanda ummi takirasa ta sheida masa sun isa…
WANI AURE CHAPTER 24 Ahankali ya zare jikinshi daga gareta yakoma gefe ya kwanta yana fidda numfashi sama sama Dan gabadaya a bukace yake . Jin ya tashi daga kanta…
WANI AURE CHAPTER 23 ‘sannu ahankali nablah ta dinga samun sauki sakamakon irin kulawar da ummi ke mata .. + Allah sarki ummi bawar Allah duk wani abu datasan ya…
WANI AURE CHAPTER 22 Mikewa Tayi ‘cikin sanyi jiki taje tayo alwala tasoma gabatar da sallar magriba , baita ta Mike daga kan praymat dinta ba har sai da Tayi…
WANI AURE CHAPTER 21 Byn ta idar da sallah magariba,tana zaune akan praymat , tacigaba dayin lazimin daya zame mata jiki . + har sanda taji kiran sallar isha,i daga…
WANI AURE CHAPTER 20 kyakkyawar yarinyar ce dai ta sake zuwan masa. deeni kuwa dake kwance warwars akan makeken royal bed dinshi ya zuba mata Idanunshi kawai , tundaga kan…
WANI AURE. CHAPTER 19 Rungume take a faffadan kirjinsa har lokacin ” yayinda hawayen tausayin kanta ke cigaba da bin kuncinta” danasani tattare da nadamar abinda ta aikatawa kanta a…
WANI AURE CHAPTER 18 Cikin wani irin yanayi wanda kwata kwata ummi bata taba ganinsa ciki ba ya mike tsaye tamkar may koyan magana ya bude bakinsa yanawa ummi sallama.…
WANI AURE CHAPTER 17 deeni agabana zaka km dukan min yarinya wlh kafita idona dukiyar wannan dukan daka mata Bai ishetaka ba Sai kazo gabana kakara mata. Yace wlh idan…
WANI AURE CHAPTER 16 Wlh wlh baki gayamin wanda yabaki magungunan zubar da ciki ba ,zan kasheki inga uban da tsaya miki km zan Dan iskan da zai yi shari,a…
WANI AURE CHAPTER 15 Sannu AHankali abubuwa suka dinga zuwa suna wucewa ciki har da kara Gini da deeni yasa akayi masa . ,domin fill ya dinba may yawa ta…
WANI AURE CHAPTER 14 A galabaice ta karas0 gidan hankalinta a tashi sbd wani irin azababen kinshin ruwa da ke tasoma mata. gabadaya jikinta rawa yake.bata damu da yunwar dake…
WANI AURE CHAPTER 13 lya dauriya zeenat tana yi da jarabar deeni Amman shi sam baya Ganin kokarinta. saboda tana nuna gajiyawarta akan bukatarsa dan haka kullun yake aikin kiranta…
WANI AURE CHAPTER 12 Wani irin shock taji ajikinta ” lokacin da shaki mayataccen kamshi turarensa, take jikinta ya dauki kirma. Zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki wani lokacin…
WANI AURE CHAPTER 11 Part din cike yake da abonkan arzikin da en’uwa ,Ummi Jikinta a sanyaye ta dinga ratsa mutane dake ,zaune a parlour’ har ta iso dakin ummi,…
WANI AURE CHAPTER 10 Wani irin kallon mamaki fk yake masa, ,gabadaya ya zamo tamkar mutun mutimi a zaune a gurin, Yarasa meke damun brain din DEENi, mutun Sai girman…
WANI AURE CHAPTER 9 Shiyasa kaga bazan iya kai“ kaina gareta ba da sunan Ina sonta , bare tamin salo. Nan kuma yayi ta zazzagawa Fk maseefa hade da cewa…
WANI AURE CHAPTER 8 Wata daya kenan fk yaji “shiru DEENi bai kuma yimasa zancen maganarsa da Zeenat ba musamman” yazo gurinsa dan zancen daman Kuma sun dade basu ga…
WANI AURE CHAPTER 7 Tare zeenat sukajero da shemah” suna kuka saboda marin da yaya DEENi yayi musu yashigi kowannesu” amman hakan bai hana zeenat aikawa shemah da zagi iri…
WANI AURE CHAPTER 5 Zeenat kwance a bedroom din ummi hannuta rike da wani English novel face to face tayi zurfl cikin karatun novel din saboda yadda take enjoy din…
WANI AURE CHAPTER 4 Har DEENi yazo gida tunanin yake akan shawarar da fk ya bashi” anya kuwa zai iya amince da auren zeenat? Lokacin da yashigo yayi daidai da…
WANI AURE CHAPTER 3 Zeenat na da kyau sai dai ba can ba” fara ce Sol Amman batada dagon hanci wannan bai sa fuskarta muni ba” haka idanunta matsakaita ne…
WANI AURE CHAPTER 2 Sai data gama kallonta tsab Sannan ta canza Chennal hade da tashige kitchen dan daura abinci abincin dare bakin kofar kitchen din ta dawo Tayi tsaye…
WANI AURE CHAPTER 1 Lekki Unguwace mai dauke da karancin mutane da suke rayuwa acikinta ,a silent place, saboda bata cika hayaniya mutane ba , dauke da tarin sanyin ni’ima…
[Advertisements⬇️]