UMM ADIYYAH CHAPTER 92 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng zogin da ke cikin kirjinta ya ragu. ****k********* BABI NA HAMSIN DA HUDU Washegari yana dawowa daga wurin aiki, ta tarbe shi cikin kyakkyawar shiga da fara’a a fuskarta kamar ba abinda ya faru a jiyan. “Hmm! Me ake shirya mana …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 91 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 91 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng “Zan fadawa Maami ta dauke, na san ba ta san kin boye ba. Yaushe za mu tafi, gidan can ba dadi.” Ya fada fuska a yamutse, “Yaushe muka zo? Cab! Ai sai mun …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 90 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 90 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng murmushi. Daya bebin na cikin Cot din da ke gefen gadon. “Sun ce da kai suka yi kama. Na ce masu ni ma da kai na yi kama.” Umm Adiyya ta fada tana …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 89 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 89 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng cakulkuli, idan na yi dariya labour zai tashi.” Cak! Ya tsaya ya daina murza dunduniyar kafafunta. Don Allah, kar ya tashi yanzu ki bari dai mu koma inda muka fi wayo, a …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 88 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 88 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng mushi, sannan ya ce, “Shi kenan hankalinki ya kwanta?” Ita ma murmushin ta yi a kunyace. Take Dr. Yusuf ya san lamarin nasu ya wuce basaja. Haka yana ji yana gani suka fice a ofishin din ka na ganinsu, ka ga …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 87 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 87 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng dawo ba ta kiransa hakan. “Na’am Twinkle me ya faru?” “Ina tsoro…” “Wani abu ki ka gani?” Wuyanta ta shiga shafawa kamar tana goge wani abu. Ya san tsigar jikinta ne yake tashi. …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 86 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 86 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng gaza yarda za ta zo ta yi shi da TJ. Ne suka ji sa makulli, sai ga sallamar Zaid ya shigo. Cikin fara’a suka yi musabaha da TJ. Sannan ya ce “Madam, sannunku …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 85 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 85 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Washegari da safe ya tashi da shirin zuwa wurin aiki. Ta tashi latti wannan ya sa ta yi tunanin yin wanka tukun, saboda ba ta cika son shiga kicin ba ta shirya ba. Ta dade da sanin kuma Yaya Zaid baya …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 84 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 84 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Saudat ta fara girgiza kai kunya kamar ya kar ta, ba tantama da safe ma shigowar Yaya Saadik duba su yana zaune ta sha shayin wata kila shi ya sa Maamin ta fadi hakan yanzu. “Sa min kunun.” Ta fada don …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 83 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 83 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng lattin ofis.” Harararta ya yi, “Yaya Za ayi ki ce na je ofis yau?” Hannunta ya riko ya zaunar da ita a gefensa hade da tashi ya jinginu a jikin allon gadon. “Yau ne ranar da zan fara zama da ke, …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 82 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 82 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng iya numfashi, bare magana. Wannan shi ne babbar magana, wai dan sanda ya ga gawar SOja. A hankali ta juyo tana fuskantarsa, shi kuwa ya hada kansa da nata, idanunsa a lumshe, “Za ka ci abincin ko ka koshi?” “Zan ci, …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 81 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 81 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Suna gama jin bayanin Saadik, Nas aka koma kurawa idanu, “Tana hutawa yanzu, amma za a gyarata a mayar da ita (Side Ward).” Lokacin ne suka sauke ajiyar zuciya. Maami ko ta mika baby wa Babansa, ta duba Zubaidan sama-sama, sannan …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 80 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 80 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng “I don’t care.” “Yau na ga ikon Allah, don Allah ka ba ni, zan yi muni a duka hotunan.” “Ki cire dayan, idan kin ga dama ko ki sa Karami.” “To ai ba za ka.. To a cikin mutane za ka… …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 79 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 79 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng daukeki cikin farin-ciki da komai, na kai mata ke fuska a turbune da busasshen hawaye? Mu je na gyara miki fuskar. “ “An ki din, ka daina min magana, na yi fushi.” Ta fada a shagwabe. Ta kara tsumewa hade da …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 78 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 78 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng “Eh! Sorry yanzu za mu dawo. Ki kwanta da hankalinki, Twinkle.” Ajiyar zuciya ta yi ta koma ta zauna a cikin ku- jerar, amma ba wani zancen kwanciyar hankali’ har yanzu cikinta juyi yake yi. Daman ya iya wasa da mota …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 77 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 77 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng atamfa yruwan tsanwa mai ratsin ruwan gahwa, kayan sun dinku sosai, telanta na Bauchi aka bawa ya yi mata dinkunan express, tunda aka sa lokacin auren a kure, amma gaba daya ba na yarwa saboda yadda ya kware a aikin sa. …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 76 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 76 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng bayan an san ya shigo gidan?” “Sai meye to? Don su wa aka taru? Abeg, tashi mu je. Wallahi ko na kira Maami a waya na ce tun yau kin fara gardama.” “Ke kaska …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 75 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 75 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Suna kammala wayar ne, ta fito falon Hajja Ku, nan ta tarar ana shigewa daya dakin da bokitai biyu masu tururi, sai kamshin da ke tasowa daga hayakin. “Hajja ce ta ce …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 74 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 74 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Amb. Aliyu, abokin Baffa mai dattako da sanin ya kamata. “Allah ya ja girma, ya kara daukaka, mun gode Yallabai. Allah Ya saka da alkhairi.” “Ba komai, ku kuma sai ku kula, ku kiyaye sharuddan zaman aure, ku dubi yadda Annabi …
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 73 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 73 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya shiririta ce sam ba na so. Don haka duk ku tattara ku ba ni wuri, ba na son na saurari kowa. Idan ita Ummu an warware baikon can a kanta, to ni da na bada auren Ummu, ba ni …
Read More »