TSINTACCIYA CHAPTER 8 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng Yana zuwa bakin ƙofar ya tsaya yana jiran fitowar Akeem, gently ya buɗe ƙofar ya fito idanunsa a lumshe ga yadda jijiyoyin kansa suke a mimmiƙewa fuskarsa tayi jajirrr da ita alamun har yanzu yana cikin ɓacin rai. Ganin Akeem cikin wannan halin …
Read More »TSINTACCIYA CHAPTER 6 BY NIMCY LUV
TSINTACCIYA CHAPTER 6 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng Kuka Meema ta sanya wanda ya ƙara tayar da hankalin President Ahmad Adil,cikin damuwa yace “he looses his memory? I understand,but problem ɗin fuskar fa? How long zai kasance cikin rashin sanin wane ne shi?” Kafin Dr yay magana Meema tace “i don’t …
Read More »TSINTACCIYA CHAPTER 5 BY NIMCY LUV
TSINTACCIYA CHAPTER 5 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng Cinyarsa! Wata ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya mai sanyi Abbu ya sauke yana lumshe idanunsa, da sauri Akeela ta ɗaga jiƙaƙƙun eyes lashes ɗinta zuwa sama kafin a hankali ta buɗe idanunta tare da sauke Kallonta a …
Read More »TSINTACCIYA CHAPTER 4 BY NIMCY LUV
TSINTACCIYA CHAPTER 4 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng Ƙamshin haɗaɗɗan turarensa ne ya daki hancinta wanda ya sanyata saurin janye shanyayyun idanunta tare mai dasu ta rufe, Wani irin harbawa Zuciyarta keyi tana jin wani matsananci tsoro na shigarta, gata dai male male a jikin mutum amma ta kasa wani ƙwaƙƙwarar …
Read More »TSINTACCIYA CHAPTER 2 BY NIMCY LUV
TSINTACCIYA CHAPTER 2 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng Tsundum” sautin Amon faɗawarsa cikin kogin ya bada, kafin kuma wasu manyan ƙwayaye su fara firfitowa alamar wanda ya shiga cikin ruwan yana fidda numfashi. Malam ne ya sauke Ajjiyar zuciya tsoro duk ya cika masa …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 14 KARSHE BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 14 KARSHE BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_+ *******Haka sukacigaba da kula daita da abunda ke cikinta doctur Aysha ma tana kokari sosai wajen duba abundake cikinta akai akai saboda sanin lafiyarsa,,,…. Zaune take agefen gadonta tanashan iska, daure take da towel kasancewar fitowarta …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 13 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 13 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng 3pm dot jirginsu yasauka gida Nigeria a katafaren filin jirginnan na AHMADU BELLO INTERNATIONAL AIRPORT dake cikin babban birnin k’asar kebbi, koda jirginsu yasakko tini munira da uncle hisham dasu musty dakuma bodyguard’s sun iso domin tarbanta, tana sakkowa acikin jirgi dagudu su …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 12 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 12 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Cikin sauri yake driving ganin halinda take ciki, wani irin nishi take hanunta dafe da maranta tana fad’in “innalillahi wainna ilaihi raji’un, hazbiyallahu wani’imal wakiil, wayyo Allah na MUJAHID mutuwa zanyi marana zata tsinke MUJAHID cikina wallahi mutuwa zanyi ka taimakeni MUJAHID” tana …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 11 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 11 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Cikin sallama yashigo parlon sarki kasancewar baya fada yashigo sashensane, sarki Abdul-samad dake zaune kan kujera yana karanta mujallun da aka kawomasa na halinda talakawansa ke ciki a wani yanki yad’ago a hankali cikin fara’a tareda karb’a sallamar ganin tilon dansa magajinsa yariman …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 10 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 10 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Katafaren gida ne nagani na fad’a wanda ya amsa sunansa na gida, k’aton gate ne a k’ofar shiga har biyu ‘daya a k’ofar gaba d’aya kuma yana ta baya ne, batareda sunga wani gateman ba sukaga gate yawangare kawai danhaka driver’s d’in suka …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 9 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 9 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Washe gari bayan sunyi sallah sukai break saitai wanka tasaka wata abaya mai kyau tai rolling da veal sannan tasaka takalma tazauna tanajiran Amira tashirya, bayan Amira tashirya itama cikin abaya, kallon MUFIDA amira tai …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 8 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 8 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Dik wani lungu da sak’o na k’asar kebbi ba’inda ba’asaka matakan tsaro ba, hanyoyin shiga da fice filayen jirgi tashoshi dakuma hanyoyi ba’inda ba’asaka tsaroba ko’ina police ne da sojoji,, bincike ake sosai ko’ina da ko’ina ba kama hanun yaro domin kamo momy …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 7 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 7 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Tasowa tai dasauri hanunta rik’e da wuk’ar idanuwanta na zubda kwallah tayo gun momy sai suka ja da baya da sauri momy nafadin “a,a wannan yarinyar nan anya tanacikin hayyacinta kuwa security’s kukamata mana kar muma tahad’a damu takashe” itakuwa kuka take tana …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 6 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 6 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Zama tai anan bakin k’ofar tana kuka maiban tausayi tana zubda kwallah zuciyarta sai zafi take mata,,,….+ Ganin kuka bashine mafita agaretaba yasa ta tashi tacire mayafinta tarufe hancinta dashi sannan tafara kwashe kwalaben giyar tawuce toilet tazube sauran giyardake cikinsu sannan tadawo …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 5 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 5 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Kwance take akan gadon momy tana karatun wani hausa novel *MUHIBBAT* na marubuciyar zamani SAINAH UMMUN MEENAL saiga kiran Amira yashigo a wayarta, cikin murna da zumud’i tad’aga wayar tareda fad’in “aminiyata k’awar arziki” can daga d’ayan b’angaren akai magana sainaji tace “eh …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 4 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 4 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Dasauri harda gudu suka kama hanyar zuwa gunsu saidai kash suna kaiwa dai dai wajen masu tsaron hanyoyi saisuka taresu suka hanamasu wucewa saboda dokace bawanda yake wucewa daga nan zuwa gun flyt sai waenda zasu shiga jirgin,,,….+ Cikin magiya nusy tafara masu …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 3 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 3 BY AUFANA Ganin MUJAHID tareda Rayyan suna k’ok’arin fitowa a cikin dalleliyar motarsu yasa suka gane cewa su d’inne take kallo,, dasauri Nusy tarik’ota suka zauna cikin b’acin rai da masifa tace “haba feedom mekikeyi hakane so kike kibamu kunya ne” shuru tai takafe idanuwanta gu …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 2 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 2 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Tana isa tak’ara murtuk’e fuska cikin tsintsar masifa tace “hallooo gyaizz ina buk’atar kubani aron hankulanku α nan” dasauri suka juyo suna kallonta tacigaba da tauna cwingom d’inta sannan tace “wane d’an rainin wayou ne yai parking yagaggiyar motarsa a inda nake parking …
Read More »TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 1 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 1 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_+ *UGANDA….* _JAWAHIR FEDERAL UNIVERSITY OF UGANDA 25/2/18~7:30PM_ Kyawawan y’ammata ne na hango guda uku acikin katafaren filin School d’in jawahir Federal University dake acikin k’asar UGANDA,,,,…. Tafiya suke acikin nutsuwa tamkar basasan …
Read More »