TAGWAYE CHAPTER 38 THEND QARSHE
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] TAGWAYE CHAPTER 38 THEND QARSHE ” This house looks empty Without our Twins, wonder where they are right now, lmiss them already. Mummy ce taketa mita, tun…
[Advertisements⬇️]
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] TAGWAYE CHAPTER 38 THEND QARSHE ” This house looks empty Without our Twins, wonder where they are right now, lmiss them already. Mummy ce taketa mita, tun…
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] TAGWAYE CHAPTER 37 Babu sallama Zaid ya fad’a cikin d’akin Mahaifinsa tamkar daga sama, “Baba meye anfanin wannan vidiyon daka turomin, bangane abinda take nufl ba. Ya…
TAGWAYE CHAPTER 36 Ammi you can’t live me, you can’t betray me kada kici amanata Ammi kada ki barni banida kowa a duniya bayan ke. Da wannan maganar Zayyad yafarka…
TAGWAYE CHAPTER 35 Tukin awa guda ce takai Miemah gida, afusace taflto cikin gaggawa tanemi taimakon securities na gida suka kai Zayyad d’akin Zaid inda batareda bata lokaciba aka ‘kira…
TAGWAYE CHAPTER34 “Wuukaa. lhun da Maisha ta daka kenan yayinda ta sake baki, tawangala idanuwarta kororo kororo, cikin sananin rawanjiki ta d’aura guiwowinta a ‘kasa tana ko’karin neman afuwarsa. “Baba…
TAGWAYE CHAPTER 33 Karku matso kusa Dani’ ya kwato bindiga daga hannun sojan. Nan ne duk suka maida makaman yakinsu. Ammi ta’kama baki tana salati ‘Abarsa yata tafi ihun data…
TAGWAYE CHAPTER 32 Sai tafiya ake dashi cikin mota, zuwa yanzu Zaid baisan ko awace duniyar sukeba domin Motartasu tayi tafiya mai nisa, kuma duk wannan uban tafiyar dasukayi cikin…
TAGWAYE CHAPTER 31 Karfe Sha biyu ta Rana, Ana iska sosai agarin Abuja Sany’i da kanshin ruwan sama kakeji abar sha’awa, Hadari ta hade bakikkirin garin takoma. A wannan lokacin…
TAGWAYE CHAPTER 30 Miemah ki gafartamana wallahi da na’san cewa kece ainihin Y’ar Uwata da tun tuni na ta’kurawa Daddy ya dawomana dake gida, sabida tunda nake rayuwa a duniya…
TAGWAYE CHAPTER 29 “Inspector babu shakka abunda Matata take fad’i Gaskiya ne. Tbe Baki Inspector Bashar yai,Ya’kara zuba musu ido “Alhaji ban musa makaba toh amma dei gaskiyan magana bazaku…
TAGWAYE CHAPTER 27 Sai addu,oi mommy keta nanatawa tun zuwan su gidansu, tana tsaye a bakin kofa kafafunta duk suna ‘karkarwa, ayau jitayi tafara da’nasanin shagwaba Maisha dakuma bin bayanta…
TAGWAYE CHAPTER 26 “Tana cikin mota” Asad yabude kofan kai tseye yana inviting dinsu. Mainah kam dasauri tai ciki, ai ko tana shiga taga Zaid zaune akujeran baya Yana Shan…
TAGWAYE CHAPTER 25 Maisha Tasha wedding gown mai masifar kyau, wacce da’ka ganta, kallo daya za’kasan naira na aiki awajen. Ta‘sha kwalliya pes! Gwanin sha’awa, Aka kashe millioyin dukiya akayimata…
TAGWAYE CHAPTER 24 B Suna shiga Sha’shin, Maisha sai taji tamkar America ta’koma, “Wayyo Allah Zaid I love you’ subucemata kalmar tai tafada a bayyane, Matar dasukazo wajen da’itane tai…
TAGWAYE CHAPTER 23 Asad yana idar da Sallah yai Gangaren Aunty Rahila daman cikin damuwa yake sosai, dakyar yai Sallah yana idarwa kuwa ko Addu’a baiyiba haka ya ninke Sallaya…
TAGWAYE CHAPTER 22 Darian Maisha kakejl tun awaje. Acikin dakinta take Ita kadai yau ba kowa agidan nasu dashike tin asubahi momy tashirya zuwa wajen aiki ayayinda tabar Maisha agida…
TAGWAYE CHAPTER 21 Kowa ya maida Idanuwansa akan Saminu ayayinda yakammala bayanansa Aisha ce tafara magana Kai tseye tace’ ya mai girma mai sha‘ria a taimaka ai mana adalci…
TAGWAYE CHAPTER 20 Tashin hankali da damuwa ce sosai take bayyane a fiskokinsu yayinda suke bin gadon asibiti wanda likitoci suke turin Ma’inah suna kaita Emergency room. Jini ne sosai…
TAGWAYE CHAPTER 19 Dasassafe Miemah tabar gidan makwabciyar ta’su, bayan tayi Sallah Rana ta dan fara bayyana tafito ba’kin hanya tana tambayar mutane koda akwai wanda yasan cikekken labarin abunda…
TAGWAYE CHAPTER 18 A kwance take kan gado tana rusa kuka iya son ranta, sedei har zuwa yanzu ta’kasa gaskanta maganar da Momy tafada mata, tun tuni taketa faman trying…
TAGWAYE CHAPTER 16 Daddy ya’kasa barci, dare guda yashafe yana tunani dakuma mamaki alokaci daya. Ya rasa ga’ne dalilinda yasa Saminu yai masa irin wannan karyar da babu fasali, Bai…
TAGWAYE CHAPTER 15 Bayan Ma’inah ta sha kuka a kofar Part din Zaid, Tamike jiki a sanyaye tai bangarensu duk dacewa tanasan tashige bangaren nasa domin taduba halinda yakeciki tareda…
TAGWAYE CHAPTER 14 “Hajiya babu wata matsala jikinki ya warware, Sedai akiyaye gaba kada kisa’ke kai kanki ga fada ko hayaniya irin haka, Oga ya bamu umarni cewa mu gargadeki…
TAGWAYE CHAPTER 13 “Banza dan sa ido meye naka aciki, ana ruwa kuna kIrgawa, Wawa Talaka ahaka zaka ‘kare Mallam Garba Shashasha kawai. Amsarda Maisha tamaidowa Mai gadin gidansu kenan…
TAGWAYE CHAPTER 12 Kofar dakin Maisha yake bibbigewa yana ambaton sunanta ahankali. Kwance take kan gado tana kunbura haushi da damuwa sunyi mata yawa, jujjuyi take tin dazun ko zata…
TAGWAYE CHAPTER 11 Likita dafatan ‘Dan uwana zai warke, Doctor kadage iya bakin kokarinka domin kaceci ran Sambo shi kadei yaragemin ba’nida kowa bayansa. Dawannan maganar Saminu ya ‘Karaso, nunfashi…
TAGWAYE CHAPTER 10 shushu Shaid who IS she? Yarinyar tanuno Ma’inah tana tambayan Zaid dake tseye ya tabe baki tareda girgiza kai “Look Muna I don‘t know her either, but…
TAGWAYE CHAPTER9 Rigijip! Tasauke a jikin Mahaifinta tamkar daga sama tafad’o. Daddy dake tseye tareda Ma’inah suna tattaunawa baisan hawaba bare sauka Jin Maisha yayi kurun tasauke ajikinsa, duk tabi…
TAGWAYE CHAPTER 8 ‘Karfe bakwai da rabi ta_dare Ma’isha tafito gidan Zaid tareda securities d’insa, lnda suka rufe dukkan kofofin gidan Ka’na sukayi mata gargad’i cewa kada tasa’ke zuwa wajen…
TAGWAYE CHAPTER7 A hankali take tafiya, tana tinani iri daban daban, ahaka har tahauro saman bene, inda tashigo wani ma’keken waje mai suna (CEO Villa). Kai tseye tawuce wajen secretary…
TAGWAYE CHAPTER 6 Daga nan babu Inda Ma’lnah ta tsaya se gida, Inda tayi parking motarta tashige, zuciyarta na bugawa tana zaro idanuwa tamkar wacce aka sako daga gidan yari.…
TAGWAYE loading… CHAPTER 5 Asubahin farko Ma’isha ta tashi, bayan ta ‘yi sallah, ‘karfe biyarta shirya zuwa office, Jiya daman cikin zumudi takwana da Farin cikin samun aiki ababban confaninda…
TAGWAYE CHAPTER 4 Bankado kofa yayi yashige kamar daga sama yafado, da kaga fuskarsa zakasan akwai alaman damuwa da bacin rai. Muryarsa na karkaruwa ayayinda yafara ambatan sunan Matarsa “Safeenah,…
TAGWAYE CHAPTER 3 Alhaji Sambo da Safeenah kwana sukayi ido hudu babu wanda yayi gengedi cikin su bare barci. Tunanin hanyarda zasubi su bullowa Ma’isha maganar komawa ‘kasa Nigeria suke,…
TAGWAYE CHAPTER 2 Sun taso cikin tsananin talauci da yunwa… A garin Maiduguri sukeda zama, dashike Alhaji Isma’il cikekken dan ‘kabilan Shuwa Arab ne, hakan yasa dawuya ka banbantasu da…
TAGWAYE CHAPTER 1 Gida ne kantameme mai daukan ido, kace ba’a ‘kasar nan tamu Nigeria aka ginataba. Kana shiga wani iska mai matukar gamsanNa zakaji ajikinka sabida yawan Flawowi dakuma…
[Advertisements⬇️]