SAWUN BARAWO COMPLETE

SAWUN BARAWO CHAPTER 11 KARSHEE

SAWUN BARAWO CHAPTER 11 THEND KARSHE “Ramlah! Keh Ramlah bude idonki ki kalleni nan” muryar Hajiya ta doki kunnuwan ta, a hankali ta rika bude idanuwan nata da hawaye yakasa daina fitowa daga cikin su, har yanzu kunnuwanta basu daina jiyo mata muryar Safwan ba lokacin da yake datse igiyar …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 10

SAWUN BARAWO CHAPTER 10 “Hey… Hey, will you please calm yourself down and listen to me.” Bilal din yai hanzarin katse shi daga makarar da safwan din yai masa. Maimakon ya sake shi, sai sake matsar shi da yayi zuwa jikin nasa, har yanzu kuma jikin nasa bai fasa rawa …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 9

SAWUN BARAWO CHAPTER 9 Ikon Allah sai kallo! ” cewar innah. + Kana ta rik’e hab’a a yayin da suke bin safwan dake kwance kashirb’an bisa gado da kallo, wanda duba daya zaka mashi ka fahimci dimbin damuwa da tashin hankalin da sukai wa ilahirin rayuwar sa qawanya, mussamamn idan …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 8

SAWUN BARAWO CHAPTER 8 Da zafin gaske ya kaiwa bakin nata muguwar capka,kana lokaci guda ya sanya dukkan hannayen shi ya rike nata kam, ta hanyar murk’usheta gaba daya. Sam mutsu mutsunta da kiciniyar kwacewa da ta ke bai dame shi ba, diba da yanda gaba dayan shi ya soma …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 7

SAWUN BARAWO  CHAPTER 7 Misalin karfe biyar da rabi na asubahin ranar data ke daidai da kwana shidda da b’atan ramlahnne hajiya ta doko wa safwan din waya da farar safiya. 1 Harga Allah batasan miyasa jikinta yak’i yi mata dad’i ba tun kwanaki hud’un dasuka wuce, sannan dad’in dad’awa …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 6

SAWUN BARAWO  CHAPTER 6 Cikin awannin da basu shige biyu ba yagama clearing komi na hotel din, kana suka rankaya gidan dayazama mallakar shi neh cikin gadon shi da mahaifin su yabari. Gida neh madaidaici mai matuk’ar tsari, wanda yake kunshe da madaidaitan falo guda biyu, sai dakunan bacci guda …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER5

SAWUN BARAWO CHAPTER 5 WAIWAYE… Asalin su yan garin dutsinma neh dake jahar katsina, amma tun kakanni yawancin su yanayin aiki da kasuwanci ya maidosu garin na gwamna(kaduna) da zama, wanda inhar ba kasanu ba zakai tunanin su d’in yan asalin garin neh. 1 Malam ishak mainasara da rukayya mainasara, …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 4

SAWUN BARAWO CHAPTER 4 Bata jirayi yak’ara wata kalma ba, ta nufi hanyar ko’fa jiki a sanyaye, haka kuma wani sashe na zuciyar ta na ingizata ga wani abin daban. + Bata Kara’sa ficewa ba daga dakin ta tsinci muryar shi yana cewa “Keh kazar mayu make sure you jam …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 3

SAWUN BARAWO CHAPTER 3 A yau ashirin da biyu ga watan satumba, shekara ta dubu biyu da sha shidda, jama’a suka shaida d’aurin auren SAFWAN IBRAHIM MAINASARA tare da Amaryar shi RAMLATU HASHIM TAFIDA, bisa sadaki naira dubu hamsin, lakadan ba ajalan ba. D’aurin auren ya wanzu ne bayan sakkowar …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 2

SAWUN BARAWO CHAPTER 2 Da hanzari ya yaye bargon dake lullub’e da ilahirin jikin na su, kana kumaa a lokaci guda ya sanya hannuwan shi ya b’amb’are yarinyar dake k’wak’ume da jikin sa. 2 Hakan ya sanya ta saurin bud’e ido gami da mik’ewa zaune bisa gadon hotel d’in da …

Read More »

SAWUN BARAWO CHAPTER 1

SAWUN BARAWO CHAPTER 1 Da fiiito ya shigo gidan kamar kullum, haka nan kuma ba tare da ya dubi kowa dake falon ba yanemi matsugunni a gefen kakar su yazauna, kasancewar ta halitta d’aya dake k’aunar shi a duk fad’in gidan nasu. 1 “Kukus ya akayi neh”? Naga fuskar ki …

Read More »