RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 12 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Haka ko ya shigo dubata a ranakun da ba ya dakinta gaisuwa ke hada su. To bai san irin tarbar da zata yi masa ba yau. Ya fito daure da Tawul ya ganta cikin kwalliya ta aje …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya yunwa ga fuskarki ma duk a kumbure sai ka ce kin ci kuka?” Nafisa tayi rau-rau tare da fadin “Hmm! Bari Anty Maimuna, wallahi ina cikin wani hali a gidannan. Sai da nayi ta yiwa Mama mita …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Shatima ya kalli agógonshi, sha dayan dare sam bai so ya kai wannan lokacin ba, alhali yana dakin Nafisa, domin shi ya san korafi ta da mita, har …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 9 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 9 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya tun a jiya ta gano matsayin waccan Mahaukaciyar yarinyar, don ita minti shidda ya dauka a gurinta.Sai dai har karfe takwas bai shigo ba, gashi ta kasa tashi ta nemi koda abin kari, sai wani bakin ciki …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 8 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 8 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Ya ce, “Ke! Ba wani wayo da zaki yi min. Cire ki ajiye rigar daban sannan ki dauki wannan ki gwada, kuma saura kiftawar ido goma in ce uku.”Da sauri ta cire rigar sai ta juya baya …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 7 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 7 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Bayan ya sa ta ta rufe kofa, ya nufi dakin Aliya yayi wanka yasha sabbin kaya, ya dauki makullin mota ya fita.Kajin Amarci ya siyo da madara mai sanyi, dasauran kayan zaki, don ya lura Amna tana …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 6 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 6 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Yana gaida Hajiya, Mustapha ya shigo. Ya gaishe shi, Shatima ya ce “Don Allah Mustapha ka hada min duk kayana. Sannan kuma in an gama zirga-zirga ka dauki motar nan tawa ta da.”Dadi ya rufe Mustapha, ya …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 5 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 5 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya kunnansa daidai bakinta “Me ki ka ce?”Ta ce, “Tsawona ba zai kai ba.” Ya ce, “Zan taimaka miki.” Ta matso ta dan yanki kasan, ta kalle shi a zatonta zai durkuso ne tasa mishi, sai kurum taji …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 4 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 4 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng RANA DAYA 2/4 Mun tsaya Daga nan sai aka ce Ango ya zo ya ba matanshi abin sha ko naci. ‘Yammata masu sanye da kaya iri daya su uku, su ne suka zo suka kawo wani dan tire. a …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 3 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 3 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya dawo. Ka ban tausayi sai naga duk ka fada.”Ya ce”Ai naso in zo in da ki ke lokacin, Salma ce bata ci abinci ba, na fita na siyo mata.” Gaban Aliya ya fadi. Ta dake ta ce, …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 2 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 2 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Munnir ya ce, “Wai don Allah Shatima lafiya ka ke tsaki?” Ya ce, “Ina tunani ne, yarinyar nan Salma tana can cikin damuwa, koma ayi mata wani abin tun da na san ba a sontaMunnir ya zabga …
Read More »RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Ba su lura da cewa Aliya tayi mutuwar tsaye ba ne sai da Aisha ta waiwayo da nufin yi mata magana, ta zaci guri ta basu su fara shiga. ” Ta waiwaya ta kalli inda Aliyar take …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 16 KARSHE BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Wanka ya fada, da ya fito yayi sallah tun daga lokacin ya fara nuna shi ango ne. Gizna ce ya sha fara sol sai aikinta mai ruwan kasa da ratsin gwal.Aka soka hula kubetakalmi. Turare kuwa yanda ka san zai yimagana. Ya sakko suka hadu a …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 15 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Ya ce “Iso mana, sauri nake yi.” Ta durkusa ta gaida shi, ya ce “Mike muyi magana.” tashi. Ya ciro katuna daga mota ya mika mata. “Ta“Na daurin aure ne kawai babu na dinner. Sannan ya bata dubu …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 14 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA CHAPTER 14 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Shatima ya ce, “Yau za su zo karfe takwas na dare Sannan kuma Inna bikin yau saura kwana ashirin da biyar.” Inna ta ce, “Kamar ya ya?” Ya ce “In sun zo iyayen namu za ku ji komai.” Ta …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 13 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA CHAPTER 13 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Sai ta ce, “Kaka ina ruwanta da ni, ni fa ban kula kowa ba tunda nazo.” Shatima ya dubeta fuskarshi babu walwala, “Kije gida na gode kawai.” Mamanta ta ce, “Ai ita sakarya ce, shegen kishi ta dora ma …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 12 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA CHAPTER 12 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Hajiya ta ce, “Shi ke nan gashi nan zai zo yanzun.” Ta kalli Mustapha, sai kaje ka dauko ta dan sarki a surutu da ka tada mata hankali.”Aliya tana asibiti lokacin …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Don Allah tashi muje koda zugata kayi kaji?” Abokina haka sai ya gaji da matsin Shatima ya tashi suka fita.Allah yasa bata kai ga shiga cikin daki ba, lokacin da suka yi sallama a falonta. Bayan sun gaisa Shattima …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Salma ta ce “Ya tafi ne?” Yaya Auwal ya ce, “Yana waje cikin motarsa.” Ta saka takalmi ta fita. Gaban motar ta gani a bude, daga gani ta samu matsala ne, shi kuma yana tsaye yana waya.Ta tsaya daga …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 9 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA CHAPTER 9 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya suka amsa ya yi addu’a ga mamacin ya kuma ba Innar tasu magana sosai.Salma ta ce, “Inna wannan shi ne Alhajin nan da ya taimake mu.” Nan suka yi godiya. Ya …
Read More »