New novels

TANA RAINA CHAPTER 19

Murmushi sosai suhail yakeyi yana kallon idanun sabreen, da sauri ta matsa baya tana cewa me kake cewane yah suhail wata yarinya kenan kake magana akai, cicefa sabreen ba wata yarinyaba. Suhail ya dawo haiyacinsa tare da sosa k’eyarsa yace kiyi hakuri sabreen idanunkune sukayi kama sosai da nata kiyi …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 18

Kamal yana komawa gida ya watsa ruwa a jikinsa sannan yayi shirin bacci, wayarsa ya d’auka ya kira mummynsa ya gaya mata komai akan sabreen. Farin ciki sosai tayi mishi tare da addu’oi tace kaga se’a had’a aurenku dana suhail, kamal yace insha Allah mummy sannan sukayi sallama seya kira …

Read More »

ABBAN SOJOJI COMPLETE

•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• When ever u open this Document pls Pray for me ??? ???? ??? ?? ? *ABBAN SOJOJI* ? ?? ??? ???? “`The father Of Soldiers“` Story & Written by *_Hafsat Bature_* ~(Boss Lady)~ Dedicated to my beloved sisters. ? Special thanks to Fadeela Lamido & Sadeeq Abubakar. Wannan littafin …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 23

Ganin taƙi cin komai Anne ta kira sunanta. Ta ɗago domin amsawa taci karo da wata wulaƙantacciyar harara data saka zuciyarta da hanjin cikinta tsargawa da ga gimbiya Su’adah. Saurin maida kanta tai tana amsawa Anne da rawar murya. Babu wanda ya lura da hararar sai Pa da Hajiya Shuwa. …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 22

      ★A ɓangaren gimbiya su’adah da fulani da Asmah suna akan bakansu na ganin sun hana auren Ramadhan da Raudha suma. Sai dai kuma hayaniyar campaign ta sakasu ajiye wannan batun gefe. Kowa fatansa a yanzu Ramadhan ya haye mulki kawai, daga nan koma miye zai biyo baya …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 25

A matukar raxane ya khaleel yake jijjigata da karfi yana kiran sunanta Malan ya mike yana mmkin al’amarin ya kalli idonta yaga yana motsi yayi ajiyar xuciya naya dan yagane inda matsalar take dukkamsu hnklinsu na kanta musamman Momy da ruby, Malan ya kalli ruby yace taje ta debo masa …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 24

    Ya xuba mata ido yana  kallonta ranshi abace cikin muryar tsawa kadan yace daga ina kike ? Shiru tayi kanta akasa , ya matso kusa da ita dago kai ki ban amsa , ina kika je ? Asanyaye ta abshi amsa gidanmu . girgixa kai yayi , naje …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 8

Murmushi sosai Dr. Mubarak ya yi sannan yace “Dr Jalaluddeen Shuwa muna tafe a hanyarmu ta zuwa kano yanzu motarmu zata tashi, muna da oatient da *GENERAL HOSPITAL suka rubuta mana takarda zuwa *MALLAM AMINU KANO* naji ance yau zaka diba mararsa lafiya acan shine yasa na yace bari mu …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 7

Yace “Mama zaku kwana a cikin asibityn nan ba tare da kun biya ko sisi ba, sannan zan muku hanyar ganin likita acan Aminu kano ɗin, kuyi haƙuri da halin da ƴarku tace ciki In Sha Allaahu zata sami lafiya da yardar Allaah sedai kuma kaina ya kulle da wani …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 17

Kaka yace eh nasan komai sabreen, mamminkine tace karna gaya miki ita zata gaya miki da kanta shiyasa nayi shuru?. Sabreen tace to kaka amma dukda kasan hakan shine kabarta tazo guna akan me zatazo guna bayan ita da iyayentane nasadiyar kasancewata marainiya, juyawa tayi afusa ta sake hankad’a salma …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 16

Bayan su sabreen sun shiga d’akine MACEEN tasa key ta rufe, da sauri sabreen ta juyo tace meyasa kika rufe kofan? MACEN tace karki damu sabreen bazan cutar dakeba nazone dan inyi magana dake. Bayan sun zaunane macen ta rik’e hannayen sabreen dukka biyu ta fara magana suna kallon junansu. …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 21

BINGO CITY_* Ƙananun magana da surutan dake faruwa a gari dama wasu manyan kafafen yaɗa labarai dana yanar gizo baisa Alhaji Hameed Taura ya damu ba ko janye maganar auren Raudha da Ramadhan. Dan cecekucen jama’a yayi dai-dai ne da cin primary election da Ramadhan yayi zancen tsayawarsa takara ta …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 19

    BINGO CITY_* Ƙananun magana da surutan dake faruwa a gari dama wasu manyan kafafen yaɗa labarai dana yanar gizo baisa Alhaji Hameed Taura ya damu ba ko janye maganar auren Raudha da Ramadhan. Dan cecekucen jama’a yayi dai-dai ne da cin primary election da Ramadhan yayi zancen tsayawarsa …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 12

Khairiyya ta kasa believing abun da kunnen ta yaji, sauka tayi a motar taje daf kusa dashi tace “I beg your pardon” Sabir ya kara cewa “Yes is true, bazan miki karya ba, I mean what I said, I can kill for you, I can die for you” Murmushi Khairiyya …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 11

Wata doguwar habbaya bak’i ta saka da touches blue a saman, tayi rolling da vail nashi, yau powder da lipgloose da mascara ta shafa batayi heavy makeup ba, ta saka takalmi high heel black yana da touches blue da Jaka black, ta d’auka  key mota Hanya kicin direct tabi tashiga, …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 23

Kallon shi sukeyi xuciyoyinsu cike da mmkin ganin su haka da sauri Jidda ta juya tabar wajan zahra ta bita murmushi yayi hannunsa rike dana jenny yai wajan Momy cikin farin ciki yace Momy jenny taxama Yar ki ya ruko hannun Momy ya mika mata hannun Jennifer Jennifer taxama tamu …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 22

Da kuka matar tacigaba da mgn plx ki sauke bindigar jikin hindu asnyaye ta sauke bindigar Ku yan’uwan sulthana ne Ku shigo ciki tayi gaba tana xubar da kwalla suka bita abaya dukkansu jikinsu amatukar sanyaye falon baki tai musu masauki ta kawo musu kayan motsa baki dukkansu babu Wanda …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 6

Jalaluddeen ganin komi yake tamkar a mafarki, amma taya akayi wannan auren kuma ya ya akayi Ammar yazo kano be sanar masa, kenan akwai abinda Ammar ya ɓoye masa shiya ko da yazo be wani saki jiki kamar yadda ya keyi ba, ina ita Ruƙaiyah take, tabbas akwai wani babban …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 5

Buɗe gidan Mallam liman ya yi, ya shiga saboda sallamar da yake tayi babu wanda ya amsa yasn indai akwai mutane a ciki to dole zasu amsa, Mallam Liman har ya yi tafiya mao ɗan tazara a cikin gidan sai kuma ya ysaya jim kaɗan, wani tunani ne ya ɗarsu …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 15

TANA RAINA CHAPTER 15 Sabreen ta shiga gun kaka yana ta karatun Qur’ani mai girma, bayan ya idar ne ya juyo yana kallon sabreen data shafa addu’an a fiskanta tace ameeen kakana, kaka yace naji mai gadi yana cewa sannu da dawowa kardai har SHULE d’in ya dawowo, ?dariya sosai …

Read More »