NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 42 THEND KARSHE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 42 THEND KARSHE Wata biyu da haihuwar Twins custome suka saki kayansu ramadan. Fari Clki kamar me ramadan keji. Cikin wata daya komai ya fara dawowa suka fara farfadowa. Gidan ramadan ya zamo gida na fahimtar juna da kwanciyar hankali ga matansa Dashi kansa. Ladifa twins …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 41

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 41 Ta dade tana kuka sannan ta tashi ta shiga hada kayanta.  Ladifa ta dade a zaune sai da taji daidai sannan ta hau samanta, laila kuma ta shiga dakinta..  Duk wasu muhimman kayanta saida ta hada sannan ta tafi.  Tana zuwa gida ta shiga dakin …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 40

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 40 Yau ramadan yasan girkin safna ne yaki dawowa da wuri har saida tai bacci yana shigowa yayi samansa ya kulle. Ya zauna ya shiga tunani ya zama dole ya sanya tsaro a dakinsa,  domin dauke dauken da ake mai yayi yawa.  Da asuba da safna …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 40NAY

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 40 Yau ramadan yasan girkin safna ne yaki dawowa da wuri har saida tai bacci yana shigowa yayi samansa ya kulle. Ya zauna ya shiga tunani ya zama dole ya sanya tsaro a dakinsa,  domin dauke dauken da ake mai yayi yawa.  Da asuba da safna …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 37

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 37 Lalla na shlga d’aklnta ta zauna ta shlga raira kuka, ace Ita za ai wa kishiya! Abar da take gudu gashi gaba da baya tana da ita. Kishiyar ma a b’oye. Ta tsani kishiya ko sunanta ba ta son ji, amma wai yau ita ce …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 36

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 36 Ramadan bai samu ya kira safna ba, har sai daya fita zuwa sallahr tarawi, ya tsaya ya kira, ta dade tana ring, safna tai burus taki dauka . Sai ya hakura ya tafi. Bayan an sauko ya kuma kira, tana ring sai da tai sau …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 35

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 35 Laila kuwa tana komawa shashinta ta saka CD ta shiga turkar rawa, saboda tsabar Jin dadin da takeji na fasa auren nan. Jin kida ya sanya ladifa ta fito ta shiga shashenta tace “laila kinajin dadi kam.”  “Yo ba dole nai rawa ba da murna, …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 34

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 34 A fusace ya shiga gidan, tun daga soro yake cewa “ladidi fito, rashin mutuncinki yayi yawa.”  Fut ta fito ta tsaya tana fadin”yakuba menene ya kaika shigowa cikin gidana?.”  “Ke ladidi hawainiyarki ta kiyayi ramata, wallahi ba damuwata bane na mangareki, ke har kina da …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 33

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 33 Al’amarin duk ya sanya zuciyarta ta shiga wasi-wasi,anya kuwa ba ta d’aukowa kanta dala ba  gwambo ba. Ganin babu sarki sai  Allah ta share hawayen fuskarta  ta mik’e da sauri ta shige gidan,  innarta na tsaye ta kasa tsuguun! sai farin-cikki take tana wassafa yanda …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 32

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 32 Dakyar laila tai bacci, saboda bakin» ciki da kishi, hade da takaicin da ya rufe mata zuciya, in banda ma namiji da bai raina abin kunya ba, ace ‘yar aikinka yana kula ta, sai ta sanya tsaki sai kwafa Washegan’ da safe.  Laila bata nuna …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 31

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 31 Da karfi yarinyar ke aikinta, yayinda da ta tuno maganarta da maigidan sai tai murmushi, duk sai ta dada kamewa saboda ta kauda duk wani zargi agun matansa har burinta ya cika. Shi’isa tama daina fitowa idan har ramadan yana nan, hakan ya sanya lad’ifa …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 31

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 31 Yarinyar mai suna hansatu Iaila ta kalla tace to zaki ringa yi mana sharar falon nan da goge shi kullum safe da yamma, sannan bangarena zaki na min wanke -wanke da sharar falona da sauran wasu abubuwa da gaba zance ki nayi. Bansaniba ko kishiyata …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 30

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 30 Wani hamdala tai a zuayarta a yayinda taga sun faka a harabar filin gidan nasu,juyawa tayi ta kalleshi wanda shi hankalinsa naga kokarin kashe motar, fita tai ta shiga takawa a  hankali ta shiga falon. Kamshi ne ya doketa sai tai murmushi tana son gidanta.  …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 29

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 29 Abban laila na dawowa da daddare, babu bata lokaci umma taje ta sanar mai da batun cikin laila, ta kara da cewar yaje ya sanar da mijinta. Sai daya gama jinta, ya ce “lkon Allah Allah ya sauketa lafiya, amma ba zanje ba, har sai …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 28

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 28 Hannuwanta ta sanya ta dafe gefen cikinta da taji ya kame, sai ta runtse ido tana salati, ta dade a yanayin, sannan ya lafa, sai ta tashi. Alokacin ramadan ya shigo gida Idonsa ya sauka a kanta. Da kewa tai tayi mai sannu da zuwa,shi …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 27

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 27 Har karfe uku laila na daki tana kuka, wanda har saida taji kanta na ciwo, umma kuwa k0  ajikinta, saida taga abin ya wuce munsherin, sannan ta leka dakin tace “Aduk lokacin da  mutum ba zai ji maganar manyansa ba yana tare da wahala, tun …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 26

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 26 Da safe, a darare laila ta tsaya gefen ramadan tana zuba mai abinci, cikin sauri ta ke komai, saboda azalzalarta da ya shiga yi, saboda za su je wani meeting da shugabansu ya wakilta suje abuja, sabuwar lamba ke ta kiranshi amma bai da lokacin …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 25

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 25 Yana zaune akan kujera su kuma kowacce na gefe ta Ciki na Clki. Kallonsu ya yi d’aya bayan d’aya daga bisani yaja numfashi yace. “Ladifa.”  Ta amsa, ya kalli laila itama ta amsa. “Ina son ku fahimceni sosai da kunnen basira, na tara ku ne …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 24

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 24 Gun mahaifiyarta kawai take son zuwa don ta dade ba taje ba, dan sai tace tafi wata uku, ga al’amuran dake wakana sun cunkushe mata arai, har yanzu abinda ramadan yayi mata bai dusashe ba, don har yanzu taki sakar mai fuska duk raragefen da …

Read More »

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 23

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 23 Abubuwa goma da ashirin ne suka taru suka cakudewa laila, ta damu iya damuwa. Ba irin hanyar da ba tabi ba wajen ta shawo kan ramadan amma kamar dad’a ingiza shi take.Ga damuwar da ta sanya aranta dan ramadan yace zai kara aure. Misalin karfe …

Read More »