MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 39 THEND

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 39 THEND Tun a cikin mota suke yin fada kasa kasa yadda ba kowa ne zai gane ba bare aji. lNdo mita kawai take masa sabida tsabar ta gaji da zama bata taba yin tafiya irin me nisan haka ba gashi tun a cikin motarta fara ganin …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 38

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 38 Tunda Sadeeq ya koma gida be sanar da kowa zancen da suka yi da lNdo ba kasan cewar baya son duk wani abinda zaija ayi mata gori akai ba. Gidan kanwarsa Hauwa yaje suka yi magana hakan yasa duk abinda ya siyo ita yake kaiwa ga …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 37

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 37 Sumaila kauyan Sani …..  Cikin ikon Allah INdo taci gaba da kula da Ayman cikin d’an ilimin data samu. Sam bata barin aje mata yawo da d’ah a memakwan ta dingajin kunya sai Inna ce kejin kunyar dan sam bata bari taga an mai wani abun …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER36

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 36 Gurin dayar nurse din ta karasa ta bawa baby boy din kafin ta dawo gurin ta kalli Sadeeq dake shafar kan INdo yana hura mata iskar bakinsa ganin bata bude ido ba.  “Angon karni leave us please kafin a gama shirya ta.” Da kyar Sadeeq ya …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 35

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 35 Shirin zuwa Sumaila kauyen sani suke farin ciki ya cika zuciyar INdo harta kasa boyewa, kallonta yayi bayan ta rufo dakinta ta juyo gashi cikinta ya fito yace.  “Cutie koma daki gaskiya mun fasa zuwa.”  Kirjin INdo ya shiga bugawa hankalinta duk yayi mugun tashi ta …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 34

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER34 —Tana fita napep ta tare ya kaita gidan su. Tana shiga ta fashe da kuka tare da fad’awa kan kujerar daya daga cikin falon.  “Ke lafiya kuwa kamar wadda aka yiwa mutuwa?”  Cewar yayan ta Shamsu yana kallonta, Fateema bata yi shiru ba tana ta kuka Shamsu …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 33

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 33 “Toh mezan ce maka? Kaga kaima Fateema ka fara aura, kuma ita kake so kafin ni. Toh nima ina sonka amma nafison marigayi dacta nima kaga AN  raba kar wani yaji haushin wani.” Fuskarta yakai dai-dai tata ya hade hancinsu guri d’aya yana rikE da hannunta …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 32

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 32 ‘Dan zamejikin ta tayi daga nasa ta kallesa, “shin da gaske ni yake so ko kuma cikin dake jikina? Anya malam Sadeeq kana sona kuwa? Amma zamu gani idan gaske ne.” “Kin yi shiru.”  Dariya ce ta subuce mata ganin yadda yake kallonta tamkar wani mara …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 31

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 31 “Wallahi ni dai baza ni ba, haba-haba dafa bakin kafa kace wai ba zakaje dani ba sabida ni banajin turanci, toh wallahi yasin yanzu dakaji na faraji ba zan bika ba Allah kuwa.”  “Idan nace kuma sai kinje fa ya zaki yi?!” “Ai karka ma fad’a …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 30

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 30 Hannu ya kai zai taba ta amma sai ya kasa, kallon bayan ta yake yi kawai zuciyarsa na tsananin harbawa.Tashi yayi ya koma gefen gadon ya dan zauna a hankali ya kira sunanta  cikin sanyin murya a kuma dai-dai kunnanta yace. “Aisha bari muyi magana kota …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 29

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 29 “Aisha wannan kuma books din waye kike ta lalatawa haka.? Cikin rashin damuwa tace, “is my own.” “Ooh your own?!”  “Yes.?” “Toh zane-zane kikeyi or what?!”  “Home work nakeyi.” Tayi maganar tana sake karkada biron hannunta, Sadeeq ya zaro idanuwa yana rike da habarsa kafin ya …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 28

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 28 Tunda suka tafi koda wasa Sadeeq be taba gigin k’iran INdo a waya ba, bashi dama fa phone number dinta bare yace zai nemeta. A bangaranta itama bata ko tunaninsa tana gidanta hankalinta kwance babu abinda yake damunta. Ranar da su Sadeeq suka cika sati d‘aya …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 27

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 27 “Malam Sadeeq Kenan, ada kasanni ba yanzu ba.”  Shareta yayi ya nuna tamkar ma bejita ba ta juya tana kallonsa ta kuma daukar wayarta daya cillo mata. Madubin saitin kujerarta ta bude tana gyara fuskarta ya girgiza kai dan shi dama yasan da wahala yarinyar tayi …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 26

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 26 A bangaran su Sadeeq kuwa dakyar ya iya fita lecture, itama Fateema bata fasa yi mai breakfast ba sai dai duk babu wanda ya iya ci. Yana tafiya Fateema ta shiga cikin daki taci kuka sannan ta d’auki wayarta ta k’ira Ummanta, tana dagawa ta fashe …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 25

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 25 Har sukaje gida Abba be sanar da Sadeeq ba, suna zuwa Abba ya shiga gida shi kuma Sadeeq daya kagu yaje gida ya juya kan motar ya tafi. Abba na zuwa fuskarsa cike da fara’a  ya cewa su Umma. “Toh hajiya Au an daura aure yau.” …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 24

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 24 Koda sukaje kauyan Sani bakaramin mamaki Fateema tayi ba da ganin gidan su lNdo da kuma kauyan da suke, lallai Allah ya daukakata daya aura mata Abubakar har kuma tashiga wannan uban gidan wanda yafi nata komai da komai. Basu jima ba Sadeeq yace zasu koma …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 23

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 23 Dakyar suka bareta daga jikinsa har rigarsa na yagewa da yake wani yadi ne ajikinsa 3 Quarter yayi saurin ficewa daga dakin lokacin gidan ya cika da mutane kasan cewar an kawo gawar. INdo kuwa sam bata yadda da cewar Abubakar ya mutu ba sai dai …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 22

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 22 Harkasa INdo ta tsugunna tana gaida shi idanta akan fuskarsa tace, “Abba ina wuni?”  Ya zura wayar cikin aljihunsa yana kallonta ya amsa. “Lafiya lau Aisha tashi kishiga daga ciki.” “Toh adawo lafiya.” Tafada tana mikewa ta nufi cikin gidan, tana shiga sallama tayi tana kiran …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 21

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 21 Ganin yaki denayi mata dariya yasa ta lalubo towel dinta ta daura ta kwanta tare da janyo bargo ta rufa sabida wani sanyi dataji yana shiga cikin jikinta. A hankali ya matsa kusa da ita tare da zura hannunsa ya rungumeta tana jinsa amm ta kasa …

Read More »

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 20

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 20 Around 1:45am Abubakar ya shiga cikin gidan nasa bayan ya gama kulle ko’ina yana son lekawa yaga yasuke amma yana tsoran yadda zai shiga ya gansu dan yasan matan kauye basu fiye kwanciya da riguna ba dan haka ya koma yashiga dakinsa ya kulle. ‘ Wayar …

Read More »