MEYE ILLAR YAYA MATA THEND
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 24 THEND Amina tace rahma mai kike fad’a haka? Tace mum abunda na fad’a Shl nake nufl, zarah tace rahma miye haka…
[Advertisements⬇️]
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 24 THEND Amina tace rahma mai kike fad’a haka? Tace mum abunda na fad’a Shl nake nufl, zarah tace rahma miye haka…
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 23 D’aukan wayan yayi rahma ta kalli su zarah wanda idonsu ke kanta,jin yace hello wake magana yasa tayi gyaran murya tare…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 22 Aneesa na d’aki saiga kira an kirata, d’auka tayi tasa a kunnenta, ban San ma’l aka fad’a mata ba naga ta tashi zumbur tayi…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 21 Washe gari kaman yanda rahma tace hakan koh ya faru ta tafi ganin mutumin a garin Kano, bata wani sha wahala ba wajan gane…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 20 Koda su Ummi suka karasa asibitin har an fara yima Zainab aiki basu wani dad’e ba, doctor ya fito yana fad’in na tayaku murna…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 19 Bayan rahma tayi sallah taci abinci, Hajara matar Malam ta shiga inda take tare da fad’in baiwar Allah daka ina haka? Rahma cikin hawaye…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 18 Magajiya da Aneesa ne zaune a falo suna f’Ira, saiga Abubakar nan yazo wucewa, Aneesa ta bishi da ido tare da fad’in oh magajiya…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 17 Aneesa ce ta shigo cikin d’aki tana Murna magajiya tace Yadai Aneesa? Aneesa tace kin San duk wani abu da faruk yakeyi ni nake…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 16 Faruk tuki yake yana tunanin mai zai fad’ama Abba Idan akaje banki akaga bai sa kud’i ba, haka yaita tunani harya karasa gida, koda…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 15 Sun gama had’a kayansu tsaf suka fita, Allah yasa wannan karan Aneesa Nada d’an kudi dan haka basu sha wahalan neman wajan kwana ba,…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 14 Tace kar kiyi tunanln zan amshl wanI abu daka garekl, bazan taba amsan abu daga wajan wanda sukai sanadin mutuwar mijina ba, dan Allah…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 13 Amina tace ta mutu? Lokaci d’aya kuma tayi murmushi tare da fadin ban yarda ba inaji a jikina y’ata bata mutu ba, alh Ibrahim…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 12 Koda suka isa gidan, kowa yana ta dubawa amma basu gani ba sai bude bude suke amma shuru, dukwani inda takarda take sun duba…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 11 Tana karasawa taga ko motsi baya yi gajini yana zuba ajikinshi tako Ina ihu ta saki tare da kuka, driver din da suka zo…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 10 Iyalan Alh Ibrahim ne zaune akan kujerun falo suna hlra, yar karamarwayar Amlna ta kad’a alaman kira ya shigo, tashi tayi tabar wajan saida…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 9 Magajiya ce ta cinye abincin ita kam Aneesa sai Maltina tasha, shima tana gama sha ta Fara amai kaman zata fitar da hanjin cikinta,…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 8 Washe gari da safe su zarah suka had’a breakfast Bayan sun kammala suka jera akan dinning wajan karfe 8 duka iyalan gidan suka hallara…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 7 Alh Ibrahim yayi gyaran murya sannan yace naji maganarku karku manta k0 ku su Waye, ku mata ne ba zaman office bane ya dace…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 6 Koda zainab ta Koma kasa aikin komai tayi dan haka ta shige dakin da suka kwana, yar ledan daya bata ta bude taga waya…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 5 Alhaji Ibrahim ne zaune a office yana duba wasu file saiga wani guy Ya shigo kallo daya zaka mishi ka gane Dan gidan masu…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 4 Tunda Dr ya shiga dakin operation din bai fito ba suna ciki shida wasu Dr’s din, Alh Ibrahim daya shiga mugun damuwa kallon mama…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 3 Lokaci daya ta saki wani irin kuka mai ban tausayi, saida tayi mai isarta sannan ta tashi tayi toilet ta gyara yar Tata tare…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER 2 Dr ya girgiza kai tare da fadin mace aka samu, wani irin shock Alh Ibrahim yaji Lokaci daya duk wani jini dake gudana a…
MEYE ILLAR YAYA MATA CHAPTER1 labari ne akan kiyayya soyayya butulci makirci da Abun tausayi da kuma ban dariya Gida ne babba kana ganin gidan kasan gidan wani hamshakin mai…
[Advertisements⬇️]