KAINUWA COMPLETE

KAINUWA CHAPTER 9

KAINUWA CHAPTER 9 Hisham ya iso Zariya cikin tashin hankali, ana magrib yana shiga bangaren Magajiya. Zaune take gefenta kuma Khadija ce tana duba mata wasu kayayyaki, Abdulmajid kuma na gefenta na hago. Hira sukeyi da Abdulmajid sama sama, itakam Khadija bata sa musu baki a zaune kawai take tana …

Read More »

KAINUWA CHAPTER 8

KAINUWA CHAPTER 8 Khadija bangaren Magajiya ta isa, tana shiga ta taddata a zaune, karasawa tai ta gaisheta, Magajiya ta kalleta cikin kulawa tace ” Khadija sannu, ina nan hankalina a tashe ina tunanin yanda jikinki yake, Khadija ya akai haka? Duk kin rame.”Khadija ta d”ago ta kalleta bata bata …

Read More »

KAINUWA CHAPTER 7

KAINUWA CHAPTER 7 Turab yana shiga ya bud”e kofar d”akinsa yasa kai zai shiga kenan yaji muryar Garzali yace “Ranka ya dade ana nemanka.”+ Juyowa yai yace ” wa?”Garzali yai kasa dakai, Abu Turab ya kalleshi yace “Umma ce?” “Tuba nake ranka ya dade.”Idanu Turab ya rufe, Garzali ya tsugunna …

Read More »

KAINUWA CHAPTER 6

KAINUWA CHAPTER 6 Shiru tai tana tunani, kayan da aka aikomai dashi wanda ke kan gado ya d”an kura ma ido alamar tunani kafin ya dawo da kallansa kan mahaifiyarsa yace ” Umma zan shirya.” Kai ta d”aga sannan ta mike ta dafa kafadarsa d”aya tace ” duk hukuncin da …

Read More »

KAINUWA CHAPTER 5

KAINUWA CHAPTER 5 Itama Magajiya a daren ta shirya taje ta samu mai martaba da nata sharad’in, yayi mamaki kwarai dajin wannan zancen, ya kalleta harzaiyi magana sai ya fasa yace ” shikenan ya amince, hakan datai ya nuna masa lalai ba zaman amana take dashi ba haka kuma ta …

Read More »

KAINUWA CHAPTER 4

KAINUWA CHAPTER 4 Haka Baffa da Abu Turab suke wuni karatu da addu’oi kala kala sannan daga dare yashiga kashi uku Baffa yake tashinsa su shiga saloli da addu’oi, ko waje baya fita, a kwanansu na hud’u Abu Turab ya fara wasu mafarkai cikin dare yake farkawa wani sa’in da …

Read More »

KAINUWA CHAPTER 3

KAINUWA CHAPTER 3 Sosai Barde ya ba Sani tukuici sannan ya kamo hanya. Shikam Hisham tun da suka isa masauki ya kasa zaune ya kasa tsaye can ya gaji ya koma ya zauna tare da bubuga ‘yatsarsa a guda d’aya a kasa alamar yana cikin dogon nazari ba shakka dolene …

Read More »

KAINUWA CHAPTER 2

KAINUWA CHAPTER 2 Ganin yanda takeyi yasa Magajiya tace a maidata b’angarenta, nan kowa ya mike ya fita sakamakon sallamarsu da tai. Suna fita ta aika a kira mata yayanta Hisham, bai dade ba ya shigo nan ta sanar dashi komai sannan ta d’aura da cewa ” yanzu in Mai …

Read More »

KAINUWA CHAPTER 1

KAINUWA CHAPTER 1 *Shekara ta 1970* Gidan ya cika taf da mutane duk inda ka duba wasa ake yi, wasu na wasan dokuna wasu na wasan shad’i wasu busa suke yi, wasu waka suke yi, haka wasu wasan kidan kalangu sukeyi. Hidima dai kala kala irin ta wasan ninmu na …

Read More »