HEEDAYA CHAPTER 60 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Komawa baya Heedayah tayi, lkci daya tsoro ya bayyana fuskarta, cikin tashin hankali tace “Yaya me ya faru tell me plss don Allah ka gaya min” Jin Shuraim ya ki bata amsa ta sakar masa kuka tace “Ka gaya min mana Yaya” …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 59 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 59 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Washegari da sassafe Mami da su Heedayah suka gama shiryawa xuwa Nigerian Army Reference Hospital Kaduna, Mami na tsaye parking space da Heedayah Khaleel ya karaso tare da Farida, Mami tace “Ba lallai a barmu mu shiga gaba daya ba, ka dauko …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 58 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 58 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Basu yi awa daya suna tafiya ba motar da Heedayah ke ciki ya gangara daga tsakiyar motocin da yake yyi parking gefen titi, hakan yasa duk sauran motocin har da na gabansa suka yi parking, Heedayah ta bude motar ta sauka ta …
Read More »HEEDAYAH SHURIEM CHAPTER 17 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}
HEEDAYAH SHURIEM CHAPTER 17 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya} Www.bankinhausanovels.com.ng Dana ga Anty Meerah ce da wani irin salo nai Mata wani makirin Murmushi, ita kuwa A harzuk’e tace” Meya kawoki gurin mijina bayan ya sakeki, murmushi nasakeyi sannan nace” Mata beyi Miki bayani ya mayar Dani ba Anty …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 57 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 57 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Murmushi Shuraim yyi yace “Toh sae da safe” Heedayah tace “Ko kana yi?” Yace “Mene?” Tace “Soyayyan mana” ya girgixa kai yace “Aa sai ke” Tace “Tohm byee” katse wayar ta ji yyi, ta kalla sannan ta ajiye a hankali ta juya …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 56 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 56 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Karfe goma saura Heedayah ta farka daga baccin da ta koma da safe, kallon sabuwar wayan da Shuraim ya kawo mata dake ajiye gaban mirror tayi, ta mike xaune, sai kuma ta tashi ta tafi ta dauko ledan ta dawo ta xauna …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 55 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 55 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Shiru Ammi tayi tana kallonta, Heedayah ta kasa kallon Mahaifiyartata sai fidgeting din yatsunta take, mika mata wayar Ammi tayi, ta karasa ta amsa ta juya ta bar parlon ta kulle mata kofa ta koma dakinta, gefen gado ta xauna tayi dialing …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 54 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 54 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Heedayah ta ki yarda su hada ido, yana kallonta yace “Why were you eavesdropping?” Kin cewa komai tayi, bayan few seconds ta d’an daga kai suka hada ido da shi, ji tayi gabanta ya fadi ta fara kame kame, da sauri ta …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 53 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 53 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Washegari da safe misalin karfe tara Heedayah da Farida da Maid din Mami na serving din bak’in dake parlor breakfast na soyayyen Irish, kwai, shayi da farfesu with bread, yawanci duk cousins da aunt din Khaleel ne da kids dinsu a parlon, …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 52 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 52 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng A hankali Khaleel ya bude idonsa ya shiga bin inda yake kwance da kallo, Shuraim ne xaune kan kujera daga gefensa yana danna waya, Shuraim ya daga kai yana kallonsa yace “How are you feeling?” Mikewa xaune Khaleel yyi yana sake bin …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 51 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 51 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Mikewa Amira tayi ta bi bayan Mami da sauri, bedroom dinta ta sameta xaune gefen gado, ta karasa kusa da ita ta xauna a hankali tace “Though it’s sad but bai kamata ki bar wajen ba Mami, u invited him here, so …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 50 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 50 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Mumy ce xaune dakinta tana ma Shuraim wani kallon tace “Kai me yasa baka da mutunci ne Aliyu?” Da mamaki yace “But Mum how do u expect me to know what happened bayan nace maki ni bana wajen, ni ban san me …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 49 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 49 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Juyowa Khaleel yyi ya mika masa hannu yana kallonsa, Shuraim ya ki amsa fuskarsa daure yace “Why are you here? And who are you?” Khaleel bai ce masa komai ba ya mika ma junaid da ke tsaye shi ma hannu, Junaid yayi …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 48 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 48 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Kuka kawai Heedayah take ta kasa cewa komai duk da hayaniyar da kaka da Yakumbo ke mata suna tsaye a kanta, Farida dai na rakube gefe banda kuka bbu abinda take, DCP dake tsaye kusa da Baffan Junaid ya kwantar da murya …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 47 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 47 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Khaleel na kwance saman 3 seater a parlonsa, yyi nisa tunanin da yake idonsa na kan pop din parlon, a hankali ya juya yana kallon wayarsa da yyi vibrate a gefensa, ganin me kiran nasa ya ki dauka har ya katse, sake …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 46 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 46 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Heedayah dai taki yarda ta dago kanta, Mami tace “Wai baxa ki bani amsa ba?” Ta dago a hankali tace “Mami nace ba komai, kaina ne ke min ciwo” Mami ta hade rai tace “Ciwon kan yasa kika yi kuka har idonki …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 45 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 45 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Mami ta mike tana rike da hannun twins din xata sauka kasa ita ma suka yi ido hudu da shi, tsaye tayi tana kallonsa, lkci daya Heedayah ta ji hawaye ya kawo idonta, yana murmushi ya karaso wajen walking slowly, yyi kasa …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 44 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 44 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Washegari karfe takwas da wani abu Mumy ta isa gidan Baffa, Bangaren Hajiya Amina ta nufa ta sameta tare da Sudais, bayan sun gaisa da Hajiya Amina, Sudais ya gaisheta da ladabi sannan ya mike ya fita parlon, Hajiya Amina ta sauke …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 43 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 43 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Heedayah tayi kamar bata ji abinda kaka ke ce mata ba xata bi wata kawarta dake jan ta su tafi su yi hoto da family dinta, Ammi dake kallonta da mamaki tace “Are you deaf Heedayah? Ba magana kaka ke maki ba??” …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 42 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 42 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Khaleel yace “Ohk…” Tace “Why do u ask” ya buda ido sosai yace “Nothing, I only want to know…. yau din xa ki wuce schl?” Tace “Aa sai gobe, na xo yi ma Kaka sallama” yace “Ke da wa?” Tace “Ni da …
Read More »