Hausa novels

Yar tallah15

             *YAR TALLA*                    *CHPTER15* gobe qarfe biyar na yamma, ina da taro a Hotel sai na dawo.” Ta juya ta fice abin ta babu maganar mayafiMatar ta mikawa Saude wata leda tana fadar, “Wadannan su ne kayan da zaki saka.” Saude tasa hannu ta karbi kayan jikinta a …

Read More »

Yar tallah14

        *YAR.  TALLA~BOOK2*                         *CHPTER14* TUNda suka fara tafiyar Saude ke raira kukanta, a hankali har sai da suka kusa kawowa Suleja, sannan wani bacci mai nauyi ya dauketa  Ba ita ta farka ba sai da taji Dillaliya na tayar da ita, Saude ta bude ido ta ga harsun …

Read More »

Yar tallah13

               *YAR TALLAH*                                 *CHAPTER13*          *ASHA KARATU LAFIYA* a cunkushe take saboda duk abin da ake, tana jin ‘Yar Baba ta tabe baki ta wucc soron gidan, Saude ta tsaya da hura wutar tana kallonta idonta ya ciko da hawayceHamid yana zaune a barin tabarma yana karkada kafafuwansa …

Read More »

Yar tallah12

               *YAR   TALLA*                 *CHAPTER12*        *ASHA KARATU LAFIYA* Tana kallonshi sai faman sosa gemu yake wanda ke _ faman yi masa kaikayi duk yayi wani quda~quda da alama ba za a rasa kwarkwata a cikin saba, saboda tsabar qazanta da kurar duniya daya sha. Saude ta dame zuciyarta ta …

Read More »

Yar tallah11

              *YAR TALLA*                            *CHAPTER11* *ya janyo wani qaton faskare laure ta riqe tana**fadar. a a  dan Allah kayi hakuri Malam kar ka kashe shi**Malam ya goce yana fadar, ‘Wallahi yau sai dai akwashi gawarsa cikin gidannan inyaso nima a kashe ni.” Ya nausa cikin dakin ya hau Rabi’u …

Read More »

Yar tallah10

*YAR TALLA*        CHAPTER10 Dan iska wulakantacce Allah ya tsine maka Rabi’u banga amfanin rayuwar kaba. Yanzu uwar taka ce zata mare ka har ka daga hannu zaka rama, don kana marar kunya lalatacce. To bari in tsine maka kaje can ka Karasa lalacewar ka tunda kai din ba dan …

Read More »

Yar tallah 9

*YAR. TALLA*           *CHAPTER9* We miss 1page the printing is badMuje zuwaRabiu ya shiga mazaunin direba ya ja suka tafi. Kai tsaye Federal Medical Center suka nufa a lokacin har shabiyu na dare,ne da ‘yan mintuna. Suna zuwa kuwa abin kada ma’aikacin wurin cikin gaggawa aka wuce da ita Emagcncy …

Read More »

Yar tallah8

*YAR TALLA*            CHAPTER8 Tace ai saitaRama ya rike hannuwanta duka da ta yunkuro zata dokeshi sai ya tura hannun ta daki kanta, ya yi tayi mata dariya. Sun shagala sosai kuma kana ganin su kasan suna cikin nishadi basu ankara ba sai dai suka jiyo muryar Laure na fadin“Sannunku …

Read More »

Yar tallah 7

*YAR TALLA* CHAPTER7 Laure ta dauke shi da wani mahaukacin mari wanda ya sa shi dafe kunci, ta nuna shi da dan yatsa cikin bala,i“Gidan uban wa aka samu wannan kayan sata kuke min a gidan nan k0 kuma me?” Rabi‘u ya girgiza kai cike da kunar zuciya ya girgiza …

Read More »

Yar tallah 6

*YAR TALLA*                  CHAPTER6 *Mun tsaya a*inda  yayi mata dukan bala,I ya farfasa mata jiki sannan kuma ya tabbar da ko motsi batayi sannan ya kyaleta harya wuce ya dawo ganin alamun kamar ta suma yasa ya janyo ruwa cikin guga ya sheqa mata ta sauke nannauyen numfashi yace sannan …

Read More »

Yar tallah5

*YAR TALLAH*            CHAPTER5*Mun tsaya inda inna laure**Tace to yar iska gama kallon nasa kixo ki amshi kudin don ko ubanki bai isa ya hana kiyi tuwonnan ba ballentana wani banza jaki can zakizo ki karba ko kuwa sai naxo Na miki dukan mutuwa*Anan muka tsaya*Zamu tashi a*Rabiu ya turata …

Read More »

Yar tallah 4

*YAR TALLA*                  CHAPTER4 *Tace kuma wlh ragin sule kikayi a jikinki zan fanshe sannan ban yarda da ki dawomin da ko kanxo ba anan muka tasaya*Zamu tashi aSaude dai bata kulataba ta wuce tana sharbar kwallah Rabiu dake wanki ya tsame hannunsa daga cikin ruwan wankin ya dauko kofin …

Read More »

Yar tallah3

YAR  TALLA          Chapter3 Mun tsaya a*Inda inna laure ta leqo taga sai sharar barcinsu kawai sukeyi wani takaici ya kamata ta juya ta debo ruwa cikin kwanon sha ta daga labulen ta sheqa musu a firgice duk suka tashi sukai wuqi wuqi kamar ya,yan zakaru* *Zamu tashi a*Inna laure …

Read More »

Tar tallah2

YAR   TALLAH           CHAPTER2*Mun tsaya ne a inda**Inna mai danwake ta daga hannun nata ta saki taga ya tafi ragwaf alamar ba rai**Inna laure ta kwasa da gudu tana gyara  daurin zani fadi take iya karfinta  na shiga uku ni laure*Zamu tashi a ta isa bakin randa ta ciko tasa …

Read More »

Yar tallah

*YAR. TALLAH SABON LITTAFI*Littafin ya fara ne kamar haka Tafe tAke tana rusa kuka wiwi,,,,,wiwiDuk ta hada miyau  majina da hawaye ta dame fuska gaba daya Rungume take da tiren tallan tata wanda ba komai a cikinsa, sai ihu take kwararawa tana kiran wayyo kudina wayyo ni kudinaMutane sai kallonta …

Read More »