Hausa novels

Yar tallah thend

   *YAR.  TALLA  THE END  QARSHE*                  *CHAPTER35*          *ASHA KARATU LAFIYA* mata. A yau inda aka fara da yadda ake sarrafa shinkafa, tunda suka shiga kicin sai karfe hudu na yamma suka fito Saudat ta nufl sashinta ta yi sallar la’asar. Dr. bai dawo gida ba sai sha daya …

Read More »

Yar tallah34

               *YAR.  TALLA*                   *CHAPTER34* kawai kin raina ni,’ kina ganin daidai kike dani  don kawai na baki yancin yin duk abin da kike so, saiki rinka yi min gadara da isa? Don kawai kin ga ni din mai tsantsani ne, ban damu da harkar wasu mata ba, k0 k0 …

Read More »

Yar tallah33

                *YAR.  TALLA*                 *CHAPTER 33* da soyayycn kifi  gasassun kaji a side kumatafasasshen ruwan zafi ne me zan zubo wa gimbiyar tawa?” ‘ Saudat ta yi murmushi tana kallonsa ya riqe_ ludayin zuba abincin  sai ka rantse wani kwararren. kuku nr ta lumshe idanunta ta bude lokaci guda tare …

Read More »

Yar tallah32

           *YAR.    TALLAH*                *CHAPTER32* Bakida hankaline ya kwace itatuwan tana ihu tana tirje~tirje da zuba ~ munanan ashariya ya danna ta dakinta ya kulle, ko,a haka aka barta ya ishe ta azaba saboda tsananin zafin da ake kwararawa a garin ga shi dakin ba shi da tagar shan iska …

Read More »

Yar tallah31

                *YAR.   TALLAH*                 *CHAPTER31* Momy taja wani gWauron numfashi kafin tace “Inji waya fada miki Saudat? Ni inaji a jikina Rabi,u yana raya, kuma yanzu haka na_ baza ‘ cigiyar‘sa tun daga gidajen talabijin, radiyo, mujallu  da kuma jaridu tare da ofisoshin jami,an : tsaro insha Allahu Saudat zai …

Read More »

Yar tallah30

             *YAR.  TALLAH*                *CHAPTER30* Saudat’na Shiga falon taga Momy zaune hannunta rike da waya da alamar. magana ta gama tana shirin giftata. ta wuce, Momy ta riko , hannunta. saudat ta waigo da sauri tana kallonta, ‘don haka ta dawo ta raBa ta zauna zuciyarta babu “dadi. , ~ …

Read More »

Yar tallah29

           *YAR TALLA-      BOOK4*                 *CHAPTER29* ZUciyar Saudat ta shiga duniyar tunani da sake-sake ganin al’amuran taketamkar a cikin mafarkinta suke faruwa, kuma har yanzu bata fidda rai da zata farka a kowane ba Minti sha biyar ya kawo su har kofar gidan Malam Bala, inda Saude ke nuna masa …

Read More »

Yar tallah28

                 YAR.  TALLA                 CHAPTER28 Kuyi haquri yau ban kawo maku akan lokaciba aikine yaimin yawa kunsan yau monday Doctor Mariya ta rungumo Saudat a jikinta hawaye cike da idonta, tace“Kiyi hakuri Saudat, ku yafe min, wallahi ban watsar daku ba don son zuciyata,ba sai don kawai ba yadda zan …

Read More »

Yar tallah27

              *YAR.     TALLA*                  *CHAPTER27*         *ASHA  KARATU LAFIYA* Tace Na gama na dibi tawa data dana na dibar masa nasa na zuba na mahaifinsa na kai masa, sauran kuma na barshi a tukunya. Nayi gaba abuna, amma abin takaici da ya dawo nace masa ga abincinsa, sai ‘cemin yayi …

Read More »

Yar tallah26

                *YAR.   TALLA*                 *CHAPTER26* Da wautata na sanar da shi gudu zanyi don anKi aurar min da Bala, kin ji wauta fa wai ni duk a sona na son ya barni in shiga mota in tafine, naji karan motar na fadar, “Kano saura daya! Kano saura daya! !” Kawu …

Read More »

Yar tallah25

                 YAR.     TALLA👼                   CHAPTER2⃣5⃣TaceNa saki qafa don karya fito ma ya ’hango ni na san halinsa sarai, bai da kirki don bacin yan kirkin na kansa na san da da bugu zai maida ni gida, na saki qafa na zagayo ta’ bayan gidanmu tun daga nesa na hango Bala …

Read More »

Yar tallah24

             *YAR  TALLA*               *CHAPTER2⃣4⃣* Taso muje gida Saudat ki huta in baki tarihin mahaifinkuda irin taskun dana shiga a lokacin aurena da shi”. Ta riqo Saudat ta taimaka mata ta mike, ta dauki makullin motarta suka fito har zuwa harabar asibitin inda aka tanada don ajiye motoci. Ta bude …

Read More »

Yar tallah23

              YAR   TALLA                  CHAPTER23 Saudat na kife a katifarta tana rusar kuka, Iyah ta shigo, “Saude  tashi maza mu tafi” ,, Saudat ta dago da sauri tana kallon Iyar da jajayen idanuwanta, ji take tamkar zolayarta take Iyah  ta mika hannu ta kamo hannun Saude tana fadar, “Tashi. maza …

Read More »

Yar tallah22

           *YAR TALLA~BOOK3*                 *CHAPTER22* Saude ta sulale qasa tana wani gunji kuka mai kama da. gurnani ji ta ke numfashinta na  sama‘sama kamar zai dauke, ta rushe da Wani irin kuka mai daga hankali, ta zabura tayo waje tamkar marar hankali ta tSallake mutanen dake waje da gudunta. Tana …

Read More »

Yar tallah21

                  *YAR TALLA*                 *CHAPTER21*          *ASHA KARATU LAFIYA* Dr yayi wani tsallen murna yana fadin kai thank u very much dad ya sumbaceshi kamar wani yaro momy tace “tunda dad dinka kadai ya siyi bakin to  sai ta zage ta yi magana har sai munce ya isa haka. Dr. …

Read More »

Yar tallah20

                  YAR TALLA                 CHAPTER20          ASHA KARATU LAFIYA Dr Ahmad ya ajiye wata nannauyar ajiyar zuciya kafin yace “Kije zan neme ki.’ Saude ta share hawayenta ta mike a sanyaye ta tafi Dr. Ahmad ya bita da rinannun idanuwansa wanda sukai jawur. Saude tana shiga dakinta ta fada kan …

Read More »

Yar tallah19

                  YAR   TALLA                    CHAPTER19 “Me nake gani haka Dr? ‘Yar aikin ce ke cin abinci a food flask dinka, kam babban ……. ’ Ya watsa mata wani kallo lokacin da ya kashe wayar yace “To k0 rai yayi baki ne? Ai dai anawa take ci ba a naki ba …

Read More »

Yar tallah18

             *YAR.      TALLA*               *CHAPTER18* 1page is missingGaban Ahmad yayi wani mummunar faduwa cikin sanyin jiki yace, “Lafiya kuwa meke damun kine? Tamkar ba zata tanka masa ba saboda yanda kukan yake. neman Kin tsayawa, sai daya sake‘ maimaita mata tambayar, sannan ta samu ta tsaida , kukan cikin shakakkiyar …

Read More »

Yar tallah17

             *YAR.   TALLA*                  *CHAPTER17* masu Kin ta take haduwa, a duniya yayanta ne kawai ya taBa sonta, sai kuwa Hamid, mutum na farko daya nuna mata qauna da soyayya ita kanta duk da bata san meye so ba, amma ta san tana son Hamid dan ta san wahalar da …

Read More »

Yar tallah16

                YAR.     TALLA                    CHAPTER16         Saude taja ta tsaya tare da juyowa , muryarta na rawa ta sake yin wata sallamar, Ahmad ya bude idanuwansa wadanda suka kada sukai jawur, yana kallonta, kallon da ke tabbatar da tsananin tsananta cikin idanuwansa ya sauke su  kafin ya soma magana tamkar wanda …

Read More »