HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO THEND

HARSASHEN SO  CHAPTER 34 THEND Suna tashi sch bata tsaya wani bata lokaci ba ta wuce gida,  Lokacin data koma babu kowa a gidan sai Balaga,  Saida tayi wanka taci abinci sannan ta tambayi Balaga inda Mai gida yaje, Balaga yace yana gida kuma yace idan kin dawo ki sameshi …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 33

HARSASHEN SO  CHAPTER 33 Daurewa Shalele tayi taje ta samu Mai gida cikin kuka tace Mai gida kanajin Mubarak zaiyi tafiya don girman Allah kayi hakuri ka anso min yaran nan don Allah Mai gida, ta karasa maganar tana daga hannayenta duka biyun.  Gyara zama Mai gida yayi sannan yace …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 32

HARSASHEN SO  CHAPTER 32 Kasa daurewa Shalele tayi ta lallaba ta kwanta, momy tace yadai? Murmushin karfin hali Shalele tayi tare da cewa ba komai.  Momy tace to Allah yasa, Shalele ta amsa da amin,  Wayarta ta dauka ta turawa Mubarak sako cewa don Allah bata lafiya ya taimaka yazo …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 31

HARSASHEN SO  CHAPTER 31 Shiga yayi ya ajiye wayoyinsa, rage kayan jikinsa yayi ya shiga toilet dan watsa ruwa,  lta kuwa Shalele wuri ta samu tayi zamanta, Kamal ta kira domin ya tara mata tulin miss calls bata dauka wayar ba.  Tana nan palo zaune tana waya da Kamal, bayani …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 30

HARSASHEN SO  CHAPTER 30 Kashe sigarin hannunsa yayi sannan yace idan kuma kina ganin kema wata jar wuya ce to ki tattara kibarmin gida,  Cikin damuwa Shalele ta kakkabe baccin dake cikin idonta tace Mai gida duk me yayi zafi haka ne? Tunda kace bazan koma ba bazan koma ba, …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 29

HARSASHEN SO CHAPTER 29 Uhum ai halin Mansur saishi, ni ina sansa ina kuma tausayawa rayuwarsa, domin rayuwar daya daukawa kansa rayuwar wahala ce da halaka, Har zuciyar Bashir baiji dadin hakan ba, amma sai yayi murmushin karfin hali yace yarinta ce yake damunsa kuyi masa uziri zai daina in …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 28

HARSASHEN SO  CHAPTER 28 Kuka Abas yakeyi kamar ransa zai fita dashi da sauran abokanansu “yan duniya suka shiga cikin gidan.  Tunda Mama tajiyo ihun Abas gabanta ya fara faduwa kalmar “innalillahi wa”inna ilaihir raji”un take ta maimaitawa tare da samun wuri ta zauna dan jinta takeyi kamarzata fadi, tasan …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 27

HARSASHEN SO CHAPTER 27 Yalwataccen gida ne wanda komai yaji a cikin sa banda bala”i, kallo daya zakayi wa gidan kasan mamallakin gidan kusan boko ne,  Akwai wadatuwar arziki a gidan sosai ma”aikatuwan gidan kuwa basu da zama kowa tsaye yake da gaskiya a bakin aikinsa.  Tankamemen palon gidan kuwa …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 26

HARSASHEN SO CHAPTER 26 Banda ajiyar zuciya babu abinda Shalele takeyi, tunani ta farayi a zuciyarta. So da yawa kakanso abu ya zamar maka babbar matsala a rayuwarka, hakika idan dai har haka ne har abadan duniya babu abinda zai  mayar da ita gidan Mubarak,  Tunani iri iri dauke a …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 25

HARSASHEN SO CHAPTER 25 Wata kafirarriyar mota ya hau mai tsananin kyau da tsada uwa uba daukar hankali da burge duk wanda ya gani tana tafiya tana hucin naira.  Tuki yake cikin natsuwa da burgewa, motar nan kuwa ta dauki sanyi mai sanyaya zuciya, kamshin turarensa da kamshin turaren motar …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 24

HARSASHEN SO CHAPTER 24 Duk wanda ya kalli Shalele yasan tana tsundume a cikin danyen farin ciki, Mai gida kuwa ransa a hade kamar wanda aka fadawa sakon mutuwa, Duk mutum mai hankali yasan Mai gida yana cikin tashin hankali da damuwa a ransa, idan kace masa ya hidima Allah …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 23

HARSASHEN SO  CHAPTER 23 Da sallama ya shiga, kuma kowa na gidan yana tsakar gida. Amma ko Mama bata amsa masa sallama ba, kowa shiru yayi masa, sai Shalele data taso da gudu tayo wurinsa. Cikin farin ciki ta tsaya gabansa tare da cewa yaya me ya kawoka nan gidan …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 22

HARSASHEN SO CHAPTER 22 Da gudun tashin hankali ya nufu inda Shalele take da mota, burinsa kawai yabi ta kanta ya  Shalele kuwa jin kukan mota yana tun karota yasa ta dago kama dan ganin ya abun yake? Cikin tashin hankali Shalele ta zaro idanuwa tare da tashi daga wurin …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 21

HARSASHEN SO  CHAPTER 21 A Flrgice Hafsat ta farfado cikin tashin hankali ta kalli Shalele wanda ita ko,a jikinta abun bai dauketa ya nanikata da kasa ba.  Ajiyar zuciya Hafsat ta sauke tare da cewa karku kashe wannan baiwar Allah wallahi babu abinda tayi na rantse da girman Allah duk …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 20

HARSASHEN SO  CHAPTER 20 Saida tasha kukanta hartayi gyatsar wahala sannan ta danjinjina kanta tare dayin dan gajeren murmushi. Kome ta tuno ne har yasa ta tayi murmushi Ohol.  Tashi tayi daga wurin zamanta ta canja wani wuri danjin ruwan saman da akeyi yana feso mata, a hankali ta zauna …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 19

HARSASHEN SO CHAPTER 19 Da sauri Shalele ta juyo da kallonta zuwa wurin kofa dan jin magana kamar ta Mai gida,  mikewa tayi tsaye da sauri tare da kallon kanta sannan ta sake kai kallonta wurin mutumin. Bude idanuwa tayi sosai tare da kurawa mutumin ido sosai, kallonsa takeyi ko …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 18

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 18 Ko inda take bai sake kallo ba kuma bai mata magana ba, Shalele kuwa banda kuka babu abinda takeyi, babbar nadama tayi na sanin Mubarak amma dukwannan abun da yayi mata baisa taji haushinsa k0 kadan ba a ranta tadai jingina abunne kawai a matsayin kaddara.  …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 17

HARSASHEN SO  CHAPTER 17 Gyara zamansa yayi tare da rungume duka hannayensa a kirjinsa, ta saman idonsa yake kallonta shi wallahi dariya take bashi idan tana magana, sai ta rikayin magana kullum kamartanayin kuka.  Kallonshi tayi ganin yaki yayi magana tace Yaya kayi shiru kace wani abu mana, dauke kansa …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 16

HARSASHEN SO CHAPTER 16 Da sauri Shalele tace Ey, dauke kansa yayi tare da cewa me yasa kike so muyi aure dani dake ne? Shalele tace nidai kawai kamin a rayuwata ina sanka sosai kuma idan har kace baka sona zanyi hakuri saboda bana san na ganka a cikin damuwa …

Read More »

HARSASHEN SO CHAPTER 15

HARSASHEN SO CHAPTER 15 Ka fiddo min da zuciyarta nace, cikin sanyi Balaga yace Mai gida idan na farkata mutuwa zatayi ai, wani irin kallo Mai gida yayi masa tare da cewa ni zaka fadawa zata mutu? Shiru Balaga yayi, Mai gida yace to tunda har ‘HARSHASHEN SO” ya shiga …

Read More »