birnin. gayu🏢qarshe chapter last 29 ~ BAYAN SHEKARU BIYAR_ Kwance yake a dunkule guri guda a – tsakiyar dakin ta KaSa, duk kuwa_ ‘da tafkeken ga‘don ‘da‘ .ke tsakiyar dakin; ‘A‘ _ ‘ hankali ya ji tana, shafar kanSa,‘ a‘ hankali, ‘ ya . bude’ “ido yana“ kallon kyakkyawar fuskar …
Read More »Birnin gayu28
birnin gayu🏢 chapter28. yanxu kuma me zakace Allah ya kamaka KO yanxu dinma sharrin nake makame hoton matata yake a wayarka ?Ina ka samu hoton deeda?Dama amanata kukeci deeda ce ta vaka hotonta shine kuke neman haukatani don in rabu DA ita ka aureta?sister kinga mijinki KO?so yake ya haukatani …
Read More »Birnin gayu 27
birnin. gayu🏢 chapter27 “Me y faru da Shi?”- .farida ce ta iso tana ~ tambaya,._ ‘ jUyawa tayi suka bi ta a baya, _ . _ Ganin halin da yake yasa duka suka juyo suna mata kallon tambaya. hannun rigarta ‘ta ja ta- nuna musu yadda hannunta yayi; Ta fashe …
Read More »Birnin gayu26
birnin. gayu🏢 chapter26 Ta Kara kankame, shi‘ tare da murmushi, tace. “Kuma baby na, dan .rigima ne‘ Dariya yayi mai tartare da farin ciki da tsantsar jin’ dadi, ya ce. ‘ _’Na gode Deedan Sabeer, na yi alkawarin ba .ki farinciki mai’ dorewa har ‘abada‘,- (Alhamdu lillah): da ganin Wannan …
Read More »Birnin gayu25
birnin gayu🏢 chapter 25👋 👋 👋 👋 👋 . . . Kanta . sunkuye ta ,.ce, “Na. ‘ji . Sabeer . Nan .ta shige toilét din; ta bUde sabon babin kuka.’ ;.. “Shin har yaushe’ zan dinga rayuwa: haka. a .takure, a tsorace? K0: gaskiya‘zan fada masa?” 7.‘ ‘ ‘ …
Read More »Birnin gayu24
birnin gayu🏢 chapter☜(⌒24⌒)☞ Shi ne abinda ibrahim ke fadi, ‘yayin da Deeda ta rasa wane irin addu’a zata yi? Saboda tashin hankali da fargaba, tayi wannan ta saki tayi wannan, tana kuka tana kiran,Inna me ya same ki?” Ibrahim ne ya daga ta Suka nufi asibiti da ita, asibitin da: …
Read More »Birnin gayu23
birnin. gayu(★^4^★) chapter23⇩ BIRNIN GAYU-4 deeda ta wuce Sabeer a kofar ’ gida’,’ ‘ta lura””yana cikin, ‘ – tsananin damuwa .da- tunani. ‘ Shi ma ya lura da irin kukan da take yi, hakan ba karan ba karamin daga hankalin .sa yayi ba,_ya bitayana kira. ‘ Deeda‘, Deeda”. . . …
Read More »Birnin gayu22
birnin. gayu k chapter. 22↘ A nan ta yi sa’a ta ci karo da Ibrahim tare da Farida da Inna suna shigowa. Ganinta a gigice tana tana kiran’ sunan Sabeer ya firgita su ‘duka, suka nufi cikin _dakin da sauri dukkan su, yayin da ta tsaya a Kofar dakin ta …
Read More »Birnin gayu20
birnin gayu chapter20 Sabeer yace, “Kwarai Inna; wata ran sai an samu manyan ‘yan boko, manyan yan kasuwan da za su kawo cigaba kafinTa-ankara sai gari Kauye ya zama Birni. Kinga wadannan ‘yan yar’an, wataran su ne manyan gobe. ‘ Kinga abinda muke koya musu. suna‘ fahimta cikin sauri fiye …
Read More »Birnin gayu21
birnin. gayu chapter21 – Sabeer bai ji dadin ka-laman mahaifinsa ba,,ya yiwa Deeda mummunar fassara; Ya rusuna murya a kasa-kasa, ya‘ ce. “Daddy kayi hakuri in abinda nayi ya Bata maka rai, yadda kake tunani ba haka bane, Tun ran da na zo Deeda ta matsa min da na .koma, …
Read More »Birnin gayu19
birnin gayu chapter19 rawar darin yasa ta zare jikinta daga na sa. Da Kyar‘ ta iya zare hannunta‘ daga cikin nasa, ta mike ta duba cikin kayan sa, a nan ta samu’safa, hula da rigar sanyi, ta koma dakin’lnna ta dauko mantaleta ta zo ta shafa masa a _taf1n kafa, …
Read More »Birnin gayu18
birnin gayu chapter18 saurayi da shi, duk jiki amurde. ‘ Ta mike da sauri, “Kai Sabeer…”. Jin ihunta yasa Inna mikewa za ta‘ fito ganin haka ya sa ,ta mike da sauri ta je ta tsaya a gaban sa tana kokarin kare shi, sai dai duk da haka bai sa …
Read More »Birnin gayu17
birnin gayu chapter17 _ Ya ce, “Ai na maka gata ma, da sai dai ka zauna a saman buhunhunannan’ Ba yadda ya‘ iya, ‘hakaya yi ta Kokari‘n’ haWa, da- kyar. direban’ ya taimaka masa’ ya‘ hau, bayan ya sha kasa sau, biyu, a ukun ya dace ya samu‘ ya shige, …
Read More »Birnin gayu16
birnin. gayu chapter16 saboda bata taBa daukan ka (serious) ba, duk ‘wani abinda za ka ‘yi ta dauke shi a matsayin yarinta, tana ganin ka yaro, ba ka san ciwon kan ka ba, balle ka san me kake so. Sabeer, gaskiya daci gare ta, amma ya zama dole in fada …
Read More »Birnin gayu15
birnin gayu chapter15 sassanyar iskar asuba mai Kunshe da ni’ima tare da tarin ‘ ‘ albarka, shi ya doki fuskar Farida, hakan yasa ta ja dogon numfashi tare da motsawa, ta dinga kokarin bude idanunta a hankali. Ta yi tsawon .minti daya a haka kafin ta fara fahimtar inda take …
Read More »Birnin gayu14
birnin. gayu chapter14 deeda la kalleshi cikin mamaki. “baba” Ta fada cikin mamaki. Inna ko kasa magana ta.yi tsabar kaduwa. Du kyar ta ce,‘ “Wai meke faruWa ne, me ka keyi yaushe ka shigo Kano kuma‘?“Ku iso ciki zan mukubayaniKamar za su shiga kamar bazasu shiga ba, haka suka …
Read More »Birnin gayu13
birnin gayu chapter13 ‘Dedda”. Ibrahim ya kirata. ‘ “Shigo mana’Da kyar ta iya daga kafarta‘ta shigo ‘falon. ‘ Ya yi murmushi ya ce’_”Kinjini Shiru k0? Ina ‘basu’ga zuwan Yayatane shi yasa muka kasa haduwa. Wannan ita ce Yayata’ farida kuma Matata rabin rayuwata, Sister din Sabecr da ya keji da …
Read More »Birnin gayu12
birnin gayu🏘️ chapter12 hankalin Deeeda ya kara‘tashi ganin‘ ibrahim bai dauki . Wayarta ~ba_ .har’ ta‘ ” tsinke.‘ “Ibrahim ka’dauki wayata, please inason magana da kai”.Ta fada cikin. damuwa.. ‘ Data sake bugawa sai ta‘ji an kashe gaba daya, ta ‘wuce kai tsaye ta cewa lnna zata. wuce …
Read More »Birnin gayu11
birnin gayu🏘️ chapter11 Ya bude ido yana kallon fuskarta mai kunshe da ni’ima. ‘da ‘annuri da wani irin haske da kyau, wanda a yau ya ga ta kara masa’. ‘Ya sata a gaba yana kallo, ita kuma’tana ta mita. Ba su ankara ba sai yayayyafi suka ji. Da …
Read More »Birnin gayu10
birnin gayu🏘️ chapter10 Yace”Kin san me? yau Daddy‘ya min yabon da bai taBa min ba. Deeda ban San taya Zan soma gode mikiba, kin san cewa kalamanki na ranar nan sun sa na shiga hankalina na soma nemawa kaina respect da’ Power Ba zan kwatanta dadin dana ji …
Read More »