GIMBIYA SA’ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 44 THEND QARSHE

GIMBIYA SA,ADIYYAH  CHAPTER 44 THEND QARSHE RanarAsabar da sassafe Sarkin Kubaisu da tawagarshi suka rankayo zuwa Bilbah. Da misalin karfe sha daya na safe suka iso masarautar. Sun samu tarba ta musamman, domin kuwa abin ya hade ne da gagarumar walimar da mai martaba ya shirya ta farin cikin dawowar …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYA CHAPTER 43

GIMBIYA SA,ADIYYA CHAPTER 43 Washe gari Kamaryadda mai martaba Sarki Sani ya kwana bai rintsa ba tsabar takaicin Kursiyya, da kuma zakuwa da gari ya waye ya yanke mata hukunci, hakan yasa gari na wayewa da fushin abun ya tashi. Ya sa ayi sanarwa tun daga cikin masarautar Bilbah har …

Read More »

GIMBIYA SAADIYYA CHAPTER 43

GIMBIYA SAADIYYA CHAPTER 43 Wayarshi ta dauki kara. Ko daya duba ya ga Sarkin Kubaisu ne ke kiran shi. Da sauri ya dauko kunshe da sallama a bakinshi. “Wa alaikumussalam warahmatullah. Barka da rana ranka ya dade.” Sarkin Kubaisu ya fada da wani yanayi da kai tsaye ba za a …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 42

GIMBIYA SA,ADIYYA CHAPTER 42 A cikin wannan halin da suke sai ga Indo ma ta mike zaune. Sai rarraba ido take tana kallon sarautar Allah. Bata san abin da yake faruwa ba, sai dai ta ga yan mata biyu rungume da junansu. Rabonta da Gimbiya Sa,adiyya tun tana ‘yar watanni …

Read More »

GIMBIYA SA,ASIYYAH CHAPTER 41

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 41 Da karfi Kursiyya ta mike tsaye, tamkar wadda aka kwalla ma kira take neman hanyar fita. Mallam Khamis ya kalle ta hade da zare mata idanuwa. Ya nuna mata wurin data mike yace “Koma ki zauna!” Ba shiri ta koma ta zauna, sai wuwwulla idanuwa takeyi. …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 30

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 40 Khalili ya tafi da sauri sai gashi da ashana,ya mika ta ga Mallam Khamis. Mallam ya kyasta ma zaren ashana, karon farko bai kama da wuta ba her sai da ya sake kyastawa. A take zaren ya kama da wuta sosai, sai gashi sai kara girma …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 39

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 39 Bayan mun isa wurin Boka Fartsi ya tarbe mu da aminci. Ya bamu abun kari muka karya, watojini. Yace, “lndo gyatumar Halimatus-Saadiyya tana da karancin addini . Bata wani damu da yiwa jikinta da yarinyarta addua ba. In tazo baccin haka ai da tun wurin gashin …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 38

GIMBIYA SA,ADIYYA CHAPTER 38 Saadiyya ta saki haske ya isa saitin bakin Kursiyya. A take bakinta ya daidaita tamkar ba shi ba‘ Amma duk da haka sai kunya ta hanata yin magana. “Ki yi magana Kursiyya tun kafin raina ya baci‘ Don idan ya baci ba zata mana da kyau …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 37

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 37 Tsananin faduwar gaba yasa Kursiyya ta kasa ko da motsi ne. Ita kanta warin kanta takeji. Sosai take kyamar kanta, kawai dai bata da yadda za ta yine. Tana cikin haka taji motsi ana kusanto dakinta. Da sauri ta juya akalar kallonta zuwa ga bakin kofa. …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 36

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 36 Boka Fartsi ya karbi zoben ya soka a yaryatsarshi. Sannan ya hada hannayenshi biyu alamun godiya ga aljani Maharazkhan. Da sauriya kama mishi hannuwan yana kokarin hana shi. “Ka wuce duk wannan a wurina Boka Fartsi. Kawai ka cigaba da ayyukan gabanka. Ka dauki fansa ga …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 36

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 36 Boka Fartsi ya karbi zoben ya soka a yaryatsarshi. Sannan ya hada hannayenshi biyu alamun godiya ga aljani Maharazkhan. Da sauriya kama mishi hannuwan yana kokarin hana shi. “Ka wuce duk wannan a wurina Boka Fartsi. Kawai ka cigaba da ayyukan gabanka. Ka dauki fansa ga …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 35

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 35 Bayan wasu shekaru Abubuwa da dama sun faru a cikin wannan shudaddun shekarun. Daga cikinsu akwai shafewar babin boka Fartsi. Kwata kwata babu komai da ya dangance shi, tamkar ma ba,a taba halittashi a doron kasa ba. Sau da dama yakan fado ma Kursiyya ko Zabbau …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 35

GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 35 Bayan wasu shekaru Abubuwa da dama sun faru a cikin wannan shudaddun shekarun. Daga cikinsu akwai shafewar babin boka Fartsi. Kwata kwata babu komai da ya dangance shi, tamkar ma ba,a taba halittashi a doron kasa ba. Sau da dama yakan fado ma Kursiyya ko Zabbau …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYA CHAPTER 34

GIMBIYA SA,ADIYA CHAPTER 34 Sarauniya Malmounatu tace aikin da nayi a mahaifar diyarki Gimbiya Hafsa, ciki bazai taba zama da jikinta ba hargaban abada. Sannan a yanzu babu wani aiki da zai iya gyara shi. ” Runtse ido KurSiyya tayi, tanajin takaici cike da zuciyarta. Wani irin kunci da tururi …

Read More »

GIMBIYA SA,ADIYA CHAPTER 33

GIMBIYA SA,ADIYA CHAPTER 33 Shi kanshi dreban bai san hanyar Yankin Banii Hashim ba. Tafiya dai sukeyi idan sun yi nisa saisu yi tambaya. Sun dai gane basu kauce ma hanya ba. Hakan ya sa ya cigaba da taka motar. Fira sukeyi jefi jefi Kursiyya da Zabbau. Dukkaninsu basu da …

Read More »

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 31

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 32 Tun bayan fitar Zabbau Kurstyya keta kai-komo a dakinta. Wasu Irin daskararrun hawaye takejisun yi tsaye cak a saman idonta. So takeyi su fito amma da alama basu da niyyar fitowa. Hakan ya sata koma bakin gado ta zauna. Zuciyarta cike da kuna. Ta dafe kanta, …

Read More »

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 31

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 31 Karkarwa jikinta keyi, yayin da take dukkan gabbanta tamkar ba a akmjlkinta suke ba, tsananin zazzabi dake cizonta. Tana cikin wannan halin Dije ta shigo. Ganin Hafsa da tayi kwance ya bata gaggawar isa gare ta. “Ranki shi dade jikin ne haryanzu?” Kai Hafsa tajinjma tana …

Read More »

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 30

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 30 Daidai sallar magriba suka dira masarautar Kubalsu. Sosai Hafsa ta sha jinin jikinta, ganin girman masarautar, ta zarce tasu nesa ba kusa ba. Da gudu fadawa da kuyangu suka iso bakin motar, sai da aka fara bude wa Yerima Bukar ya fita sannan Hafsa ma ta …

Read More »

GIMBIYA SA’ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 28 Yana hada kayan hawaye na sauka a kumatunshi. Cikin sanyin jiki ya kammala duka. Ya fara kokarin‘jan trolley dinshi. Kamar daga sama ya farajiyo sauti na tinkaro inda yake. Can kuma saiga haske ya bayyana. Ya runtse idanuwanshi, sai yanzu ya tuna da zuwan da tsuntsu …

Read More »

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 27

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 27 A hankali Cikin sanyin murya mai martaba ya karbi lasifika, bayan yayi gyaran murya sannan yace, “Da farko dai ina mai ba al’ummar wannan masarauta hakuri bisa ga wannan al ‘amari da yake faruwa. Sannan bayan nan, Ina mai umurtar kowa da yanzu yanzun nan idan …

Read More »