FARHA CHAPTER 22 THEND KARSHE
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] FARHA CHAPTER 22 THEND KARSHE Ajiyar numfashi yayi yace “to shikenan naji Allah ya yafe mana baki daya stop crying please” murmushi tayi tayi kissing qirjinsa tace…
[Advertisements⬇️]
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] FARHA CHAPTER 22 THEND KARSHE Ajiyar numfashi yayi yace “to shikenan naji Allah ya yafe mana baki daya stop crying please” murmushi tayi tayi kissing qirjinsa tace…
[Advertisements⬇️] [Continue Reading⬇️] FARHA CHAPTER 21 Ajiyar numfashl tayi tare da murmushi me nuna farin cikin ta shima murmushln yayi ya sake ruqo hannunta yace “yanzu inane yake miki ciwo…
FARHA CHAPTER 20 Haka sukaci gaba da gudanar da rayuwarsu cikin so da tattalin farin cikin junansu satinsu daya a Kaduna suka nufi Bauchi tana lafe ajikinsa har suka isa…
FARHA CHAPTER 19 Shafa fuskarta yaron yayi yace “momy meye yake damunki da har zaisa ki manta danki kwaya daya tak da kika mallaka a duniya?” lumshe idonta tayi ta…
FARHA CHAPTER 18 Tureshi takeyi da dukkan qarfinta tana kiran sunansa tana kuka tanayi masa magiya amma yaqi sakinta saima sake mata nauyinsa da yayi gaba daya a jikinta ya…
FARHA CHAPTER 17 Tana fadin haka ta miqe tabar gurin hankalin King Hafeez yayi mugun tashi ya zame qasa ya riqe qafafun Daddy yace “Daddy wlh da gaske nake itadin…
FARHA CHAPTER 16 Hajiya na mgn tana qara nufoni har nakai qarshen dakin sannan itama ta tsaya durqushewa nayi na daga hanuna sama ina roqon Hajiya nace “na roqekl don…
FARHA CHAPTER 15 Daddy ne ya dauko ruwa a frigde ya bude ya tsiyaya a hanunsa ya fara shafawa King Hafeez a fuskarsa har suka samu ya fara sauke ajiyar…
FARHA CHAPTER 14 Saida ya shiga cikin asibitin ya duba duk wani abu daya kamata ya duba hanunsa yana riqe dana Sarki har suka gama ya shiga office dinsa suka…
FARHA CHAPTER 13 Kullum Idan ya kalli yaron saiya tunada Prince Hafeez wanda a lkcn suna karatu bashi da abokin daya wucceshi dawowarsu gda 9ja ne yasa abotar tasu tayi…
FARHA CHAPTER 12 Matsowa Momy tayi ta shafa kanta tana zubar da kwallah tace “danki ne baiwar Allah ki godewa Allah daya saukeki lfy Allah ya raya manashi yayi masa…
FARHA CHAPTER 11 Sannu sannu lkc yake tafiya cike da abubuwa kala kala na dadi da sabanin haka lamarin Farha da mijinta sai son barka inda bangarenta da abokiyar zamanta…
FARHA CHAPTER 9 Kafe likitan yayi da dara daran idanunsa yanajin mgnr kamar mafarkin daya sabayi kullum so yake likitan ya tabbatar masa da abinda ya fada saboda haka ya…
FARHA CHAPTER 8 Suna kwanciya babu dadewa aka kira sallah shima dan ya saka alerm a wayarsa ne yasa sukaji lkcn daya tashi ya tasheta da zummar tayo alwala suyi…
FARHA CHAPTER 7 Matseta yayi sosai a Jikinsa yana sauke ajiyar zuciya Jin dumin hawayenta ne yasashi saurin duban fuskarta yace “ya salam Queen meye kuma na kukan wlh babu…
FARHA CHAPTER 6 Sake tura hanunsa yayi cikin gabanta ta rikeshi ta fasa kuka me qarfi tace “wa…yyoh na shis…shiga uku na zai ciremin gaba na wlh matsaf…” hanunsa yasa…
FARHA CHAPTER 5 Da asuba tana farkawa ta fara kokawar qwacewa amma ya riqeta gam ganin bazata iya qwacewar bane yasata lafewa a jikin nasa ta qura masa ido tana…
FARHA CHAPTER 4 02:00pm aka daura auran 3:30pm jerin gwanon motocin daukan amaryar sukazo tare da kawo kayan lefe kayane na gani a fada babu qarya an zuba naira cikin…
FARHA CHAPTER 3 Tajima a qasa a zaune tanaci gaba da kukanta tana matsa hanunta da yakeya yimata zugi shigowar malamin da zaiyi musu darasi ne yasa Rahmah leqawa tace…
FARHA CHAPTER 2 Dariya sosal takeyi har suka gifta qofar fadar sannan suka rabu kowacce ta nufl gdansu da sallarnarta ta shiga gdan tana qwalawa iyayenta Kira fadi take “Ummah…
FARHA CHAPTER 1 Yarinya ce qarama da bazata wucce 14 zuwa 15 ba tana tafe cukin uniform din Islamiyyar ta da yasha guga tana tafe tana yauqi tana yatsina kamar…
[Advertisements⬇️]