COMPLETE DOCUMENTS

YAN ARABIC COMPLETE HAUSA NOVEL

YAN ARABIC COMPLETE HAUSA NOVEL  Www.bankinhausanovels.com.ng  Cin cirundan d'alibai ne nake hanga a can nesa dani wanda suka hau layi- layi amma yawansu baya bada damar a gane a layi suke,dik girma irin na filin dake bayan I.C .T na wannan makaranta d'aliban k'ok'arin cikeshi sukeyi, kasance war d'alibai ne …

Read More »

MABUDIN WAHALA COMPLETE

MABUDIN WAHALA COMPLETE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Wata rana yarinyar ajinsu nafsa taxo da wayarhadset nan sauran yaran aji suka xagayetasuna kallo babu kamar nafsa da tayi ma2karrudewa 2n daga lakain tasha alwashinmahmuda yana xuwa xata ce masa GSMtakeso ya sai mata,bayan wata3 sai ka gashiyaxo sunyi murna da ganin juna inda yaxomata …

Read More »

SAHRA HOT LOVE COMPLETE HAUSA NOVEL

SAHRA HOT LOVE COMPLETE HAUSA NOVEL                 Www.bankinhausanovels.com.ng  Bubbuga kofar takeyi i'yaka karfinta tana jijjigawa , normal wear ne jikinta wato daguwar riga na robber wanda ya kwanta a jikinta yafitar daduk wani sharp dinta. Dogon gashin kanta dayake har gadon baya a …

Read More »

OGA HABEEB COMPLETE BY FADEELA SANI

OGA HABEEB COMPLETE BY FADEELA SANI                 Www.bankinhausanovels.com.ng  GARIN ABUJA.  Wani tabkeken Company ne, asamansa ansa,: SANAT YOGHURT.   Daga k’asan sunan kuma ayi rubutu da k’anan bak’i,  kamar haka, :sanat yoghurt company , zone e apo Abuja.  tsaye nake ina kallan tsaruwar SANAT …

Read More »

MAKAUNIYAR KADDARA COMPLETE BY Bilyn AbduLL

MAKAUNIYAR KADDARA COMPLETE BY Bilyn AbduLL                  Www.bankinhausanovels.com.ng  ……….“Inada tabbacin wannan itace tashar da zaki iya samun motar duk wani gari da kike buƙatar zuwa”. Mai napep ya faɗa dai-dai yana samun wajen fakin, da ɗan karkato kansa yana duban yarinyar dake a baya …

Read More »

TUBALI COMPLETE BY AYSHA ALIYU GARKUWA

TUBALI COMPLETE  BY  AYSHA ALIYU GARKUWA                     Www.bankinhausanovels.com.ng  GEMBU MEMBILA Taraba State. Wani irin hadari mai masifar ƙarfi da duhu ne, ya yiwa illahirin yankin Gembu Membila ƙawanya tako  wani sashi, gabas da yamma kudu da arewa yake ta gangami. Yayinda …

Read More »

DOCTOR ZAHRAH COMPLETE BY Fateeyzah mbs✍️

DOCTOR ZAHRAH COMPLETE BY Fateeyzah mbs✍️                 Www.bankinhausanovels.com.ng                    Da gudu motar kirar Mercedes Benz ta shigo harabar Asibitin, wanda hakan yaja hankulan mutanen dake wurin, direct parking space motar ta nufa wanda ke dauke da …

Read More »

SAIKA AURENI DOLE COMPLETE BY AISHA A BAGUDO

SAIKA AURENI DOLE COMPLETE  BY AISHA A BAGUDO               Www.bankinhausanovels.com.ng  A babban birnin Barcelona dake kasar Spain me dauke da yawan tarin jama’a tare da wayan tarihi ,a can kasar yake zaune.  alhaji Adam  cikakken bahaushe ne Dan Boko ne, km tsohon ambassador Nigeria …

Read More »

ZUBAIDAH COMPLETE BY Sameena Aleeyou.

ZUBAIDAH COMPLETE BY Sameena Aleeyou.                      Www.bankinhausanovels.com.ng  Garin Dukku jihar Gombe, gari ne wanda akasarin mutanen dake zaune wajen fulbe ne,  ma’ana fulani ne.  Ni Sameena tafe nake cikin garin ina bin tsarin garin da kallo yayinda zuciyata ta cika da nishad’i.  …

Read More »

MATAUL HAYAT COMPLETE

 MATAUL HAYAT COMPLETE  Www.bankinhausanovels.com.ng  . ¤Wannan Sadaukar wa ce zuwa ga….. Boss dina, Yaya na, Dan uwa na, Bappa na, wanda adomin sa na ke nan, Allah ya ba shi sa’a da nasara a komai nasa da sauran en uwa musulmai gabaki daya… (MARABAS DAN ANTY) jinjina gare ka.¤ . …

Read More »

GIDAN RINA COMPLETE BY JEDDAH ALIYU

 GIDAN RINA COMPLETE BY JEDDAH ALIYU Www.bankinhausanovels.com.ng          *Abuja*             *Maitama*              *10:47am* Hajiya Zaituna tana zaune akan d’aya daga cikin  lutsuma-lutsuma Royal chairs da suka k’awata tankamemen sitting room d’inta, mai kama da na president saboda …

Read More »

MIJIN BARRISTER COMPLETE

 MIJIN BARRISTER COMPLETE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Wata yarinya na hangu xaune akan qafafun mamanta sae shagwaba take xubawa maman na lallabar ta haba mai-dubu dom  Allh  kiyi baccin nan intashi xuwa sanwa kafin  babanki ya  dawo gida  sae da  mai-dubu tayi bacci sannan maman ta tashi tashiga kitchen ta daura   sanwa ta …

Read More »

GIDAN NAGOGGO COMPLETE BY FATEEZAH

 GIDAN NAGOGGO COMPLETE BY FATEEZAH Www.bankinhausanovels.com.ng  Tsawar da naji shi ya dakatar dani da bude dakin Ammy na. “wallahi Bahijja in kika shiga dakin nan sai na bata miki rai,Uban mai kika zo yi mini a gida,ki tashi ki koma inda kika fito,tunda baki daukeni a bakina komai ba “cewar …

Read More »

TAME GARI COMPLETE

 TAME GARI COMPLETE     Na rantse da Allah bazan yadda ba sai an biyani nikana tun  kin isa ma wlh kika sake kika je kika fadawa innata yaseen sai kinci ubanki cewar dije dake kara tattake garin dake zube a kasa kuma an barar din duk ranar da kika qara …

Read More »

JIHADI COMPLETE

 JIHADI COMPLETE  Da alama ranta a b’ace yake ga k’aguwa a zahirinta ya bayyana, sake kallon agogo tayi na karo ba adadi sannan ta kalli k’ofar douche d’in taja dogon tsaki tana magana k’asa k’asa “wannan wulak’anci dame yayi kama, sama da awa d’aya kina wanka, ki bani wani banzan …

Read More »

MASIFAFFAN KAUNA COMPLETE

MASIFAFFAN KAUNA COMPLETE  Tsaye take cikin shagon kafen komputa, tana tsaye agaban kantan shagon tana sanye dawani dogon maroon hijab daya kode sosai yana jamata kasa tana kallon mutumin shagon wani dogon matashi dake zaune kan kujera gaban system yana danne danne a system din, daga gani kasan aiki yake …

Read More »

DA WATA A KASA COMPLETE

 DA WATA A KASA COMPLETE  Gaje* Ke Gaje kina ina ne waiko baki san na shigo gidan bane.” ?  Matar da aka kira da wannan suna ta fito daga garken awakai da wani ‘katon buhu a hannunta, tana fad’in “Maigida wannan kiran fa Allah yasa dai lafiya naji ko sallama …

Read More »