BARIKI NA FITO COMPLETE

BARIKI NA FITO CHAPTER 48 THEND

BARIKI NA FITO  CHAPTER 48 THEND ldo ya ‘kura mata yana kallonta, ganin yana kallonta ya’ki cewa komai yasa ta k’ara sakin wani ihun tana kuka, zama yayi akan kujeran bedroom din dake d’akin, yana kallonta yana murmushi.  Ganin haka yasa ta Fara fad‘in bazaka bani hakuri ba? Bazaka ce …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 47

BARIKI NA FITO  CHAPTER 47 Bariki ihu ta saki cikin tashin hankali, nan mum ta fita da gudu kiran Dr, yayin da Falmata take ta zunduma ashar kan cewa Bariki zata kashe mata miji, Bariki kam kuka take tana mannejikin Yarima, Falmata k’okarin cafko Bariki take, Yarima kaman ya Lura …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 46

BARIKI NA FITO  CHAPTER 46 Yarima Aliyu sai nishi yake sama sama, mai martaba ya cire mishi rigan jikinshi ya rage daka shi sai singlet, sai zufa yake ta keto ma Aliyu, duk da kuwa akwai AC a d’akin, mum shigowa tayi cikin tashi hankali ganin halin da Aliyu ke …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 45

BARIKI NA FITO CHAPTER 45 Mum da sauri ta nufeshi, ganinjini na fita a bakinsa Idan yayi tari, kukata saki tana fad‘in shikenan Wlh tayi ma d’ana Asirin y’an Bariki…. Yarima Aliyu takaicin abunda mum din nashi take fad’a yayi, k’okarin kamashi tayi tare da fad‘in Yarima bari muje asibiti …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 44

BARIKI NA FITO  CHAPTER 44 Shima dariyan yayi tare da fad‘in, ai nasan l try wannan ne first tym dana taba dafa Abu, ya kamata Kimin kyauta.  Uhm tace tare daci gaba da cin indomie d‘inta, saida taci tayi nak sannan ta tashi ta zagaya ta bayanshi tasa hannunta akan …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 43

BARIKI NA FITO  CHAPTER 43 Cikin tashin hankali Yarima ya ri’keta tare da fad’in sannu Bari insa a kawo miki tea, fita yayi da sauri Jim kad’an sai gashi shida wata kuyanga da tray a hannunta, Bayan sun shiga direct wajan Zainab ya nufa tare da d’agota inda kuyangar ta …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 42

BARIKI NA FITO CHAPTER 42 A hankali yayi murmushi tare da fad’in what should I do???…… Zainab am truly love you, and you know that ….. Zainab mai yasa kika boyemin irin rayuwan da kikayi?? Mai yasa baki fad‘amin ba?? Zainab just once kin taba tunanin how I will feel …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 41

BARIKI NA FITO  CHAPTER 41 Lallai dama duk Wanda yabar Allah yana tare da tabewa da Asara, duk Wanda ya zabi sabama Allah, amma babu komai zan jure insha Allah, zan d’auki duk wani hukunci ukuba da Yarima zaiyi min …… Da sauri ta tuna da abunda habib ya Mata, …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 40

BARIKI NA FITO  CHAPTER 40 Dan shuru yayi kanshi na k‘asa yana zubar da hawaye, yana son Zainab yana mata tsantsar so, but da yasan haka take daya ro’ki mutuwa, daya ro’ki Allah ya d’auki rayuwarshi da yasan zaiga irin wannan mummunan ranan …….. Jin yayi shuru yasa ta Fara …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 39

BARIKI NA FITO CHAPTER 39  Sosal, bariki kuka ta Fara Tana tad’ln Yarima Mai yake damunka?? Tare da tabashl tana son d’ago Shi ,hannunshi da yasa a baki yana tari ya cire ya fara kokarin tureta alaman tabar tabashi, amma jikinshi babu kwari ya kasa tureta din …… Wani irin …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 38

BARIKI NA FITO CHAPTER 38 Bariki gida tayi, tana shiga ta doka ma habib kira akan yazo, kallon uwarta ta bariki tayi tace Umma ….. Amsawa tayi da fad’in ya akayi? Yau dai Kedai shar  Bariki tayi dariya, tare da fad’in ina son miki magana Allah yasa zaki amince…. Umma …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 37

BARIKI NA FITO  CHAPTER 37 Bariki direct u/kanawa ta koma, har takai gida Yarima bai zoba, dan haka taita zaman jiranshi, tayi wajan 30min din sai gashi ya kirata akan ta fito yana kofar gida ….. Tashi tayi ta fita inda ta sameshi cikin mota…. Gaidashi tayi cikin kulawa tare …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 36

BARIKI NA FITO CHAPTER 36 Tunda Mai martaba ya fara magana kan Yarima Aliyu na k’asa, har Mai martaba ya kammala, sannan Yarima Aliyu ya fara magana da fad’in Allah ya huci zuciyar Mai …… Dakatar dashi Mai martaba yayi tare da fad’in tashi kaban waje ……. Ban son jin …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 35

BARIKI NA FITO  CHAPTER 35 Dariya bariki tayi tare da fad’in, amma ina tsoran irin fushin da Yarima zaiyi, Wlh ban son inga ya shiga wani hali, bazan iyajura ba, ina sonshi da yawa …..  Habib yace Toh fah, yau Ina ganin bariki…. Toh yanzu dai Mai kika yanke….??  Bariki …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 34

BARIKI NA FITO CHAPTER 34 Bariki bata farka ba sai da asuba,jin kiraye kirayen sallah shine yasa ta farka, kuma bata tashi da ciwon kai dinba, tashi tayi ta fad’a toilet, alwala tayi tazo tayi sallah, tare da ro’kan Allah akan ya shiga lamarinta …… Koda ta idar kasa komawa …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 33

BARIKI NA FITO  CHAPTER 33 Bariki dariya tayi, tana mamakin irin kishin Yarima Aliyu, gashi baya iya boye kishin shi, dole saiya fito dashi ……  Katse mata tunani yayi da fad’in dariya koh??  Tace a’a Yarima kawai naga kana tunanin daba haka bane …..  Yace miye ba haka bane? Tell …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 32

BARIKI NA FITO  CHAPTER 32 Bariki ganin yayi rejecting kiran yasa tayi murmushi dan tasan dama inta kirashi baya d’auka sai dai ya kirata koya bari ya tsinke ya kira koya kashe ya kira, minti d‘aya minti biyu har biyar Yarima shuru bai kirata ba, d’an murmushi tayi tare da …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 31

BARIKI NA FITO  CHAPTER 31 Yarima cire hannunshi daka fuskanta yayi idonshi ya sauka akan yaron, ganin irin kallon da yake Mai yasa yaron Ya daburce …..  Tare da fad’in sir aikoni akayi na fad’a mata shine tace zata taga Waye, shine yace ince Bariki ta Katse shi da fad’in …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 30

BARIKI NA FITO  CHAPTER 30 Kallonshi tayi cikin tsoro tare da fad’in Yarima plz ka barshi Kawu nane yake kira, so yake Inba ma Abba, wayan Abba ne ya sami matsala in an kira yanaji amma ba’a jinshi, inna d’auka nace bana gida zai iya zuwa har gidan ya sami …

Read More »

BARIKI NA FITO CHAPTER 29

BARIKI NA FITO CHAPTER 29 Habib salati ya saki tare da tafa hannu yana fad’in na shiga uku an fasa aurena, bariki mai zan gani haka??….. Oh ni habiba yau ga bariki na kuka akan namiji wanda maza ke binta Tana musu iskanci ……  Amma dai gaskiya bokan yarima ya …

Read More »