AUREN BARE !!*? { _HOT LOVE_ } *FREE BOOK* NA *AUTAR MANYA* _HOME OF QAULITIES WRT ASS…_ _Bisimillahir Rahamanir Rahim dukkan yabo da godiya su tabbata ga ALLAH madaukakin sarki tsira da amincin ALLAH su ƙara tabbata ga shugaban halitta cikamakin annabawan ALLAH, annabin farko annabin ƙarshe shugaba jagaba …
Read More »ANA ZATON WUTA A MAKERA CHAPTER B KARSHE
ANA ZATON WUTA A MAKERA CHAPTER B KARSHE ***Misalin k’arfe tara na same ta isa gidan, gidan shuru da alamun yaran gidan suntafi makaran ta haka ma mazan gidan suntafi kasuwan cinsu. Batare da shakka ko d’arba tanufi d’qkin Baba Wanda k’ofar taga a kare. Da sallama tashiga d’akin ta …
Read More »ANA ZATON WUTA A MAKERA CHAPTER A
ANA ZATON WUTA A MAKERA CHAPTER A ZATAN WUTA A MAK’ERA…. 1 ©mamanhaneep ®NWA By Maryam ahmad&haneepa Usman Hannunta d’auke da tsintsiyar laushi da abin kwashe shara tafuto daga d’akin mahaifinsu tanufi soron gidan wanda anan kwandon shararsu yake donta zubarda dattin data sharo, batayi auneba taji anbangajeta anhad’ata A …
Read More »