GA IRINTA NAN!!!??♀️ COMPLETE _(LOVE STORY?)_ *NA* _BINTU UMAR ABBALE?_ *MANAZARTA WRITES ASSO?️?* _______ *DANDANO?* *1* Cikin tsananin gajiya da ishirwa nake tafiya burina kawai na isa gida na samu na watsa ruwa a jikina na kwanta na hutawa rayuwata. gabana ne ya fad’i! lokacin dana tuna d’an iskan yaron …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 13 KARSHE BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 13 KARSHE BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Da misalin k’arfe 2:00pm a agogon Nigeria jirginsu ya samu damar sauka a cikin katafaren filin tashi da saukar jirage na Mal Aminu Kano,lokacin ko da suka iso bayan fitowarsu …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 12 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 12 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Direct yana barin gurin 26 Federal Plaza ya nufa da yake a nan branch d’insu yake a cikin 23rd floor,kasancewar shima d’in a cikin fifth avenue d’in yake shi yasa sai bai wani d’auki …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 11 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 11 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Har jirginsu ya sauka a New York Sabina bata farka ba kuma still d’in tana cikin jikinsa,sai dai time to time ta sake gyara kwanciya ko shi ya gyara mata,,izuwa lokacin kam duk wani sauran …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 10 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 10 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Bayyanannen murmushi yayi lokacin daya tuna da maganganun Daddy lokacin daya kirashi bedroom d’insa,ko da yake bai bada hankalinsa a gurin ba,amma tabbas yaji da kunnensa lokacin da Daddy yake shaida masa lallai² yaje …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 9 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 9 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng *NEW YORK CITY..* Wani irin lafiyayyen sanyi ne daya gauraye da k’amshin dad’ad’an turaruka masu sanyaya ruhi suke tashi a cikin office d’in,ko ina ka kalla a tsaftace yake kamar ka yarda …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 8 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 8 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Can k’asan ranta ta yiwa kanta tambayar,buh babu wani a kusa da ita da yake jinta bare ya fidda ita daga duhun data shiga,,jin yadda Inna tayi shiru take ya haddasawa Sabina …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 7 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 7 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Yana zaune saman bed yayin da bayansa ke jingine a jikin pillow saboda gajiyar da yayi da kwanciya,Sultan ya shigo da sallama,d’aga kansa yayi ya bishi da kallo har ya k’araso kusa da shi ba tare …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 6 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 6 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Haba mai babban suna.. Ta ina ne ka tab’a ji haka ya faru..?? Ka tuna fa babu yadda za’ayi ayi aure ba tare da amincewar mahaifanka ba,tunda bai baka goyon baya ba,me yasa kake son …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 5 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 5 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng A hankali Hammad dake kwance jikin Mamma ya d’ago kai ya kalleta,yadda tayi shiru tun shigowarta har yanzun ta kasa cewa komai,yanayin da ya ganta ciki sosai yasa shi jin damuwa dan …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 4 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 4 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Ya fad’a da wannan husky voice d’insan while yana kallon cikin idanunta,ita kam saurin janye idonta tayi daga kallonsa,sannan ta maida hankalinta zuwa kan hannunta,a lokaci guda shima Hammad ko da ganin tana neman juye …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 3 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 3 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Da sauri ya d’ago kansa dake sunkuye a k’asa ya kalli baffa yana masa murmushi,kafin ya d’an girgiza kai kad’an yana cewa “Lafiya k’alau baffa..Buh kawai dai naga lokaci yana sake k’urewa ne,shi …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 2 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 2 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng Muryan Baffa ta jiyo yana cewa “A’a mai babban suna baza muyi haka da kai ba,,ai tunda ka shigo gidan nan yau kam ba zaka tafi ba har sai ka ci wani abu..!” …
Read More »ALKAWARIN JINI CHAPTER 1 BY _HAWWA MUH’D USMAN
ALKAWARIN JINI CHAPTER 1 BY _HAWWA MUH’D USMAN Www.bankinhausanovels.com.ng TUSHEN LABARIN.* Yanayi da kuma tsarin gidajen dake arean kana kallo zaka tabbatar da ba’a cikin k’waryar gari ko nace birni kake ba,,RUGA ce irin ta Fulani mazauna yankuna daban² a cikin …
Read More »