ABU A DUHU COMPLETE

ABU A DUHU CHAPTER 4 KARSHE

ABU A DUHU CHAPTER 4 KARSHE Www.bankinhausanovels.com.ng  Wata ranar laraba, haitham yafita strolling da safe sai yaci karo da wata yarinya tana ganinsa ta qariso ta gaidashi, ya amsa cikin mutunci, tace dashi sunana aisha, we are new here, yace nice diza, u r highly welcomed yai wucewarsa.. Tin daga …

Read More »

ABU A DUHU CHAPTER 3

ABU A DUHU CHAPTER 3 Www.bankinhausanovels.com.ng  Cikin kidima azra ta ajiye call din da tayi receiving ta tsala ihu.. a rikice mummy ta shigo dakinta tace ke azra lafiyanki???+ Azra tace mummy he had an accident.. mummy because of me.. Mummy kitaimakeni..haitham .. haitham.. kawai se tafadi a wurin sumammiya.. …

Read More »

ABU A DUHU CHAPTER 2

ABU A DUHU CHAPTER 2               Www.bankinhausanovels.com.ng  Soyayya ce me qarfi yashiga tsakanin bayin Allahn biyu, se de kash iyayen azra sunce bazaayi auren su yanzu ba.. dole dole se tahada degree dinta.. Haka ya haqura yace to zai jirata , dan yanzu ne …

Read More »

ABU A DUHU CHAPTER 1

 ABU A DUHU CHAPTER 1                 Www.bankinhausanovels.com.ng  Azra yarinya er kimanin shekara 18 da haihu wa taci kwalliya cikin lashinta, Wanda yayi dai dai da jikinta, yakuma fiddo da asalin kyaunta. Azra chocolate colour ce irin kalan nan me dauke hankalin me kallo, …

Read More »