ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 22 THEND KARSHE

ABBAS CHAPTER 22. THEND KARSHE Ganin kamar zata 6ata mai lokaci ne sai yayi hanzarin wucewa da kansa ya za6o mata doguwar riga da hijab. Da taimakon sa ta sanya kayan a jikin ta tare da rufawa kanta hijab ‘din still tana zubda hawaye suka fita zuwa clinic dake cikin …

Read More »

ABBAS CHAPTER 21

ABBAS CHAPTER 21 Muryar ta ciki-ciki tace da Hannah ” _har kin dawo_ “? + Hannah dake ‘ko’karin shigowa tace ” _ehh na dawo ai ban bi gida ba kawai na taho nan, bana ma sam inje ni ta rin’ka kora ‘din_ _nan wai ita a dole ina barin ki …

Read More »

ABBAS CHAPTER 20

ABBAS CHAPTER 20 Rausayar da kanta tayi gefe tana kallon shi, Abbas baya son taga kamar yana matsa mata ne dan haka sai yace ” _owk, zan barki kiyi amma make sure that mura na kamaki ba sassauci Anty nurse zan’kira ta ringa yi miki_ _injections har sai muran ya …

Read More »

ABBAS CHAPTER 19

ABBAS CHAPTER 19 Haka a gida ma da yawan mutane na farin ciki da wannan aure sai faman sanya albarka akeyi. An shirya Teemah cikin wata doguwar riga mai kyan gaske kalar touqoise blue da ratsin golden, rigar ta kama ta sosai daga ‘kirji ‘kasan rigar kuwa abu’de yake ba …

Read More »

ABBAS CHAPTER 18

ABBAS CHAPTER 18 Abbas kam yanzu girma ya ‘karu, ta’kama da izzah sai abinda yayi gaba, Daddynsa ne ka’dai yake ‘dan kashe masa gwiwa aduk lokacin da yayi masa zancen aure walau awaya ne ko kuma azahiri, sam bayason maganar auren nan amma yarasa yanda ze 6ullo masa, babban damuwarsa …

Read More »

ABBAS CHAPTER 17

ABBAS CHAPTER 17 Umar na tsaye jingine da jikin mota, Fateemah kuwa na gefe har yanzu ‘kirjinta rungume da kayan Munnira idanunta banda ruwan hawaye babu abinda yakeyi, ita kanta bazata ce ga abinda ke sata kukan ba amma yanayin datake jin zuciyarta ayanzun shi yafi komai ‘daga mata hankali, …

Read More »

ABBAS CHAPTER 16

ABBAS CHAPTER 16 Sai da dare Bayan sallahr isha’i Mahmud ya sanar da Teemah batun tafiyan nasa, take kuwa tafara mai daru akan ita wallahi sai de sutafi tare ita bazata zauna ita ka’dai agidan ba, yace toh zai kaita wurin Anty su zauna kafin ya dawo. Ai tana jin …

Read More »

ABBAS CHAPTER 15

ABBAS CHAPTER 15 Washe gari Mahmud asibiti ya je aka duba shi aka bashi magani hadda allurai daga nan sai ya wuce office ‘dinsu amma ko 2hrs mai kyau beyi ba awurin yadawo gida kafin haka kuwa yayita ‘kiranta yafi sau biyar yanajin ya take. Yana komawa gidan kuwa Fateemah …

Read More »

ABBAS CHAPTER 12

ABBAS CHAPTER 12 ” hmm” kawai Mahmud yace daganan ya kuma yin shiru. Shirun da Abbas yaji ne yasa ya ‘dago kansa ya kalli Mahmud da kyau, aransa yake tunanin ” wai yau Mahmud ne haka? Abin na bashi mamaki sosae musamman da yaga yanda idanunsa suka koma ja alamar …

Read More »

ABBAS CHAPTER 11

ABBAS CHAPTER 11 Suna fita ya fad’awa drivern sa inda yake so ya kai shi, koda suka je kuma basu tarar da kowa ba face mai gadi. Zuwa yayi ya mi’kawa mai gadin hannu suka gaisa sannan ya tambaye shi inda ‘daliban suke take mai gadin ya sanar dashi. Abbas …

Read More »

ABBAS CHAPTER 10

ABBAS CHAPTER 10 Teemah kamar bata ji abinda mummyn ke fad’i ba taci gaba da rera kakanta ahankali kanta akan cinyoyinta. Da mummy taga kamar Teemahn bazata yi magana ba sai ta sakeyin wata maganar da d’an d’agun murya tace ” idan zaki bud’i baki kimin bayani toh inkuma bahaka …

Read More »

ABBAS CHAPTER 9

ABBAS CHAPTER 9 Tana k’arasa wankewa sai ta d’age hannunta daga fuskar tasa shima daidai sai ya bud’e idanunsa ya sauk’e su akan madubi, tacikin mirror d’in suka had’a idanu ai kuwa tana ganin yanda yakoma sai taji dariya yakamata. Hannunta ta d’ago ta rufe bakinta dashi wani shape da …

Read More »

ABBAS CHAPTER 8

ABBAS CHAPTER 8 Zuwa yanzun satin Abbas uku agidan su Teemah inda adaidai wannan lokacin yaci kimanin rabi da quarter daga cikin hutun da ya samu na aikinsa. Shikansa yanzun ak’age yake ya koma ya fara aikin,har ji yake zaman gidan yafara isansa dan dama bak’aramin so yake yiwa aikin …

Read More »

ABBAS CHAPTER 7

ABBAS CHAPTER 7 Mahmud shegen surutu ne dashi, gashi baya da bak’unta sam gashi da iya jan mutun da hira hakan yasa awannan fitar da sukayi da Teemah har sabo ya shiga tsakaninsu na ban mamaki. + Tun daga ranar shiyake ajiyeta a school ya kuma d’auko ya dawo da …

Read More »

ABBAS CHAPTER 6

ABBAS CHAPTER 6 Zuwansu kano na k’arshe shine lokacin da Fatima take da shekaru hud’u da haihuwa. + sunje da farin cikin su kuma sun samu tarba agun yah Yusuf da Mahmud kamar yanda yake musu aduk lokacin da suka ziyarce su Alokacin Mahmud ya yi girma sosai ya ‘kara …

Read More »

ABBAS CHAPTER 5

ABBAS CHAPTER 5 Da malaman suka ji ya fad’i haka sai suka ce toh shikenan daman hakkin addini ne kuma dan gudun siga hakki ake son sauk’e shi,amma tunda yace haka shikenan,Allah ya k’ara musu hak’urin rashin dasu kayi,amma duk da haka sai sunji daga bakin manyansa tukunna,wasu daga cikin …

Read More »

ABBAS CHAPTER 4

ABBAS CHAPTER 4 A dinning ya same su gaba d’ayansu har daddy amma basu fara cin abincin ba har yanzu,da alamu jiransa suka tsaya yi. Teemah na ganinsa tafara zare idanu tayi k’asa da kanta sarai tasan tayi masa laifi kuma bata kyauta ba,don babu wanda zai so a kushe …

Read More »

ABBAS CHAPTER 3

ABBAS  CHAPTER 3 Tana fita daga d’akin nasa waje tayi tana haki,taje tasamu k’ark’ashin wata bishiyar mango da ke acan bayan d’akunan gidan tayi zamanta dayake akwai abin zama agurin,aranta take ta tunani wai daman wannan neh yah Abbas d’in,? Wannan ai babba ne,wata zuciyarta tace ta ce mata amma …

Read More »

ABBAS CHAPTER 2

ABBAS  CHAPTER 2 Shirye-shirye aka farayi na tafiyar abbas ‘din makaranta,dayake hankali bai gama isan Teemah ba shiyasa bata wani damu da batun tafiyar ba har se ranar da ze tafin kafinnan, wato ranar laraba. + Dawuri yagama shirinsa don shima irin yaran nanne masu jarabar son makaranta.Baya wasa da …

Read More »

ABBAS CHAPTER 1

ABBAS CHAPTER 1 ‘Yan makaranta naga suke ta wucewa da alamar tashin su kenan daga makarantar, daya ke yara qanana ne shiyasa mafi yawancinsu kafin ma su tashi ake zuwa zaman jiran daukan su, wanda inka duba zaka ga motoci ne awurin suka fi yawa sai da tsirarun ‘yan adaidaita, …

Read More »