A GIDANA COMPLETE DOC

TANA RAINA CHAPTER 20

ALJANU, Aljanufa kace kaka, kana nufin salma aljanace shine nayita hankad’ata jiya? Kaka yace kwarai kuwa shiyasa naketa dakatar dake, danma kinyi sa’a salma tana sonki a ranta ne tace ranan tazo gunki a d’akinki ganin,yadda kika tsoratane yasa ta canja salon zuwa ta yadda kowa zai ganta dan karki …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 12

ƙara dunfaroshi tayi aikuwa ya kawo mata duka, kaucewa tayi tana fasa ƙara wanda ya yi dai-dai da shigowarsu Daddy da Abu, tsayawa suka yi suna kallom abinda ke faruwa yadda Ammar ya haukace akan maganar auren Ni’imatullah, “Ammar”, Daddy ya kira sunanshi, gaba ɗayansu da suke tsaye curko-curko suka …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 11

cikin asibityn suka shiga basu tsaya ko ina ba sai ɗakin da Samha take, sallama su kayi Dr. Mubarak dake zaune ya tasa jarida a gaba yana karantawa ya ɗago ya kallesu, da sauri ya miƙe haɗi da ajiye jaridar a sama tebur ya taho ya rumgume Dr. Jalaluddeen saka …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 16

Khairiyya kiyi Imani da qaddara, Khairihi wa sharrihi, Everything that happens to you in life is to prepare you, Metal has to go through fire to melt and turn into a sword…. or into anything you want it to be. It’s thesame with people, so be strong, because this is …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 15

Yau neh ranar da Khairiyya zata shiga Jami’a, Ita da kanta ta tashi batare da Haule ta tashe ta a bacci ba, tun bakwai ta tashi tayi wanka, bayan ta fito a wanka ta zauna a dressing mirror tafara tsara kwalliya, kamar wacce zata fita gasar Mss World, ita bata …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 25

Kusan tare tawagar ango da tasu Bappi ta iso tare da forma president. Sai wasu gwamnoni masu sauka dama wanda sukaci zaɓe. Dama wasu tuni sun iso, dan a kaf jihohin ƙasar NAYA arba’in da ɗaya babu gwamnan da baizo ɗaurin auren nan ba da sarakunan gargajiya. Sai waɗanda lalura …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 24

A ɓangaren Ramadhan kam yama manta da wani batun aurensa balle Raudha. Harkokin gabansa kawai yakeyi na shirye-shiryen rantsarwa da zaman meeting-meeting da suke yawanyi da ƴan jam’iyya a gidan gwamnati. Shi kansa ma haushi meeting ɗin ke basa a mafi yawan lokaci, dan wasu yakan rasa gane kansu balle …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 14

Fita tayi ta samei Suraj a guest room (d’akin baki), Kallon ta yake kamar wanda zai cinye ta, zama tayi suka gaisa, sai duk kuma sukayi shuru, Khairiyya tace Suraj ya bakaci komai ba, yace naci fa i’m ohk Alhamdulillah, can we go, Khairiyya tace Sure why not Suka jero …

Read More »

KAUNACE SILA CHAPTER 5

KAUNACE SILA CHAPTER 5   Washegari ba ita ta tashiba sai wuraran 9 ta tashi, ta hade hannayenta biyu tayi danyin mika tana salati, batayi mamakin yadda taganta adaki ba ,saboda tasan aikin rashid ne hum wani lokacin badai kirkiba Amman baida mutunci, murmushi tayi kadan hanan CE tashigo dakin …

Read More »

ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 4

ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 4       Duk wani hiran su da Amina sun gama shi, shirin bacci su kayi don har sun kashe wuta. Amina kam har ta tofa addu’a sai ga Mami ta shigo ta kunna musu wutan. “Har kun kwanta ne?” Ta tmby su, a tare …

Read More »

KAUNACE SILA CHAPTER 2

KAUNACE SILA CHAPTER 2     nafisa nashiga dakin tayi kwanciyar akan gado, ko ciakken minti biyu batayi ba ta sake jin sautin muryar mama, tana sake kwalla mata kira”nafisa Wai baxakixo kiyi abunda nasaki ba” ” wacce irin yarinya ce mai shegen kafiya haka ? “,mama takarasa fad’ar hk …

Read More »

KAUNACE SILA CHAPTER 1

KAUNACE SILA CHAPTER 1         Nafisa nafisa mamace take ta ihun kiran annafi ,Amman shr kikeji “Wai ba dake nake ba kinajina shine kikai banza da Kanki Wai Ke Kinyi banza dani ? “to Wai ni mama mai zanmiki ne? ” nifa kaina kemin ciwo ta fadi …

Read More »

ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 1

ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 1 Yaran makaranta ne zaune a katafarun kujerun da aka ware musamman saboda su, Sanye da Graduation gown a jikin su. Kallo daya za ka ma fuskokin su ka tabbatar cewa kowannen su na cikin da tsantsar farin ciki, gabadaya hankalin su ya karkata ne wurin …

Read More »

RAYUWAR MU A YAU CHAPTER 4

RAYUWAR MU A YAU CHAPTER 4     Ruqayyat tayi murmushi “Tace naji yan zu dai muje”haka suka jera suna tafiya suna fira….. Har suka iyasa Makarantar tasu ••••••••••••••••••••••••••••••••••• Ammar nashiga Duka “Yaran d’akin suka shiga Yaitayinsu  domin sunsan ba wasa yana shiga da Sallama yanufi in da Kaka take …

Read More »

RUWAN ZUMA CHAPTER 2

Aliyu ne zaune a cikin gidansu da yamma sakaliya yana cin abincin rana dalilin bai dawo gida da wuri ba sai lokacin. Hayaniya yaji a waje kamar ana kiran sunansa.Ummansa dake masa fifita ta dakata daga abunda take yi ta rafka salati,“Na shiga uku ni Nafisatu, me nake ji kamar …

Read More »