Monthly Archives: May 2023

DOGUWAR HANYA CHAPTER 12

*Bayan kwanki biyar*    Har akai kwanaki biyar Lawuri bata cikin nutsuwar ta sam, komai baya mata dad’i ga yawan yin mafarkai da mahaifiyarta, mafarkin datayi yau yafi komai firgitata, sabida mafarki tae da mahaifiyarta an cinna mata wuta tana ihu tana neman taimakonta amma ita ta gagara zuwa ta …

Read More »

DOGUWAR HANYA CHAPTER 11

Menene yanzu yake damunta?” General ya wurgawa Cyama wannan tambayar acikin waya “Batacin abinci jininnkuma har yanxu be sauka ba inji Dr.” Nisawa yae yace “Kibata wayar tam zan mata magana ne” mik’a mata tae tace “Mom, dad ne ze miki magana” karb’a tae ta kara a kunnen ta “Adaman …

Read More »

RUFAFFEN SIRRI CHAPTER 2 BY SADNAF

Kabiru har suka je Suka dawo bai iya magana ba sabida kasan zuciyarsa cike take da tsoro,ji yake Kamar ba zai iya ba dokokin da Abubuwan da akace yayi sun masa yawa da tsauri,a hankali ya Kai dubansa wajen Alhaji Rabiu da ya kasance abokinsa tun primary da a lokacin …

Read More »

RUFAFFAN SIRRI CHAPTER 1 BY SADNAF

Ba abinda na tsana sama da abinda zai Shiga tsakanina da baccina,kamar na kurma ihun bakin ciki haka nake ji a lokacin da naji Abban Nusrah na ta shafani wanda nasan mai hakan ke nufi,tun kafin nayi bacci bai neme ni ba sai yanzu,ban motsa ba dan har ga Allah …

Read More »