TANA RAINA CHAPTER 67

Suhail yaje kusa da ita ko kallonshi batayiba ya rungumeta yace cewa wifey pls talk to me pls, shiru tayi tare da janye jikinta ta kwanta taja bargo?. Hankali suhail ya sake tashi seya ce pls wifey bana son rashin magananki aguna kimin magana ki gayamin damuwanki pls?
Wayan suhail ne yayi k’ara seya d’auka hello sadiq, sadiq yace ango kasha kamshi Suhail A Ahmad (SABSU). Sabreen tana iya jiyowa abinda sadiq yake cewa se tayi murmushi a ranta tace ashe dai har su sadiq sunsan da sunan?. Suhail yace da ina kusa dana maka kyauta amma dai ka tuna min duk randa nazo kana da kyauta ran wannan kirarin daka min?. Dariya sadiq yayi yace to dama dai ana son ganinka zuwa wani sati ne, suhail yace ok insha Allah zanzo, sadiq yace todawa zakazo kodai da kudkansu biyunne?? Suhail yace baka da damafa sadiq?, sadiq yace ai gaskyane dan ka zama babban mutum yanzu zamu nema maka gida na masu iyali dan nasan bazaka zauna agun mummy ba kuma.
Suhail yace gaskya kam bazan iya zama agun mummy ba musamman ma inda SABSU mukazo gara hafsat. Sadiq yace to badamuwa a gaishemin dasu sena jika, suhail yace ok zasuji nagode.
Bayan suhail ya gama wayanne yace wifey pls ki tashi muyi magana, sam tak’i. Yace toko in tafi da hafsat ne?? Nanma ta mishi shuru?. Suhail ya d’agota tare da juyo da ita tana kallonshi babu fara sam. Suhail uace haba wifeynah wlh fushi baya miki kyau pls ki sake fiskanki?. Sabreen kamar kurma?, suhai yace shikenan ki kwanta kiyi baccinki tunda bazakice min komaiba?. Ai kuwa seta juya tare da matsawa can hefen gado yana kallonta ta kwanta. Shuru yayi yare da kwanciya kamar yayi bacci na kusan 30minit, seya fara juyi akan gadon yana cewa Subhanalillah wifey taimakamin da ruwa pls, shuru tayi tana jinsa seda taji yanata juyo yana cewa Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un sanna ta juya tana kallonshi se juyi yakeyi yana cewa ruwa wifey?. A rikice ta d’auko ruwa tare da d’ago da kanshi tana cewa am sorry sweet?, wlh na d’auka koda wasa kakeyi shiyasa meyake damunka sweetnah? Gabad’aya ta rikice ta tab’a jikinshi tace kodai cikinkane yake ciwo sweet?? Bari in duba maka zuma kasha kozai d’an lafa kafin asan abinyi. Da sauri ta d’ibo zuman tasa mishi a baki yasha sannan take mishi sannu?. Murmushi yayi yace nagode SABSU cikin ikon Allah na denajin ciwon?. Sabreen tana jin haka seta juya zata kwanta suhail yace aucchh wifey. Dariya abin ya bata ta daki cikin nashi tace nikayiwa haka ko??. Janyota yayi jikinshi ta fad’o a kanshi sunayiwa juna dariya?. Suhail yace kokefa wifeynah wlh zakisa ciwo ya kamani Allah, pls karki sake min haka kinji?? Murgud’a?tayi tace nidai mun b’ata dakai suhail?. Yace yau kuma nine suhail?? To kuwa yau sau 3zamu buga. Ya haye kanta sabreen tanata cewa pls kayi hakuri na tuba haba sweet ka dinga tausayamin mana?. Suhail yace d’azufa ke kikace baki gamsuba kin tuna?? Sabreen tace a’a ba haka nacebafa?. Hafsat tana tsaye a bakin kofa tana jinsu se kuka takeyi?

About Ismail

Check Also

RUFAFFAN SIRRI CHAPTER 1 BY SADNAF

Ba abinda na tsana sama da abinda zai Shiga tsakanina da baccina,kamar na kurma ihun …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *