TANA RAINA CHAPTER 65

Da sauri sabreen tazo inda yake tsaye tasa hannunta a wuyanshi ta marairaice?sweet yanzu shikenan hafsat tana gadara da mum, ni kuma bani da kowa sweet ba iyayena babu yah kamal mai sona gaskya bazan iya rabu da kaiba sweet pls?? Tausayinta ya kamashi sam bayaso yaga sabreen tana cikin damuwa rungumeta yayi sosai a jikinshi yana shafan gashinta yace babu wanda zai rabani dake wifey “you ar the only one that makes me happy i won’t live you sweethear i promise?” pls ki dena damuwa jinki? Kanta ta d’ago tace “are sure?” Yece yes SABSU ina tare dake har abada wifeynah?. Dad’i taji sosai tace I LOVE YOU SWEETâ˜ș, yace “I LUV U MORE SWEETHEART” bari inje gun hafsat kinji? Tace ok? sannan ya fita. Dariyan mugunta sabreen tayi tace ke tak’amarki boka ko, toni ba boka da ikon Allah zanyi maganinki?.

Kuka sosai hafsat takeyi tana had’a kayanta sega suhail ya shigo. Rik’ota yayi yanata rarrashinta amma sam tak’i tace in banda cin amana kana d’akina amma kaje ka nemi sabreen yah suhail wannanma ai tozartawa wlh nika sakeni bana so?, sihail ya rungumeta a jikinshi tsam yace pls my luv am sorry wlh bawai abinda yakainiba kenan kawai dai sharrin shaid’anne pls kiyi kiyi hakuri banyi hakan dan in b’ata miki raiba am so sorry my luv?. Hafsat tayita kokarin ta kwace jikinta agun suhail amma ta kasa se kuka takeyi tana cewa kuma kanji ina buga kofa ka manna min hauka kai wato ka samu gidin dayafi nawa ko yah suhail?? Nidai SAD-NAS dariya nayi sosai anan???. Shi kuwa suhail yace pls ki dena fad’an haka mu luv am sorry okey? Tace wlh gida zan tafi idan kanaso in hakura to sedai ka SAKI sabreen?. ?suhail yace haba my luv ki dena fad’a haka pls ni bazan iya rabu dako d’aya ba duk ina sonku pls?ya marairaice mata, hafsat tace to wlh nina hakira na barmata kai matsa min in wuce?, sam suhail yak’i barinta yanata rarrashinta amma sam tak’i daga karshe tace ta hakura seyayi kissing nata yace bari nayi wanka ina zuwa?.

Kafin suhail ya fito daga wanka hafsat ta fita ta tafi gida gun mum. Koda ya fito sebai gantaba kuma baiga akwatin da take had’a kayantaba hakan ya tabbatar mishi da cewa ta tafine?.
Bayan ya gama shiryawane seya wuce gun sabreen tayi kwanta tasha ado tana kwance. Suhail ya karaso yace wifey bari naje gun mum hafsat ta tafi gida, sabreen tace pls kayi hakuri sweet dukni naja maka wannan abun?. Suhail yajata jikinshi tare da manna mata kiss yace ba laifinki wifeynah kidena damuwa bari naje gun mum d’in sena dawo?. Peck ta bashi a goshinsa tace to Allah ya kare min kai?, yace ameen nagode sannan ya fita. Ita kuwa sabreen tausayin sweet d’intane ya kamata??

About Ismail

Check Also

RUFAFFAN SIRRI CHAPTER 1 BY SADNAF

Ba abinda na tsana sama da abinda zai Shiga tsakanina da baccina,kamar na kurma ihun …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *