TANA RAINA CHAPTER 64

Suhail yace wifey meya faru, kodai jikin nakine, yanata tambayan sabreen hankalinsa a tashe. Sabreen ta tsagaita kukan tace kawai na tuna da iyayenane da kuma yah kamal?. Suhail ya sake rungumeta daga shi se boxxer a jikinshi yayinda sabreen taketa shafe bayanshi wai ita a dole tana goge maganin da hafsat take shafa mishi. Shi kuwa suhail gaba d’aya seya rikice da abinda sabreen take mishi, saketa yayi yaje yasa key a kofan d’akinta sannan ya dawo ya rungumeta tsam a jikinshi?.
Sabreen bata dena shafar bayanshiba, shi kuwa gogan tuni?shi ya kasa zama guri d’aya se yawo yakeyi a jikin sabreen?, d’ago da kansu sukayi suna kallon junansu cike daso da k’auna?aise suhail ya kasa jure kallon sabreen kawai ya shiga kissing d’inta itama haka?. Ahankali ya kashe wutan d’akin tare da haurawa da sabreen kan gado?. Salo sosai yake gwada mata ita kuwa sauraronsa kawai takeyi daganan ta mance komai suka fara bugawa?.

Hafsat kuwa taga suhail ya jima sosai seta biyo bayanshi tanata salma?. Suhail zaiyi magana kenan se sabreen tasa bakinta a nashi tana mushi wani irin salo tareda sake matseshi a jikinta suna LOVE?☺.
Hafsat kamar zata b’alla kofan amma sam sam sabreen tak’i ta saki suhail sema sake shige masa jiki takeyi. Azuciyarta kuwa cewa takeyi hafsat bazaiyu inci gaba dacin abincinkiba wlh dolene in samo mafita koki bar gidan koni in bari amma dole suhail ya raba mana gida wil?.
Suhail da kyar ya kwaci kanshi agun sabreen nanma ta rike fiskanshi da hannayenta tana magana ahankali cikin shagwaba tana cewa pls sweet karka tafi wlh ban gamsuba?, tana kissing nashi?. Suhail yace am sorry wifey yau ai muna tare pls ki barni inje zata fushi wlh?, sam sabreen tak’i tace “one more” pls? Suhail yace no wifey i have to go yana k’okarin tashi se sabreen ta janyoshi tare dasa mishi bubs nata a cikin bakin?ai se gogan yaji bazai iya hakuraba haka yayita tsotsa sabreen tana murmushin mugunta a ranta?.

Kusan 1hr hafsat tana tsaye agun bakin ciki yazo har wuyanta??. Se alokacin sabreen ta rabu dashi tana sauke numfashi?. Shima suhail d’in haka yayi saurin sa boxer’n shi sannan ya kunna wuta yaje ya bud’e kofan?. Kunya yaji sosai, hafsat kuwa kan sabreen tayo da saurinta dama sabreen tasa kaya ajikinta aise hafsat ta janyota da fad’a?. Ai kamar sabreen tana jira itama ta kamota suka fara fad’a?da sauri suhail ya rabasu tare da shiga tsakaninsu yana cewa me hakane dan Allah? Sabreen se gwalo take yiwa hafsat?, aiko se hafsat ta janyo gashin sabreen tana cewa shegiya karuwan banza wlh zaki gane kurenki?.
Sabreen ta hankad’an hafsat da kafanta hafsat ta koma baya, se sabreen tace ai gara karuwa so dubu akan keda kika kaucewa Allah. Kuma ni ba karuwanci nayiba tunda mijinane na sunna, seta fara lashe bakinta da harshenta?tana yiwa hafsat?. Kuka hafsat ta fashe dashi tana cewa wlh kaji kunya yah suhail kuma wlh sedai ka zab’a koni ko ita yau?.
Suhail yace my love pls kiyihakuri ki dena fad’an haka dukkanku ina sonku bazan iya rabuwa dakuba dukkanku???. Hafsat tace to shikenan nizan tafi gida idan ka zab’a seka sanar da mum ta gayamin?.
Bayan hafsat ta fita a d’akinne se suhail ya juya yana kallon sabreen cike da damuwa a ranshi??

About Ismail

Check Also

RUFAFFAN SIRRI CHAPTER 1 BY SADNAF

Ba abinda na tsana sama da abinda zai Shiga tsakanina da baccina,kamar na kurma ihun …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *