[Advertisements⬇️]

TANA RAINA CHAPTER 59 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Salma tace muhsin pls ka bari sabreen, zata cutufa, muhsin yace toke kinaga kina da halin da zaki iya cetonta kenan? Salma tace kwarai kuwa zan canja musu abincin, muhsin yace no banaso ki shiga hidimarsu dan haka ki rabu dasu. Salma tace noo muhsin idan maganin yayi aiki fa? Muhsin yace salma inaso kisan cewa rayiwar sabreen ba’a hannunki yakeba dan kinaga kina iyayin wasu abubuwa pls ki barsu👏🏻. Babu yadda salma batayiba amma muhsin ya hanata suna gani hafsat ta zubawa suhail ta zuba nata sannan sabreen ta d’iba nata suka faraci😓.
Tunda suhail yakai loma d’aya yaji wani iri a tattare dashi, haka itama sabreen. Basuci dewaba sukace ya ishesu a tare. Hafsat tace D kanaso inyi fushine, yace wlh nakoshi danaje gun mum naci abinci wannanma dan karki fushine yasa naci. Sabreen ta mik’e batare datace komaiba ta wuce, harta d’anyi nisa se hafsat tace sabreen babu sallamane? Wucewa tayi batace komaiba ta shige d’aki. Suhail yana so ya mata magana amma ya kasa, se hafsat tace D meyake damun sabreen ne ko seda safe yau bata manaba kodai kishine ya kamata, hmm lallai kam Allah ya k’aramin hakuri😏. Kwata kwata ya rasa meke damunsa seya mik’e zaibi sabreen d’aki hafsat tace D ina kuma zakaje? Yace zanje inji kome yake damuntane, hafsat tace gaskya ban yaddaba ai girkinane😠. Babu yadda ya iya haka ya dawo suka wuce d’aki, toilet ya shiga yayi alwala itama haka sukayi nafila tare da addu’oi sannan suhail ya cire kayanshi. Cikin dabara hafsat tasa hannunta a walldrop kaman tana nema wani abu seta d’ibi maganin ta shafe hannunta dashi sannan tazo ta kwanta tare da kashe wuta. Suhail zai kira sunanta seyace wifey nace….bai k’arasaba seyayi shuru lokacin daya tuno ace hafsat ce. Hafsat tace dan kanaso ka b’ata min rai shine kake kiran,sabreen anan ko😞, suhail ya kamota yana cewa pls kiyi hakuri wlh ba haka bane, hafsat taki sam da haka suhail yayita rarrashinta tana k’i harya fara kissing nata tare da shafeta. Dad’i sosai takeji yanata wasa da ita daga nan dai ya cire mata kayan jikinta yana shafeta sannan ya cire nashi, itama a hankali ta fara shafe wuyansa har gun mazaunansa kamar yadda zainab ta gaya mata, haka dai ta gama shafe suhail da magani daganan ya shigeta tanata kuka shi kuwa se sunan wifey yake kiranta dashi. Hafsat haushi kamar ta mutu ga azaba gashi yana kiran wifey i love you so much. Seda suhail ya gamsu sannan ya barta yana sauke nunfashi. Hafsat se kuka takeyi amma sam fiskan sabreen yake gani tana zaune akan gadonta tana kuka. Da sauri ya shiga toilet ya watsa ruwa sannan ya had’awa hafsat nata yazo ya d’auketa yasata acikin baf, hafsat tana lura dashi kamar hankalinshi baya jikinsa😳tsoro ya kamata tace kardai wani abu yasami suhail d’ina😰, ta daure tace D lfy kuwa? Kallonta yakeyi kamar wawa yace hafsat sabreen ce taketa kuka zanje in dubata😒, hafsat tace no D nikuma bazan iyayin wankanba pls karka barni😭aeta fara kukan gulma dan tasan bayason jin kukan mace. Atake ya rungumeta yana cewa shikenan bazanje ko inaba kiyi shuru to, amma har yanzu yana ganin fiskan sabreen kaman a mafarki tana kuka😭 gabad’aya a rikice yake🤔🤔

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]