[Advertisements⬇️]

TANA RAINA CHAPTER 58 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Babu yadda sabreen ta iya haka suhail ya b’ata mata wankanta, amma batasha wahala sosaiba suka wuce toilet sukai wanka.
Haka suke a koda yaushe har ya karasa mata kwananta yau zai koma gun hafsat kuma tayi wankan tsarki dan 3days takeyin period nata ya d’auke. Bayan sabreen ta gama girkin ranane sam suhail baiso sabreen ta fita girkiba ya wani marairaice mata itacema taketa lallab’ashi tana cewa 2days nefa kawai kuma ai hafsat ta fara sallah kaga zaka sake cin saon amarci😜. Rungumeta yayi yace dukda haka dai sena buga yanzu zamuyi na bye pls wifey😔? Kiss mai sanyi ta bashi a ido😘 tace okey naji to sannan suka fara bugawa😜. Hmm abun nasu dai ba sauki seda ya gamsu iya gamsuwa sannan ya rabu da ita amma yana kwance akanta bai tashiba😋. Sabreen tace sweet tashi mana, yace no wifey ki bari su gamayin good byee mana😀, dariya sosai tayi tace wani irin good byee kuma bayan wanda sukayi yanzu? Yace no bakiga nawa bayaso ya fito bane saboda kin rikeshi😃. Dariya sukayi a tare tace pls ka tashi sweet, yace ban gama zubaba tukunna senaji na gama😎, 🤔sabreen tace bari na gwada mishi abinda nakewa yah kamal, nan da nan ta fara shafar cinyanshi cikin wani irin salo🤗da sauri suhail ya kamo hannunta yana cewa pls ki bari, sakeyi tayi aiba shiri ya tashi ya wuce toilet yana dariya😃. Itama dariyan takeyi tace ai kuma shikenan na ganoka😜.
Bayan sunyi wankane tace toka tafi gun hafsat se bayan 2days ka dawo na bar mata kai gabad’aya🤗, yace to shikenan bye👋🏻, itama tace byee tare da juyawa tana gyara gadonta shikuwa yana binta da kallo ko juyawa tajiyi😎. Da sairi ya dawo yayi hugging nata ta baya yace ashe da gaske kikeyi, tace eh mana pls kaje😘, yace ok bayee seta mishi kiss sannan ya fita.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

5:00pm sega zainab kawar hafsat ta karb’owa hafsat magani daga gun wani boka suka wuce d’aki dama suhail ya fita ita kuwa sabreen inba girkinta bane dama bata fita. Zainab tace ki zuba a abincinku koda kinci babu matsala akansu kawai zaiyi aiki zai tsaneta itama haka😏. Hafsat taji dad’i tace nagode wannan fa? Zainab tace wannan kuma a hannunki zaki shafa lokacin kwanciyanku seki shafe jikin suhail dashi koda ya koma gun sabreen to bazai tab’a iya kusantartaba. Hafsat tace nagode seta d’iba kud’i tabawa zainab tace sekin jini😀 suka tafa zainab ta tafi.

Hafsat ta gama girkinta seta d’ibawa mai gadi nashi sannan ta zuba maganin acikin nasu ta kimtsa komai takai daining. Bayan sallan isha suhail ya dawo gida, d’akinshi ya wuce yayi wanka sanna ya fito dukya damu yaga wifeyn shi, hafsat ta fito da murna tace sannu da dawowa D, yace yawwa my luv ya manna mata kiss😘. Sabreen ce ta iso tare da cewa sweet sannun da dawowa, gunta ya karaso yace sannu wifeynah😘. Haushin sunan nasu hafsat taji tace bisimillah muje muci abinci, sabreen tace sannu da aiki😊, hafsat tace yawwa tana murmushin mugunta😆suka zauna dukkansu😔😔

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]