[Advertisements⬇️]

TANA RAINA CHAPTER 46 - Bankinhausanovels
Mon. Mar 27th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Bayan sun tashine suka sakeyin wanka tare sannan ya shiryata cikin riga da wando tayi kyau sosai suka nufi kichine don girka breakfast.
Haka dai rayuwar kamal da sabreen yaci gaba da kasancewa cikin kaunar junansu sam bai tab’a b’ata mata raiba, kullum yana kokarin faranta mata rai duk abinda takeso shi yake mata, itama kuma biyayya sosai take mishi da kuma nuna mishi kauna zamansu abin sha’awa. Idan ya kira suhail yana had’asu su gaisa wata ran, hakama hafsat tana zuwa mata yini salma ma takan zo amma ba sosaiba. Kamal yakai sabreen kauyensu sun yini a gida kaka yaji dad’in ganinsu dan tayi kyau sosai abin dai se wanda ya gani, shima kamal jiki yayi ya kara kyau hankalinsu a kwance sunje gun kawarta munira canma yini tayi dan harse bayan magrib yazo d’aukanta. Gun mum ma tana zuwa gaisheta idan zataje kiwa girki na musamman yake yiwa mum takai mata.
Akwana a tashi ba wuya yanzu sabreen ta denajin kunyan kamal ko kad’an zuba soyayyarsu sukeyi son ransu, yanzu auren 2month harda 1 week gobene suhail zai dawo k’asar girki kamal yasa sabreen tayi musu dan anan zaizo yaci abinci shida hafsat.
Yaune kamal yaje airport ya d’auko suhail shida hafsat, gidan kamal suka zo lokacin sabreen ta gama shirya komai tasha wanka da ado sekun ganta. Tana zaine a palo taji slm, mikewa tayi taje ta rungume hafsat tace yah suhail sannu da dawowa, murmishi yayi yace yawwa amarya ya sameku lfy, tace lfy lau yasu mummy, yace mummy lfyansu duk sun gaisheki sosai da ‘yan companynmi duk suna gaida amarya😊, mirmishi tayi tace ina amsawa bisimillah, sannan, suka karasa daining ta zuba musu abinci suhail se satan kallonta yakeyi yaga ta kara kyau da haske jikinta a murmure gwanin sha’awa😒. Kamal yace tunda ka dawo nima jibi zan wuce insha Allah, suhail yace da wuri haka? Kamal yace eh kasan lokaci yayi da yakama inga doc to shiyasa nakeso in tafi da wuri dan office ma yayi missing d’ina, suhail yace gaskya kam sunce wai kaje musu da amarya😊. Kamal ya kalli sabreen data dad’e da b’ata rai tunda yayi maganan tafiya jibi, yace haba wifeynah aiba jimawa zanyiba idan naga doc zan dawo semu tafi tare kinji? Yace nidai sedai mu tafi tare dan bazan iya zama ni kad’aiba, hafsat tace zanzo in dinga tayaki kwana kinji😉, murgud’awa hafsat baki tayi😚 tace bana so, abin ya basu dariya sosai tunba suhail ba😃 yace abokina ka tafi da ita kawai, kamal yace a’a friends bazan jimaba zan dawo semu tafi tare. Sanreen bata sake cewa komaiba hafsat tana ta zolayarta har suka gama sannan suhail yace to amarya mun gode zamu wuce, sabreen tace sweet nima zan bika mu saukesu a gida, yace to amma fa bazaki shigaba, tace eh nayarda sannan yaje tasa himar suna baya ita da hafsat, su kamal suna gaba har suka isa da sauri sabreen ta bud’e kofa suka fita ita da hagsat, kamal yace wifey ki dawo, gwalo ta mishi😜 akan idon suhail se abin ya burgesa. Ta gaida mum sannan ta fito tazo gunsu itada hafsat, suhail ya bud’e mata kofan gaba tace nagode yah suhail sannan ta shiga ta zauna, hannunsa ya d’aga yana duba agogo nan idonta yakai kan zoben data bashi kafin su tafi an rubuta “SABSU” asaman, dad’i taji data gani a hannunsa😊, kamal yace mun tafi sena zo gobe, suhail yace okey “thanks” sannan suka tafi.
Ahanya kamal yace ni kikama haka ko wifey, tace “am sorry sweet” yace bawani “you are sorry” na fasa kaiki gida goben se jibi idan na tafi suhail da hafsat zasu kaiki😎. Atake ta marairaice tace haba sweet wlh ba haka mukayi dakaiba fa😟, yace tobakece kika kaucewa sharad’inaba, tace to “am sorry luv😟”, yace naki sorryn😎. Kallonshi takeyi aise dabara yazo mata tasa hannunta akan ciyanshi tanata tfy da hannunta harkan🍌shi atake yace “alright na hakura my luv am sorry too”. Sabreen tayi dariya hahhh😄 tace yaro yaji tsoro😜, dariya yayi yace koma dai menene naji muje gida tukun yana kallonta itama dariyan takeyi yanajin kaunarta yana k’aruwa a ranshi😄😃😀

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]