[Advertisements⬇️]

TANA RAINA CHAPTER 45 - Bankinhausanovels
Mon. Mar 27th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Suna tfy kamal yake cewa Allah sarki abokina wlh bayi da lfy sam, kuma gashi ya dage seyayi tfyan. Sabreen ta daure tace Allah ya bashi lfy, kamal yace ameen. Bayan sun dawo gidane, yana rike da ita har suka karasa kofa ya bude suka shiga sannan ya rufe, d’akinta tayi niyan wucewa amma sam kamal yaqi wai yau anan zatayi wankan. Shiya fara shiga wqnka bayan ya fitone itama ta wuce d’aure da towel se kallonta yakeyi da alamun akwai abunda yake damunta.
Bayan sabreen tayi shirin baccine ta hau gado ta kwanta a gefe, matsowa yayi kisa da ita ya rungumeta ta baya yana cewa wifeynah lfy, meya faru naganki kinyi shuru kamar kina da damuwa? Juyowa tayi tana kallonshi tayi d’an murmushi tace bakomai, kamal yace kin tabbata pls karki b’oyemin ki gayamin abinda yake damunki, sabreen tace wlh bakomai😊 sannan ta juya mishi baya, kamal yace to shikenan ki juyo indinga kallon fiskarki, ba misu ta juyo tate dayin murmushi tasa hannayenta akan sajenshi tana shafawa tace “i luv this” dad’i yaji sannan ya tsunbaci bubs nata yace “i luv this too” dariya sabreen tayi hakan yasa yaji dad’i data sake lokaci guda nan suka fara tsotson junansu suna sarrafa junansu cikin so da kaunan juna amma dai ba ” SEX” saboda condition d’in kamal.
Da asuba suka tashi yau kam kamal yace sam tare zasuyi wanka, sabreen tace pls kayi hakuri sweet ina kunyanka🙈, dariya yayi sosai yace to inaso kidena jin kunyana tashi muje, marairaicewa tayi tace eyyah pls yah kamal, yace yah kamal fa kikace dan haka semunje, tace sorry sweet kaje ka fara nidai kunyanka nakeji wlh🙈. Kayan jikinta ya fara cire mata fiskanta a rufe da hannayenta yace meyasa zakiji kunyata bayan kullum ina tab’awa, tace eh amma ai bama ganin juna saboda wutan d’akin a kashe yake, yace waya gaya miki haka nidai ina gani sannan ya cire mata rigan ya fara goga hancinsa akan bubs nata, sabreen tace sweet bakace wanka zamujeyiba, yace eh idan baki bud’e fiskarkiba to zanci gaba dayin hakan, tace wlh bazan iyaba pls ka bari, wandon jikinta zai cire tace pls sweet kasanfa am off yau ne zanyi wankan sallah pls karka cire min, yace karki dami tunda kin gama ai shikenan ni zan wanke miki pant d’inma, shiru tayi tana mirmishi dan tana da tabbacin cewa babu jinin yau kam haka ya cire mata wandon sleeping dress d’in ya rage pant kawai seya d’aga sama kamar bby yana dariya yana cewa matsoraciya😜, tace eh d’in wlh yah kamal zan dinga kiranka kuma☺, murmushi yayi yace zako ki gane kurenki nanda 3month😜. Tace haba yah kamal kacefa bazaka cutar daniba😒, yace eh dakam haka nace amma nafasa tunda kince sunana yah kamal, tace am sorry sweet luv😘 peck ta manna mishi a kumatu kuma idonta arufe. Bayan sun shiga toilet ne ya ajiyeta har yanzu dai fiskanta a rufe da hannayenta, murmushi kawai yakeyi sannan ya cire mata pant d’in jikin babu komai a jikin part d’in, toilet peper ya yanko dewa seyasa part d’in aciki ya nad’e sannan yasa a dosbin d’in dake toilet d’in seya wanke mata pant d’in tas ya shanya. Sabreen kuwa tunda taji ya cire mata pant setaji kamar ta tsaga k’asa ta shiga dan kunya🙈, kamal se murmushi yakeyi ya kamata ya mata wanka tsaf kamar jaririya. Tace ya isa haka nagode zanje d’akina inyi wankan sallah da brush, kamal yace no kiyi anan barina juya bayana, da kyar ta bud’e ido taga baya kallonta setayi wankan tsarkin da sauri sannan ta rufe idonta ta tsunkuya a baf d’in tace nagam, towel ya ciro ya d’aura mata sannan ta bud’e idonta suka kalli juna ya mata gwalo😜, a hankai ta fito taje gun brush tanayi shi kuwa kamal ya farayin wanka, harta gama ko gefensa bata kallaba ta fita sauri ta goge kanta sannan tasa dogon riga da himar tana jiransa. Bayan ya fitone seyasa jallabiya yajasu sallah. Bayan sun idar ne ya juyo yana kallonta, tace ina kwana😊, yace lfy ya kika tashi, tace lfya lau, yace ki kwanta zanje inkaisu mummy airport kinji😘, rungumeshi tayi shima haka tace Allah ya kiyaye hanya, yace ameen thanks sannan ya tsunbaci lips nata ya fesa turare ya fita yana mata😘.
6:47am kamal ya dawo gida sabreen tana cikin bargo jallabiyan ya cire seya hau gadon yana rike da kunnensa, sabreen tace sweet lfy? Yace wlh suhail ne yajamin kunne wai in kula dake sosai inba hakaba zai zaneni kinga har yanzu kunnen zafi yakemin, sabreen tayi murmushi tare da janyo kamal kan kirjinta tana shafan kunnen tace sun tafine? Yace eh sun tafi, tace sorry sweetnah sannan ta tsunbaci kunne😘, shi kuwa kamal dad’in hakan yaji Kansa nakan bubs nata😋 se wani lumshe ido yakeyi😍😋 da haka suka kombacci😴

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]