Monthly Archives: January 2023

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 10

A.m ya shiga cikin tsananin tashin hankali ya juya ya kalli Juwairiyada take jin duk abin da yake faruwa,ga jikinta sai kyarma take yi harta fara haɗa haƙori kar-kar! Sai tashin hankalin sa ya nunku ya kuma rasa tunanin da zaiyi.Hannunsa ya sa ya tallafe kan sa can kuma ya …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 9

Juwairiya ta yi tsuru da jakarta ta na kallon Mama da ke tsaye agefen ta riƙe da hijabin ta a hannu ta na ƙoƙarin saka wa a kanta saita ji hawaye sun ƙara wanke mata fuska,ta share da sauri dominMama  tun ɗazu take mata ƙorafin kuka yanzu ma da taga …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 54

cike da murna suke kallonsa dan basu tab’a tunanin wannan maganganun nasa ba shiru yayi yana kallonsu. dady yace, “Alhamdulillah Allah mungode maka, mr Solomon naji dad’in maganar ka duk da wannan ba abin mmk bane idan aka duba Allah subhanahu wata’ala dan shine mai shiryarwa mun godewa Allah daka …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 53

kallonshi tayi tana mmkin canxawarsa lokaci d’aya janyota jikinsa yayi yana dariya. “kina min kallon kamar yau kika sanni” langwab’ar da kanta tayi a k’irjinsa. “naga ka canza min” shafa bayanta yayi “ke kika canza ni tsakanin jiya xuwa yau kinsa ina jin kaina tamkar yau naxo duniya” dariya ya …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 47

Kuka sosai sabreen takeyi dajin muryan kamal d’inta. Bayan sun d’an samu nutsuwa ne se Incle D yace yakamaya amaida sabreen d’akinta donyin takaba. Haka aka maida ita maman munirane tazo ta zaina da ita dasu kaka duk suna gurinta. Da akayi kwana bakwai da rasuwanne su Aliyu suka koma …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 46

Bayan sun tashine suka sakeyin wanka tare sannan ya shiryata cikin riga da wando tayi kyau sosai suka nufi kichine don girka breakfast. Haka dai rayuwar kamal da sabreen yaci gaba da kasancewa cikin kaunar junansu sam bai tab’a b’ata mata raiba, kullum yana kokarin faranta mata rai duk abinda …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 45

Suna tfy kamal yake cewa Allah sarki abokina wlh bayi da lfy sam, kuma gashi ya dage seyayi tfyan. Sabreen ta daure tace Allah ya bashi lfy, kamal yace ameen. Bayan sun dawo gidane, yana rike da ita har suka karasa kofa ya bude suka shiga sannan ya rufe, d’akinta …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 18

Tun daga wannan ranar Juwairiya ba ta ƙara saka shi a idonta bawanda hakan ya tabbatar mata da tafiya ya yi tafiya, ita ma kan tamai gidan ba zama take ba tun safe in ta fita sai dare za ta dawo,takwashi abincin da Juwairiya ta dafa,wanda tun daga ranar farko …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 17

Juwairiya ta yi tsuru da jakarta ta na kallon Mama da ke tsaye agefen ta riƙe da hijabin ta a hannu ta na ƙoƙarin saka wa a kanta saita ji hawaye sun ƙara wanke mata fuska,ta share da sauri dominMama  tun ɗazu take mata ƙorafin kuka yanzu ma da taga …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 52

Ko wa ranshi cike da farin ciki, tun ba haisam ba kaman ta nitse kafin wani lokaci sun shak’u da junansu sbd xaman waje d’aya musamman Alhaji Adam ya maida y’ay’an dady dana Abbu harda na papa tamkar nashi duk abinda xaiyi sai yai shawara da dady kasancewar gidan babban …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 51

kafin su tashi daga falon Abba yace, “inshaa Allah nan da kwana biyar zamuje spine nida khaleel xai min rakiya ina dawowa xamu fara shirye shiryen bikinsu amma kafin nan sai ya fara xuwa abuja wajan president akwai taron da xai wakilceni ina son kuma su tattauna da wani bak’o …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 44

Bayan sun gama breakfast ne ta tattara komai takai kichine ta wanke sannan suka wuce d’aki tana fama gyara gado se kamal ya fad’a akan gado ya janyota jikinsa yana cewa bana bukatan gyaran zoki gaya min wani university kike so? ?dad’i taji sosai tace sweet zaka barni inyi karatu? …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 43

Kamal ya jawo stul ya ajiye abincin akai, yace wifeynah matso in dinga baki, sabreen tace yah kama.. ya juyo yana kallonta wani iri setace sorry kasan nafi sabawa da sunanne se’a hankali zai fita a bakina, kamal yace nidai to bana so garaki saba da wuri. Sabreen tace to …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 16

Jikin Baba Sani ya na rawa ya dawo gida don murnar kuɗin daDaddy ya biya a matsayin sadakin Juwairiya,da ga gurin ɗaurinauren ɗakinsa ya wuce sai da ya yi fasalin kuɗin ya cire kuɗi kaɗanda nufin zai bawa Juwairiya sadakinta,wan da sauran ya saka su aaljihunsa murna cike  a zuciyarsa, …

Read More »

SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 15

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM A karo na biyu ta ƙara gwalalo idanunta.” Ina hakan ba zai taɓa yuwu ba!Gara na rayu a cikin talauci na kuma mutu a cikin sa.Anya ya san me yake faɗi kuwa. Sai kawai ta nufi hanyar fita ba tare da tace mishi komai ba.     …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 50

yana gama fad’an ya kashe wayar,     shiru ya khaleel yayi jikinsa asanyaye ya mik’e ya nufi cikin gidan b’angaren sa ya nufa ya shiga d’akinsa a xaune ya sameta ta had’a kai da gwiwa, xumb’ur ta mik’e tana kallonsa yanayin da taga ya shigo ne yasa ta marairaice …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 49

fashewa tayi da kuka tana rungume da jannat da itama kukan takeyi cikin muryar kuka tace, ” innalillahi wa inna ilaihi raji’un wai meya sa baxa a bar mu mu huta ba me mukayi musu ? wanne irin laifi mukaiwa mutanen nan ? Abba ya kalleta ransa ya k’ara b’aci …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 42

Kamal ya shigo da sallamarsa ya kulle kofan, hara yanzu sabreen tana zaune a palo. Ya karaso gunta ya zauna kusa da ita tare dasa hannunsa ya d’ago ta kanta suna kallon jina, murmushi yamata yace a ina kikeso mi kwana? K’irjintane taji ya buga yau zata kwana da wani …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 41

Da dare angaye sun gama shirin dinner harda UNCLE D, suma mum ma sun shirya sunyi kyau sosai a cikin purple less iri d’aya ita da mummyn kamal sukayi d’aurin turai tare da gyalensu a kafad’a. Amare kuwa sunsha ango da mazajensune cikin wani fararen kaya wanda nima ban tab’a …

Read More »

SAKACINA KO HALIN WASU MAZAN CHAPTER 14

Sakamakon aiki da ya yi musu yawa sai hakan ya hana su zuwa kamar yadda suka shirya a ranar,saboda ba su tashi daga gurin aiki ba sai bayan sun yi sallar magariba daga nan kowa ya nufi gidan sa. A.m ya ji daɗi sosai ranar kasa bacci ya yi gani …

Read More »