Juwairiya ta na ɓacewa ganin sa ta tsaya ta tsuguna tare da sakin wani gigitaccen kuka sosai wanda ba ta san dalilin yin hakan ba,sai bayan tasha kuka sosai zuciyarta ta fara jera mata tarin tambayoyi.” Me ya sa nake kuka ga mutumim da na san ba zan taɓa samun …
Read More »Monthly Archives: December 2022
SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 11
Ganin taƙi karɓar kur’anin hawaye ya na zuba ƙuncinta ya yi murmushin mugunta,ya juyo ya na kallonsu sannan ya ƙara saka kuka har da hawaye share-share yace.” Kun ga abin da na gaya muku ya zama gaskiya? A matsayina na ƙanin mahaifinta babu yadda ban yi da ita ba akan …
Read More »JENNIFA CHAPTER 46
b’ata rai yayi sosai yana jifanta da wani irin kallo, nagaji ! baxan iya ba hak’k’ina nakeso, kuka tasaka ta koma cen k’arshen d’akin ta rakub’e tana makyarkyata kamar mai jin sanyi, gadan gadan yayo kanta cikin wani irin yanayi, hannu yasa ya Tayar da ita tsaye, kafin tayi wani …
Read More »JENNIFA CHAPTER 45
b’ata rai yayi sosai yana jifanta da wani irin kallo, nagaji ! baxan iya ba hak’k’ina nakeso, kuka tasaka ta koma cen k’arshen d’akin ta rakub’e tana makyarkyata kamar mai jin sanyi, gadan gadan yayo kanta cikin wani irin yanayi, hannu yasa ya Tayar da ita tsaye, kafin tayi wani …
Read More »ZAN JIRATA HAUSA NOVELS
_*ZANJIRATA*_ An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta …
Read More »KUSKUREN BAYA HAUSA NOVELS
?????? KUSKUREN BAYA ???? ?????? WRITING BY *BAGUDO& MIMI’S QUEEN* WATTPAD @HAUESH https://my.w.tt/jsnT09FDnbb ********************** ⬇ ************************** ********** Ai Hausa Novels **************** *************************⬆ ********************** DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog. Visit > https://www.aihausanovels.com.ng Ka …
Read More »TANA RAINA CHAPTER 38
Cirosu akayi daga cikin motan dan motocin kam gabad’aya sun tashi a aiki, amma dai su suhil d’in basuji wani ciwo sosaiba. Hospital aka kaisu dukkansu harda ‘yan d’ayan motan suma su biyune maza duk dai aka karb’esu da wuri, duk cikinsu suhail yafi jin ciwo. Doctors sun tabatar da …
Read More »TANA RAINA CHAPTER 37
Da yamma amare sukayi shirin walima sunyi kyau sosai tunba sabreen dama kyakkyawace sosai bazan b’ata lokaci wajen baiyana muku kyawuntaba zaku ganta a hoto. 4:00pm angwaye sukazo d’aukansu kauye a cike da motoci se kallo jama’a sukeyi, dayake auren biyu ne. Gurin da za’ayi walimanma kawai abin kallo ne, …
Read More »KHADIJATUL SABREEN HAUSA NOVELS
[12/8, 2:35 PM] ~Miss Hajo~: ? *KHADIJATUL SABREEN*? “`MALLAKAR“` *HAJARA L SADEQ* Arewa book?@Miss Hajo✍️ *MARUBUCIYAR* ? < *Komai muk’addari ne* > < *K’addarar soyayyya ta* > < *Najmat Abiy* > < *Ni da Yaya Arman* > < *Auren wata Tara* > ~And now~ < *KHADIJATUL SABREEN* > بسم …
Read More »ANGULU DA KAN ZANO BY RABIAT IBRAHIM
[09/12, 19:49] Badi at: GAWURTATTU BIYAR DAGA ALK’ALAMIN BADI’AT IBRAHIM MRS BUKHARI (B4B) *ANGULU* *DA* *KAN ZABO* 1_2 Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai. Ina miƙa godiyata ga Allah subuhanahu wata ala, sarkin da babu irinshi, daya bani damar rubuta wannan littafin mai suna a sama. Wannan littafin …
Read More »JENNIFA CHAPTER 44
Wani irin yanayi Na firgici da tashin hnkl lokaci d’aya suka shigesu gaba d’aya wajan tsit yayi kowa da irin abinda yake sak’awa aransa wai shin tayaya xasu gane wannan makirin ? Yanxu ta wacce fuska xai xo musu bayan wannan wahalar ta shekara da tashekaru nan gaba wacce iriyar …
Read More »JENNIFA CHAPTER 43
basu b’ata lokaci ba suka isa gidan sarki falon shi suka isa na tarar bak’i kasancewar akwai babbar sanayya atsakaninsu cikin girmamawa da biyayya suka gaishe shi ya amsa had’e da sakin fuska, suna cikin gaisawar sarki yai bak’i dan’uwan shi wanda baya k’asar yaxo shida iyalinsa matarsa da y’ay’ansa …
Read More »SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 10
Bayan ya fito da ga wankan ya na jin yadda sautin kukanta yake tashi ya na mishi kuwwa a kunninsa,sai ya ji be kyauta ba da ya mari rabin ransa take ya zira doguwar riga ya fita don ya rarrasheta. Ɗakin ta ya shiga ya ganta ta na ta kuka …
Read More »SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 9
Abin mamaki da yake macece wayayyiya sai bata nuna komai ba duk da irin tarin luguden da zuciyar ta take mata,ta na jin kamar ta fita ta shaƙo shi munafiki kawai haba ya kamata a ce ta ɗago tuntuni saboda yadda yake yabon ta da kalamai magana ɗaya biyu ya …
Read More »TANA RAINA CHAPTER 36
Kamal dai se kallon sabreen yakeyi ya kasa ce mata komai?, hafsat ce tace yah kamal yadai ai kallon yayi yawa?, se’a lokacinne yace to ai na kasa d’aga idona daga kantane?. Munira tace to bari mi baku guri zamu tattauna da abokan ango, kamal yace wifeynah zonan mana?, gefensa …
Read More »TANA RAINA CHAPTER 35
Washegari da safe munira da sabreen suna karyawa se munira take cewa jiya kince Allah ya tabbatarwa hafsat da suhail alkhairi, sannan kuma naji kina cewa karyayi aure mekike nufu kenan? Sabreen tace ina ruwanki, dama ashe kunnenki nagunmu?, munna tayi dariya tace mude namu eye?. Lokaci se tfy yakeyi …
Read More »SARKI By Mss Flower?
[11/9, 06:05] Mss Flower: ? *S A R K I* By Mss Flower? *Alhamdulillah! I’m so grateful to Almighty Allah for giving me another chance to be with you in another amazing journey. And i hope to be with everyone of you till we get to the bottom of this …
Read More »JENNIFA CHAPTER 42
a kid’ime take sbd rikicewar da tayi,daya matar itama da sauri ta k’araso kusa da jannat cikin wani masifaffen yanayi ta rungumota jikinta had’e da fashewa da kuka mai tsuma rai, Adamu ched’e kasa mgn yayi wani farin ciki ya keji wanda bai tab’a jinshi ciki ba, tsohuwar matar da …
Read More »JENNIFA CHAPTER 41
Asanyaye Jidda ta kalli jannat ngd anty jannat nagane rayuwar ma gaba dayanta tana tafiya ne akan biyayya, da babu ita baxa a xauna lafiya ba, ta mik’e hawaye Na xuba, inshaa Allah xanyi aiki da ita, ta kalli su sulthana ngd k’annena ta fice daga d’akin, Sulthana ta kawo …
Read More »SAKACINA KO HALIN MAZA CHAPTER 8
Tun daga wannan ranar Juwairiya ta ga canji a tattare da shi,ya sakin mata sosai kuma ya na matuƙar kyautata mata,ko hira yake da matar shi sai kiji ya tsoma ta ciki yace”Wai haka aka yi Juwairiya ita za ta faɗi gaskiya.” Ranar da ya fara mata hakan ta yi …
Read More »