[Advertisements⬇️]

TANA RAINA CHAPTER 32 - Bankinhausanovels
Tue. Jan 31st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Da daddare munna da sabreen suna d’aki suna hira ce munna take cewa ayyah har yanzufa suhail yana sonki wlh kinga yadda yaketa kallonki asace kuwa, nikamma har tausayi yake bani wlh. Sabreen tace hmm toya za’ayi munna nidai har ga Allah bason yah kamal nakeyiba, kawai dai zan aureshine kodon hafsat dan tana son suhail sosai kuma kinga hafsat mutumiyar kirkice Allah ya tabbayar musu da alkhairi, munna tace ameen sannan suka kwanta ko wacce tana waya da mijinta.
Bayan sabreen sun gama waya da kamal ne seta kira yah suhail, bai d’aukaba seya sake kiranta ta d’aika hello yah suhail kun isa lfy? Yace lfy lau ya muka barku? Tace lfy lau na kira hafsat shine nace kaima bari na kiraka inji, yace eyuah tnx, yace yo seda safe, suhail yace sabreen? Tace na’am, yace sabreen inaga lokaci yayi da zamu hakura da juna, na amince zan auri hafsat kema kuma ki koyi son kamal a ranki pls tunda kinga yanzu lokacin bikin ya kusa😔, to yah suhail insha Allah, kuma nagode Allah yasanya alkhairi😰, uace ameen by… tun bai gama cewa byee d’inba sabreen ta katse wayan tana ta kuka😭. Munira ta juya tana cewa haba sabreen pls ki dena kukannan, sabreen cikin miryan kuka tace munna kibarni inyi kuka kefa wanda kike so zaki aura shiyasa bazaki gane me nakejiba😰, munna tace sabreen toki fito fili ki gayawa kamal d’in mana, sabreen tace munna da zan iya da tuni nayi hakan, amma bazan iyabane😭😭😭 Munna zatayi magana kenan wayan sabreen ya fara k’ara, minna ce ta d’auka don ganin suhail ne yake kiranta, hello suhail munna ce, suhail yana jiyo sautin kukan sabreen yace munna sabreen d’in fa? Munna tace wlh gatanan tanata kuka babu irin rarrashin daban mataba amma taki tayi shiru, suhail yace bata wayan pls, munna tasa mata a kunne suhail cikin sanyin murya yake magana, sabreen dan Allah ki dena kuka bawai dan nadena sonki bane yasa na fad’a hakan kawai dai naga babu yanda zamuyine shiyasa na fad’a miki hakan dan abin ya fita a ranki kafin bikin kin saba, amma ki sani har abada “KINA RAINA” babu abinda zai canja ta b’angarena domin ina miki k’aunar da banayiwa kaina sabreen I LUV U😰 pls kidena kukannan don har cikin raina nake jinshi😔. Sabreen ta tsagaita kukanta tace I LUV U TOO YAH SUHAIL, I LUV U SOO MUCH😭, suhail ya share kwallan fiskarsa yace “ok then stop craying pls SABSU” ya manna mata kiss😘 har cikin kunnenta taji, shuru tayi tana share hawayenta seta kira sunanshi a hankali SUHAIL, yace “yes” SWEET HEART😥, idanunta ta rufe😔 taji dad’i sosai dajin sunan daya kirata dashi tace pls yah suhail karkayi aure dan Allah😪, yace bazanyiba “SWEET HEART” nayi miki alk’awarin bazanyi aureba harse lokacin da kikace min kin fara “SON” kamal😔, dad’i taji sosai😊 tace “thankyou” yace wlcum “SABSU” tokiyi bacci pls karki sakeyin kuka kinji😊? Naji kuma nagode😊 byee, yace ok byee💕. Munira da tuntuni take kallonta cike da mamaki🙄, sabreen ta murgud’awa munna baki😚 sannan ta kashe wutan d’akin taja bargo tarufu😴. Munna tace hmmm sabon salo, tomudai namu ido 👀.

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]