KHAIREEYAH CHAPTER 16

Khairiyya kiyi Imani da qaddara, Khairihi wa sharrihi, Everything that happens to you in life is to prepare you, Metal has to go through fire to melt and turn into a sword…. or into anything you want it to be. It’s thesame with people, so be strong, because this is just a test, you are being melted to be moulded into a stronger person. This burning from the fire shall pass. Don’t en Never give up, Police sunyi arresting Abba sabida an samu Cocain a Container’n shi, kuma Abba baisan dashi ba, General Manager na company’n shi neh yasaka mishi, he betrayed him Khairiyya, Abba yace ki tattara kayan ki kikoma gida nah, Ammar yadawo jiya kije kisamei shi_

Shine maganganun da yake pumping a brain nata, tarasa mei yake mata dad’i, Anyi arresting Abba, Oh my God, this can’t be happening, haka ta zauna a cikin motar tasha kuka,kuka kamar ranta zai fita, ahaka Teema tazo ta bubbuga motar, Khairiyya da kyar ta d’aga ta bud’e mata kofa, Teema tace

“Khairiyya what happen”, Ina Khairiyya batada bakin magana sai kuka, da kyar Teema tabata baki tayi shuru, Teema tace “let me drive you home”

Da kwatance har Teema takai gidan su Uncle Hisham, a gate Teema tayi horn mai gadi ya bud’e gate, tun kafin Teema tayi parking Khairiyya ta bud’e kofa tafita a motar, da gudu tashiga cikin gidan, wani mansion parlour neh, Mace kamar labarabiya a zaune da yarta mei kama da ita kusa da ita,sai wani saurayi wanda daga shigan Khairiyya ta zube a gaban sa tana kuka mai tsuma zuciya tana cewa “Yaya Ammmar my Abba”, nima dai ina cikin shock but d’aga idon da zanyi na kalla wanda takira sa da Ammar naji cikina yana kululuuu

Namiji iya namiji wanda bazai wuce shekaru ishirin da bakwai ba, Long sleeve neh a jikin sa amma duk botilin na rigan sa a bud’e wanda ya bani daman karewa hard chest nasa kallo, ten packs yakedashi ba six ba kamar na Hrithik Roshan, sai gashin kansa dogu bak’i kamar ya jika da ruwa irin na Ceth Rollins, Gashin idon sa dogaye da eyebrow nashi wanda kamar zasu had’e, yana da ido dara dara brownish, hanci dogo da baki pinkish, in fact sai kun ganshi? (Over exaggeration koh,that’s Novel for you?)

D’aga Khairiyya yayi yace “Don’t worry Kim everything will be ohk I assure you”

Khairiyya kam kuka takeyi kamar ba gobe, dan ba karamin son Abban ta take ba, kuma tasan duk wanda aka kamashi da Cocaine toh Life In prison neh, Yaa Allah I love my Abba so much…

Khairiyya tama manta da Teema suka zo, Ammar ya kaita d’akin ta, daman tana da d’aki a gidan, yana lallashin ta amma inaaa sai kuka take kamar ba gobe, bayan Teema sun gaisa dasu Ummin Ammar tajuya ta tafi, Khairiyya ita bata daina kuka ba har kusan karfe sha biyun dare, gidan tsit amma ita ta kasa bacci, tunanin Abban ta kawai takeyi, bud’e kofar ta akayi, d’aga idon da zatayi taga Ammar da kwal6a biyu, ita a tunanin ta juice neh, mika mata yayi yace “Drink”

Girgiza kanta tayi tace “I don’t need this for now, Syrup da Tablets nake so, I need something that will ease my pain”

Ammar dariya yayi yace

“Ni nayi introducing naki su syrup da Tablets, ni nafara baki kikasha kikaji dad’in sa, so yanxu trust me, kisha wannan, wannan ba Juice baneh, Vodka neh, it will ease your worries and pain just try it”‘”(niko nace Only Du’a can ease her pain)

 

Masu karatu kubiyo mu dan jin labarin Waye Ammar, kuma da yake cewa shi yafara koya mata shan syrup, Wacece kuma Khairiyya……. Nan gaba zaku sani amma banan kusa ba

About Ismail

Check Also

KHAIREEYAH CHAPTER 15

Yau neh ranar da Khairiyya zata shiga Jami’a, Ita da kanta ta tashi batare da …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *