KHAIREEYAH CHAPTER 8

Advertisements

_____

KHAIREEYAH CHAPTER 8

 

Ba yadda ya iya dole yace “Mummy shikenan In Shaa Allah zan manta, but kinsan is not easy na manta da wuri, but I will try my very best na manta”

Mummy tayi murmushi tace “Yawwa thank you son”

Yanxu ka tashi kaci abinci kasha magani, ka duba yadda ka rame fisabillah sabida kasa yarinyan nan a ranka, ai haka bashi da anfani, maza ka tashi gashi na saka an kawo maka abinci har d’akin ka kuma your favourite food na dafa maka

Advertisements

_____

Haka ya tashi ta tura masa abinci a gaban sa tana gadin sa dan dole sanda yaci yasha magani, mummy tace Haba koh kaifa, kabi kasaka abun da bashi da anfani a ranka

Shi ko Zilyadeen Allah kad’ai yasan yadda yake ji aransa, yarinyan da bazai ta6a mantawa a life nasa ba, taci mutuncin sa en most off all his belove Grandmaa d’inshi, sosai idan yatuna ta zuciyan shi yake k’ona, Mace da shaye shaye kai Allah wadaran

 

Khairiyya zaune a garden tana shan strawberry tana karatu, wayan ta neh ya fara ringing, duba screen tayi taga Abba, da shagawa6a ta d’auka wayan tana mai tura baki tace

“Abba ina missing naka”

Daga can Abba yace kar ki damu very soon zaki ganni, ya kike da kuma karatu

“How can I be fine Abba, kullum ni kad’ai ba kowa kusa dani sai wayannan masu aikin daka had’ani dasu, they are so boring”

Kar kidamu daughter very soon zan zo

Abba en this time idan kazo dole kayi aure dan ni gaskia nagaji da zama ni kad’ai kamar mayya

Abba yayi dariya yace “Toh shikenan worry not dear idan nazo ke da kanki zaki za6a mini matar da zan aura”

Khairiyya tace “yawwa Abba kokai fa yanxu naji magana”

Abba yana dariya yace toh yanxu zan tura miki wani number sai ki tura jamb registration number ki da all the details da yake kan slip d’inki kinji

Khairiyya tace “yes Abba za’a mini abu kenan” tana dariya

Bance ba just read kar kice baza kiyi karatu ba dan ba taimaka miki za’ayi ba, wani university kikayi applying neh

Tace Abba “Unimaid mana”

“Haba mei zakiyi da unimaid I tot koh Baze koh Nile zakije”

Khairiyya tace

“Aa Abba ni Unimaid nakeso banso nayi nisa da gida, kai baka nan, Ammi batanan toh wa za’a bari a gidan”

Jin ta ambato Ammi yace bye take care sai na kara kira, tace ohk Abba Thank you

Bayan kwana biyu da rubuta Jamb Khairiyya tana zaune a d’akin ta tana kallon GOT (game of thrones) dan tana bala’in son series d’in tana cikin kallo taji text yashigo mata wayan ta, bud’e wa tayi to her suprise taga Jamb, da sauri ta bud’e text din zuciyan ta yana bugawa, Ihu ta sake mai karfi wanda ni Nana ya firgita ni, OH EM GEE I can’t believe this, Allahu Akbar, Allah nagode maka har nakai 235 scores, what a miracle” dad’i taji kamar azuba mata ruwa a kasa tasha tace

“Atlas nima yanxu zan daina saka uniform, wai za’a dama da mu a jami’a”

Atake ta d’au wayar ta ta latsa num Abba, yana d’auka wa tayi wani ihun har sanda yaji kiiiii a kunnan sa,  tace

“Abba guess what”

Abba yace Tell me dear it seems like you are in a good mood

Khairiyya tace “more than good Abba, I pass my Jamb” tayi wani ihun

Abba yace “wow so happy for you baby, yanxu mei kike so na siya miki”

Khairiyya tace nidai Abba idan na samu admission mota nake so a canza mini

Abba yace “Haba mota kuma, bayan duk motocin da suke gidan, motoci nah ma naga duk ke kike using”

Tana tura baki kamar yana kallon ta tace

“Abba gaskia motocin ba wanda ya mini, duk old model neh”

Abba ya numfasa kan yace “Toh yanxu wace irin mota kike so dear” atake tace FERRARI Abba new model koh BMW e-class27

Abba yace kwantar da hankalin ki kamar kin samu, tayi ihu tace thank you Abba

Tana gama waya da Abba taga wani sabon number yana kiranta, kamar baza ta d’auka ba haka ta bari ya katse, wayan still ya sake ringing same number, d’aukar wayar tayi tace haba dan Allah idan mutum an kirasa bai d’auka ba sai ya hakura ai,bawai ata kiraba mtseww who is on the line

Shiru akayi ba amsa tasake cewa wai wannan wani irin iskanci neh zaku kira mutum kuyi shuru

Daga 6angaren wanda ya kira da husky voice nasa yace *Captain Suraj* neh

Baki ta bud’e ta kasa cewa komai, ya kara cewa

“Hlo kinaji”

Tace “yes, wa kake nema”

Cap Suraj yace “m I not talking to emmmm” dan baisan sunan taba dan bai tambaya ba lokacin

Khairiyya tsab ta ganeh neh shi tace

“Sorry wrong number, en please kar ka kara calling dan matar aure ce ni” kat ta katse wayan tana wayyo Allah ina ni ina soldier ai yafi karfina

Shiko ta 6angaren sa murmushi yayi dan yaganeh muryan ta and kuma time da tabasa yayi dialing agaban ta kuma ya shiga ya gani da idonsa

 

Khairiyya tace wow Game of throne sorry zan fita dan Jamb nawa yafika,  Wow this call for celebration dole nayi celebrating, kashe laptop nata tayi ta fad’a toilet tayi wanka, bud’e jibgegen wardrobe nata tayi wanda ya cika da kayan sawa designers kala kala daban daban, wai yanxu wanne zan saka 19/20

Advertisements

_____

About Ismail

Check Also

BAKAR INUWA CHAPTER 23

Advertisements _____ Ganin taƙi cin komai Anne ta kira sunanta. Ta ɗago domin amsawa taci …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *