[Advertisements⬇️]

JENNIFA CHAPTER 23 - Bankinhausanovels
Tue. Nov 29th, 2022

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Kallon shi sukeyi xuciyoyinsu cike da mmkin ganin su haka da sauri Jidda ta juya tabar wajan zahra ta bita murmushi yayi hannunsa rike dana jenny yai wajan Momy cikin farin ciki yace Momy jenny taxama Yar ki ya ruko hannun Momy ya mika mata hannun Jennifer Jennifer taxama tamu ta fada min tana son ta musulunta fuska Momy ta saki hade da fadin alhmdllh nagode wa Allah rungume jenny tayi ruby ma takara so ta rungume ta naji dadi sosai ta ruko hannunta sukai cikin gidan xuciyar Jennifer tass da ita duk da tana cikin kunci  Momy tace zan kira dadynku na fada mishi zansa khaleel yanxu yaje ya taho da Malan Dr Ahmad Sani ningi yaxo ya baki Kalmar shahada da duk abinda ya kamata dai toh Momy ngd a a karkiji komai Jennifer kin zama tawa ina jinki kamar yata Momy ta mike bari na hau sama ruby ta taso kusa da ita ina cikin farin ciki jenny yau xaki karbi Kalmar  shahada murmushi tayi itama nima haka ruby xuwa anjima kinxama mu mun xama ke ta mike itama bari naje nayi wanka nagaji itama mikewa Jennifer tayi ta shiga dakinta aciki ta samesu kowacce fuskarta a daure zahra ce ta rufe kofar Jidda cikin kuka nan gidan kune ? Shiru tayi dan bata da amsar bata ke wacc e irin munafukan yarinya ne ? Zahra da take a tsaye ta janyo akwatin kayan jenny tace yanda kikaxo haka xaki koma yau yau din nan kibar gidan nan tunda bana ubanki bane cikin kuluwa jenny tace dole na bar muku gidanku dan nima nagaji da cin mutunci barina gidan baxai xama karshen rayuwata ba duk da ina talaka to xuciyata ba talaka bace ta janyo akwatinta ta fito ba kowa a falo gab da xata fita ta hango suwaiba da sauri ta karaso jenny me ya faru hawaye ya sauko mata suwaiba masu gida sun koreni su wa ?,zahra da Jidda salati suwaiba tayi jenny ta juya ta bar gidan

*******       **********

Gidan hindu ta sauka tana ta ruko jakarta hawaye na xuba a falo ta tadda sulthana tana kallo ta wullar da jakar kayanta ta shiga daki tana kuka sosai  ta fada kan gado ta rushe da kuka sulthana ta biyo bayanta ta tsaya bakin kofa tana kallonta tana kuka karaso wa kusa da ita tayi ta rike mata hannu xatayi mgn itama kukan ya kufce mata kiyi hkr jenny haka Allah ya kaddara mana dole mu dauki wannan kaddarar jarabawa ce daga ubangiji Allah muyi hakuri mu cinye akwai kyakkyawar rayuwa nan gaba Allah baya jarabtar mutanen banxa hindu ta fito daga wanka ganin suna kuka yasa itama ta karaso kusa dasu ta rungumesu duka dolene muyi kuka dan munga rayuwa kuyi hkr yan uwana addu’ace mafitar mu dai dai lokacin haisam ya shigo sunyi matukar bashi tausayi ya tsaya yana kallonsu xuciyar shi a raunane jenny ta kallesu baku San me nake jiba ni kadai nasan irin feelings din dana keji yanda kikeji hk kowa yakeji hindu tace tana share kwalla a xuciye jenny tace kuma sai kin min fada ? Sulthana ta hararesu hade da yin tsaki ta nuna Jennifer jenny kike ko jinnu sunanki ya dace dake jinni cike da jin haushi jenny tace ke kuma ifrituwa what ? Ifrituwa ? Dariya hindu tayi kun radawa kanku sunan da ya dace daku ifritu ta kumayin dariya yadace da ke ta nuna sulthana akufule tace ke kuma kwankwamai mikewa hindu tayi ta nuna sulthana da yatsa wacece kwankwamai ? Itama mikewa tayi kece kwankwamai wani abun xakiyi ? Haisam ne yace dasu ya isa haka kuna bani mmk yanxu yanxu fa kuka gama kukan halin da kuke ciki baxa Ku taba zama lfy waje daya ba oh ya rabbi ya rike kai sulthana ta Matso kusa da shi sorry ya haisam bai amsa ba jenny naga akwatin ki a falo me ya faru ? Masu gidan ne suka koreni xaro ido yayi bangane ba ? Zahra da Jidda ya salam ! Sbd me ? Suna zargin muna soyayya da ya khaleel janyo stool yayi ya xauna al’amarin ya khaleel dinne da daure kai kinsan haka ya taramu nida mahboob yai mana warning mu fita harkanki ban gane ba ya haisam ya girgixa kai eh shiyasa kika ga mahboob ya dan canza miki ni kaina banda nasan Jidda xai aura zanyi tunanin ko sanki yake lumshe ido tayi ina addu’a Allah yasa kada zargina ya tabbata jenny jikin Jennifer a sanyaye ta tashi inaga ba Ku fahimce shi bane murmushi yayi ki tashi mu koma gida kiyi hkr ni kaina wani Sa in inna kalleki inajin kunya da kuma nadamar abinda nai miki a baya ya haisam kabar tuna baya komai ya wuce ni kai ne kaxame min fitila wacce tasa nasan wacece ni abu daya nake so kai min kanuna Sam baka son inda nakeba koda zakaji suna cigiya ta yai shiru plx ya haisam shikenan xanyi yadda kikso ya mike xanje gida dan Allah ki kula da kanki kada kuyita fadace fadace murmushi tayi baxanyi ba yana kokarin fita sulthana tace ya haisam ba sallma OK hindu zan tafi sai na dawo kwafa tayi ba hindu bace sulthana ce cikin ko inkula yace OK ya fice

  ******        *********

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Momy ta fito daga daki tai dakin jenny taga wayan ta sauko kasa ta duba falo bata ganta ba tai kitchen nan ma bata nan hnklinta ya tashi taxa gaye gidan kaf babu jenny kai tsaye dakin khaleel ta nunfa tana kwala masa kira ya fito ina Jennifer ? Momy Jennifer kuma ? Cikin tashin hnkl Momy tace ban ganta ba da sauri ya fito daga dakinsa yai cikin gida ba inda bai duba bai sameta ba yasalam ! Momy meyasa Jennifer zata bar gidan nan ? Abinda ban saniba kenan khaleel da sauri yai dakin su suwaiba ya tadda ita ta hada kai da gwiwa tana kuka ina Jennifer ? Ya tambayeta cikin tsawa sun koreta ta bashi amsa tana kuka suwaye ya fada cikin karaji zahra da Jidda ya juyo cikin bacin rai a babban falo ya gansu me yasa kuka koreta ? Yana fadan ne kamar xai dake su a tsorace zahra ta gudu bayan Momy tmbyr Ku nake ! Ya xaro belt Jidda ta tsure kayi hkr tasa kuka ina jin kishin ganinka da ita baxan iya jurewa ba OK ya fada kinyi mgn sbd ansa ranata dake ko ? To NAFASA  ! Baxan aureki baki San darajar mutun ba baxan iya rayuwa da mutumin da baya daraja kanshi bare ya daraja na wasu khaleel ! Inji Momy meyasa ka rude hk ? Dole na rude Momy !! yanda ya fadi mgnr yasa kowa ya tsorata dan baita ba irin wannan fishin ba ya fice ranshi a bace daki ya shiga hade da rike kirjinshi sbd zafin daya ke masa yana fidda numfashi a hnkl yace jenny ina sonki ! Meyasa kika gujeni ? Kin San irin halin da zan fada na rashinki kusa dani ? Azabtar dani da kikeyi da soyayyanki bai isheki ba har sai kin nesanta kanki dani meyasa ? Kece rayuwata farin cikina kece mace ta farko Dana fara so yana mgn  kamar tana  kusa dashi nasani kina sona gardamar ki ta hana ki fadamin muyi rayuwa ingantacciya ? Ban taba cewa ina son wata ya mace ba ban saba ba yan mata sun sabar min da cewa su suke sona why ke baxaki fadamin ba ya dauki ruwa ya sha yai hmdl tayaya da girma na in ce ina son karamar yarinya irin jenny? Baxan iya ba meyasa xuciyata taso ta ? Kin xama memin tauraruwa me matukar haske plx plx plx kixo ki fadamin kina sona jenny starshine oh ya rabbi ! Soyayyar ki xata xauta ni laptop dinsa ya janyo ya bude pix dinta ne akai Wanda sukayi ranar Sa ranarsa da zahra murmushi yayi gardamarki starshine xata Sa na auri wata bake ba alhali ke ce xabina dole na takura miki ki furtamin da kanki kina sona ya kurwa lip dinta ido ya lumshe ido ya tuno lokacin da yai kissing dinsu tsikar jikin Sa ta tashi ya rungume hannayensa starshine rashinki kusa dani baraxana ce ga rayuwata kwankwasa kofa akayi dakyar ya amsa suka shigo zahra da Jidda xubewa sukayi kusa dashi kayi hkr ya khaleel xamuje mu dawo da ita shiru yai yana kallon pix din jenny yana sauraron su OK naji zahra ta mike Jidda ta matso kusa dashi ya dakatar da ita no no ! Tashi ki bita bana son hayaniya ta mike sweet heart kayi hkr kada ka fasa aurena naji naji jeki ta juya jikinta asnyaye ka  janye mgnr ?, plx kitafi nace plx ya khaleel na janye shikenan ngd ta fada sannan ta fice ya saki numfashi I love u starshine

       *************

Bayan kwna biyu

Tana kwance akan 3 siter tana kallon pix dinsu dashi nayi missing dinka Mr coffee ina sonka yanda kake so nayi ne baxan taba yi ba tana mmkin irin abubuwan daya ke nunawa takasa gane me yake nufi shin shima ba Santa yakeba ? Meyasa yake hana maxa su kulata xuciyarta ce ta tunasar da ita Mr coffee yana sonki kamar yanda kike sonsa yana kishinki ba a kishin mutun batare da soyayya ba yayi kissing dinki dariya ta kufce mata ta shafa lip din da yatsunta hkn yana sona kara taji na kida sosai da sauri ta mike hindu ce ta karo volume na wakar film din fan tana rawa a kufule jenny ta dauki remote din ta rage da sauri hindu tace meye hakan ? Dalla bani bazan bayar ba tunda ba gidan shedanu bane sulthana ta fito daga kitchen hannunta rike da plate da acinci a ciki tace xaku fara ? Jarababbu kin San inda jarababbiya take mikewa tayi kada a kuskura a fada min a binda zai tunxirani dan zan iya aika aika hindu tace wanne sakaren ne xai xauna kiyi masa wani abun ? Tsaki jenny tayi ba mmk dan ke Yar masara mutunci ce OK naji amma ai ba arniya bace ni ko ? Hindu tace amma ke tabbatacciyar fitsararriya ce sulthana ta harari hindu harda au kaxa a cin danko Yar daba kawai hindu ta dauketa da mari dai dai lokacin da ya haisam ya shigo duka sulthana ta kaiwa hindu tsawa ya kwatsa musu haba kullum abu daya Ku xauna Ku sasanta kanku hawaye ya xubowa hindu al’amarin mu bana sasanci bane haisam kawai kai mana addu’a ta wuce daki sulthana ya haisam sannu da xuwa bari na kawo mk ruwa a a ki barshi ya fada hade da xama kusa da jenny jenny akwai matsala fa ? Ta kalleshi tame ? Har yanxu hnklin kowa atashe yake sbd batanki kiyi hkr ki dawo office zan wuce naga yakamata na karaso na fada miki kiyi hkr ki koma gida ya khaleel ko fitowa bayayi daga daki plx jenny kiyi tunanin abinda ya dace anjima zan dawo na mayar dake sukai sallama ya tafi

Jin ya ambaci khaleel yasa ta kasa jurewa ta kira suwaiba da murna ta daga oyoyo Jennifer kin barmu cikin wani hali ki dawo dan Allah hnklin kowa ya tashi Mr coffee ma duk sonshi da coffee sai da ya daina sha sosai abinci ma inna kai mishi baya ci kullum cikin fada kinga kuwa yanda hnklinshi ya tashi dadi sosai ya kama Jennifer ta kashe wayan xuciyarta na axalxalar ta akan ta koma gidan da sauri ta shiga daki ta janyo akwatinta dama tagaji da fadace fadacen su itada yan uwanta zata fice daga gidan sulthana tace ke kam baki da aiki sai yawo da jaka ba kyanan bakya cen ? Ke kuma baki da aikinyi sai gulma da shiga abinda bai shafeki ba nabar muku gidan jarababbu Ku cinye kanku hindu tace ala raka taki gona waxai damu tsaki jenny tayi ta fice cike dajin haushin su zama dasu yasa tazama masifaffiya

Bata bata lokaci ba ta iso gidan a cen garden ta hango shi xaune yana sanye da wando 3 quarter da riga blue gefenshi ruwan cway ne tunda ta shigo ya xuba mata ido taji dadin ganinshi kai tsaye falo ta shiga dukkansu suna xaune sunyi jigum ganinta yasa Momy ta mike cike da murna da farin ciki Jennifer ta fada hade da rungumeta ina kikaje ? Kika daga mana hnkl tunda kin dawo alhmdllh ruby ta dauki jakar kayanta muje daki kiyi wanka ki huta kanta akasa ta mike har daki ta kaita ruby idan kin gama hutawa muna falo ta fice ta kalli dakin yana nan yanda ta barshi bude kofar akayi ya shigo gabanta ya fadi ya rufe kofar hade da rungume hannayensa ya xuba mata kyawawan idanunsa masu Kyau da haske fuskarshi a murtuke 43/44

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]