Monthly Archives: September 2022

TANA RAINA CHAPTER 17

Kaka yace eh nasan komai sabreen, mamminkine tace karna gaya miki ita zata gaya miki da kanta shiyasa nayi shuru?. Sabreen tace to kaka amma dukda kasan hakan shine kabarta tazo guna akan me zatazo guna bayan ita da iyayentane nasadiyar kasancewata marainiya, juyawa tayi afusa ta sake hankad’a salma …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 16

Bayan su sabreen sun shiga d’akine MACEEN tasa key ta rufe, da sauri sabreen ta juyo tace meyasa kika rufe kofan? MACEN tace karki damu sabreen bazan cutar dakeba nazone dan inyi magana dake. Bayan sun zaunane macen ta rik’e hannayen sabreen dukka biyu ta fara magana suna kallon junansu. …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 21

BINGO CITY_* Ƙananun magana da surutan dake faruwa a gari dama wasu manyan kafafen yaɗa labarai dana yanar gizo baisa Alhaji Hameed Taura ya damu ba ko janye maganar auren Raudha da Ramadhan. Dan cecekucen jama’a yayi dai-dai ne da cin primary election da Ramadhan yayi zancen tsayawarsa takara ta …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 19

    BINGO CITY_* Ƙananun magana da surutan dake faruwa a gari dama wasu manyan kafafen yaɗa labarai dana yanar gizo baisa Alhaji Hameed Taura ya damu ba ko janye maganar auren Raudha da Ramadhan. Dan cecekucen jama’a yayi dai-dai ne da cin primary election da Ramadhan yayi zancen tsayawarsa …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 12

Khairiyya ta kasa believing abun da kunnen ta yaji, sauka tayi a motar taje daf kusa dashi tace “I beg your pardon” Sabir ya kara cewa “Yes is true, bazan miki karya ba, I mean what I said, I can kill for you, I can die for you” Murmushi Khairiyya …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 11

Wata doguwar habbaya bak’i ta saka da touches blue a saman, tayi rolling da vail nashi, yau powder da lipgloose da mascara ta shafa batayi heavy makeup ba, ta saka takalmi high heel black yana da touches blue da Jaka black, ta d’auka  key mota Hanya kicin direct tabi tashiga, …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 23

Kallon shi sukeyi xuciyoyinsu cike da mmkin ganin su haka da sauri Jidda ta juya tabar wajan zahra ta bita murmushi yayi hannunsa rike dana jenny yai wajan Momy cikin farin ciki yace Momy jenny taxama Yar ki ya ruko hannun Momy ya mika mata hannun Jennifer Jennifer taxama tamu …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 22

Da kuka matar tacigaba da mgn plx ki sauke bindigar jikin hindu asnyaye ta sauke bindigar Ku yan’uwan sulthana ne Ku shigo ciki tayi gaba tana xubar da kwalla suka bita abaya dukkansu jikinsu amatukar sanyaye falon baki tai musu masauki ta kawo musu kayan motsa baki dukkansu babu Wanda …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 6

Jalaluddeen ganin komi yake tamkar a mafarki, amma taya akayi wannan auren kuma ya ya akayi Ammar yazo kano be sanar masa, kenan akwai abinda Ammar ya ɓoye masa shiya ko da yazo be wani saki jiki kamar yadda ya keyi ba, ina ita Ruƙaiyah take, tabbas akwai wani babban …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 5

Buɗe gidan Mallam liman ya yi, ya shiga saboda sallamar da yake tayi babu wanda ya amsa yasn indai akwai mutane a ciki to dole zasu amsa, Mallam Liman har ya yi tafiya mao ɗan tazara a cikin gidan sai kuma ya ysaya jim kaɗan, wani tunani ne ya ɗarsu …

Read More »

Best Ways To Legally Migrate To Canada

Change is one thing that will always be part of life. There are times where there will be a need to migrate to another country, just to seek greener pastures and to attain better financial well-being. Among the European countries, which you can migrate to with ease in Canada, if …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 15

TANA RAINA CHAPTER 15 Sabreen ta shiga gun kaka yana ta karatun Qur’ani mai girma, bayan ya idar ne ya juyo yana kallon sabreen data shafa addu’an a fiskanta tace ameeen kakana, kaka yace naji mai gadi yana cewa sannu da dawowa kardai har SHULE d’in ya dawowo, ?dariya sosai …

Read More »

TANA RAINA CHAPTER 15

TANA RAINA CHAPTER 15     Washe gari da safe safreen da hafsat suka kintsa gida tas ko ina se kamshi yakeyi, hafsat ce taje d’akin bro suhail ta wanke masa ta gyara ko ina tsab. Sabreen ta had’a musu breakfast bayan sunci ne taje gun kakanta suka d’an tab’a …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 5

FULANIN TASHI CHAPTER 5       Buɗe gidan Mallam liman ya yi, ya shiga saboda sallamar da yake tayi babu wanda ya amsa yasn indai akwai mutane a ciki to dole zasu amsa, Mallam Liman har ya yi tafiya mao ɗan tazara a cikin gidan sai kuma ya ysaya …

Read More »

FULANIN TASHI CHAPTER 4

FULANIN TASHI CHAPTER 4       shiri sosai su kayi na zuwa taro Ammar wanda saura kaɗan jirginsu ya isa Abuja, babbar mota suka hau gaba ɗayansu, Abu a gaban mota Ammi da Ummi da Amra a bayan mota. sun isa airport lafiya suka samu gefe suka faka kafin …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 10

KHAIREEYAH CHAPTER 10       Ba yadda ya iya dole yace “Mummy shikenan In Shaa Allah zan manta, but kinsan is not easy na manta da wuri, but I will try my very best na manta” Mummy tayi murmushi tace “Yawwa thank you son” Yanxu ka tashi kaci abinci …

Read More »

KHAIREEYAH CHAPTER 9

KHAIREEYAH CHAPTER 9     Su kamalu sun tsure, fitsari neh kawai basuyi a wando ba, sai zufa suke duk AC da yake tashiwa a motar, dan su a rayuwar su suna tsoron sojoji balle sunga sunyi cracking bindigan su, d’aya daga cikin boys na Kamalu yace “Wayyo Allah nashiga …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 18

BAKAR INUWA CHAPTER 18       BINGO CITY_* Kallon kallo aka tsaya yi tsakanin Asabe da M. Dauda lokacin da akai kici-ɓus. Dan kuwa dai doctor Shamsu da kansa ya shigo da Aunty Hannah da Asabe, shigowarsu babu jimawa kuma Bappi da su M. Dauda suka dawo ɗakin domin …

Read More »

BAKAR INUWA CHAPTER 17

BAKAR INUWA CHAPTER 17     Raudha na zaune yau an cire ƙafar tata a jikin ƙarfen dan kumburin ya sauka sosai, maimakon tayi ramar ciwo sai ta ƙara haske da ƙyau saboda samun canjin waje, ga abinci mai ƙyau ga a.c. Idanu taɗan waro saboda mamakin ganin mahaifin nasu, …

Read More »

JENNIFA CHAPTER 21

JENNIFA CHAPTER 21     Wani irin kallo yai mata me kike son cemin kwantar da kai tayi nafada mk bani bace Jennifer wacece ita ?? Yayi shiru hade da kallonta inajinki yafada yana gyra xama Sunana hindatu ban San kaina ba ban kuma San wacece ni ba nataso a …

Read More »