[Advertisements⬇️]

JENNIFA CHAPTER 19 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

JENNIFA CHAPTER 19

 

Rukota yayi sosai yana shan lip dinta tmkr yasamu alewa wani irin yanayi taji ta aciki Wanda bata taba jinsa ba gaba daya jikinta yayi sanyi  da sauri ya saketa yana fidda numfashi da karfi jikinsa asake ita kam tsikar jikinta  ce ta tashi cikin wahalallen yanayi ta xaune gefen gadonshi hade da dafa kanta sbd kunya ce ta kamata sosai wai yau ya khaleel ne yai kissing lip dinta anya kuwa shine da sauri ta dago kai ta kalleshi  ya kura mata ido shima akunyace ta sauke kanta numfashinta nafita hade da bugawar da kirjinta yake ya juya xai fita tabi bayansa da kallo sai da yaje bakin kofa ya tsaya bai waiwayo ba ki tsaya anan har sai angama kowa ya watse dan ban yadda ki fita da wannan shigar cikinsu kina rausaya garada suna kare miki kallo yana fada ne cikin fada fada tsawatsawa shiru tayi takasa ce wa komai sbd mutuwar da jikinta yayi tana kallanshi ya fice hade da rufeta dadin dataji da bai xare key din daga jikin kofar ba wayarta ta ciro ta kurawa lip din da ya tsotse ido murmushi ya kufce mata ta rungume wayar tana jin dadi sosai me yake nufi da hakan ?? Kwanciya tayi sosai akan gadonshi tana shakar kamshin jikin ya khaleel daya ke ajikin bed sheet dinsa wayar ta ta bude takira numb din suwaiba tai ta ringing bata daga ba sai da tai mata 3 mis call ta daga bata jinta sai da ta tura mata test cikin mintuna kalilan taxo ta budeta tana Mmk ya akayi gaka Jennifer ? Kada kayi tayi dan tuni karyar da xataiwa suwaiban taxo mata wllh abu naxo dauka shine kofan ya rufe dani murmushi suwaiba tayi kuma naga Mr coffee ya biyo bayanki ?  A tsorace ta kalli suwaiba suka hada ido sannan sukaiwa juna murmushi suka jera xuwa wajan taron bikin

   ********       ********

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Suna shigowa dai dai lokacin da aka fara jawabin xa ‘a yanka cake da sauri ta karaso ta samu kujera agaba ta xauna tana xama wani da ba ta jiyo ta kalli fuskarshi ba taji ya xauna hade da yimata sallama ta amsa idonta nakan ya khaleel da Jidda dayake mata rada suna dariya hannunshi cikin nata haushi ya isheta barka da hutawa yanmata da kyar ta amsa da yawwa dan bata waiwayo ta kalleshi ba d.j ne ya cigaba da jawabi yana sanarwar yanxu yanxu ango xai yanka cake ammafa kar amanta cake din guda biyune akwai na engaged da kuma na birthday amm nace ko bakya bukatar dan tayin hirane ?? Haushine ya kamata itafa yau a tafashe take afusace ta waiwayo xatai masifa suna hada ido taga girmanshi hade da kwarjina na ban mmk murmushi yai mata bata San lokacin da tai masa murmushin ba itama ta sunkuyar da kai black beauty ne matashi hadadde bashi da makusa yacigaba da mgn tana saurarensa anan gidan kikene ? Ya akayi ban sanki ba dan koda yaushe ina xuwa eh anan nake amma ni ba Yar gidan bace aiki nake musu ya dago kai  da mmk ikon Allah abin ya bata mmk ganin bai firgita sosai ba yanmta ina so kiban hnklinki cikin mints 5 ya isa na Isar miki da Sakona kafin arigani amma kafin nan sai kin min izini kalamenshi da kuma yanda yake furtasu hade da nutsuwar shine yasa tai saurin amince masa sunana Prince A.K Garkuwa tai shiru tana naxarin sunan kamar ta taba jinshi Aliyu Kabir Garkuwa d.j ne yace adaka ta adakata yanxu ango xai yanka cake na farko na saranar Sa da sahibarsa farin cikinsa annurinsa tushe kunnanta tayi tana jin haushin d.j prince A.k garkuwa shima shirun yayi yana kallon ango fuskarshi fal murmushi a nutse ya khaleel ya yanko cake din suka kalli juna shida Jidda suka saki kayataccen murmushi hakan da sukayi ya birge kowa aka Sa sowa d.j ya cigaba da xuxuta su sannan ya khaleel yabawa Jidda cake din abaki guri yakara kaurewa da sowa wani axababben kishi ya tasowa Jennifer hawaye ya taru a idonta kadan ya rage su xubo itama cake din ta diba ta bashi abaki garin Sa masa kadan ya bantaro ya biyo gefen bakinsa tasa hannu ta taro shi xata kara Sa masa da sauri ya rike hannunta ya kai shi saitin bakinta ya tura mata cake din ta cinye hakan ya kara birge kowa akasa dariya hade da shewa mikewa Jennifer tayi xata bar wajan sbd yanda xuciyarta ke bugawa ya xaki tafi ban fada miki sakon nawa ba ?? Jikinta asnyaye ta koma ta xauna yai murmushi kinga yanda ango da amarya suka birge kowa kai ta ga. Masa kallonsu kawai ya Sani cikin yanayi na musamman da kuma tunanin ranar da nima zan birge abokaina da dangina nida tawa amaryar shiru tayi shin kinta ba riskan kanki a irin yanayin da sukeji ayanxu ?? Kai ta girgixa masa mashaa Allah ya fada insha Allah tare xamu kasance da sauri ta saci kallonshi dan yanayin datake ciki na bacin rai yasa ta manta kamanninsa suka hada ido yai mata murmushi ta sunkuyar da kanta hade da fadin ba laifi arnta shin xaki yadda na xama abokin rayuwarki ?? Xaki iya aurena ?? Jikinta asnyaye tace baka tmbyeni sunana ba ko ? Sunanki Jennifer ya bata amsa tai mmk sosai nifa najasa ce kamr yadda naji wasu na fada xaka iya aurena alhali ina Kristen ?? Hawaye ya sauko mata ko kadan ba mgnr ce tasata kuka ba bakin cikin abinda ya khaleel sukayi da Jidda ne yake nukusarta subhanalla yace bai kula da hawayen fuskarta ba ni wannan bai shafeni ba tunda addina na bai harantamin aurenki ba ta guge kwallarta da gaske kkyi ? Kai ya daga mata addininmu mai sauki ne Jennifer na yadda ta katseshi shiyasa nake sonshi tana dago kai suka hada ido da ya khaleel da mmk ya xaro ido hade da bata rai yana hararta murmushi tayi ta sunkuyar da kanta zahra ce taxo inda suke Prince Garkuwa ta fada cikin yanayi Mara fisaltuwa ya dago kai special sister ya akayi kai ta girgixa masa taja baya tana aikawa Jennifer mugun kallo d.j ne yace nan da lokaci kalilan ango da amarya xasu cashe sununawa kowa farin cikinsu Prince Garkuwa yacewa Jennifer ina xuwa ya bar wajan da sauri ya khaleel ya cigaba da hararta wayrshi taga ya xaro yana danne danne tsaki tayi hk ka iya danne dannen masifa test y shigo wayarta ta kalli wayar tana dubawa taga ya khaleel ….ke ! Bakyajin mgn ko ? Ina wasa dake ? Kada ki kuskura ki cewa A.k Garkuwa baki da miji … Mmk ya bata hk kawai kai xakayi naka auren ni ka hanani ? Ta tago kai steel hararenta yake A.k Garkuwa ya dawo ya xauna sorry Jennifer na dade ko dariya tayi a a tace shima yai dariya na ji dadi da banyi laifi ba test ya kuka shigowa dariya kike masa ko ?? Baxaki matsa daga kusa dashi ba ? Murmushi tayi ta tura masa reply da ..kana da abincewa ko kana da damuwa ne ??… Da Saudi taga ya duba wayan ya dago ya kalleta tai murmushi hade da cije lebenta na kasa arikice yake kallonta wato tarama abinda yake mata kwafa yayi hade da turo mata xaki Sani ne idan na kamaki duk da tana cikin bakin ciki amsarshi sai da ta bata dariya  yawwa asaurara ango da amarya xasu fito su cashe d.j ya fada suka fito filin rawar aka saki kida Jidda ta fara cashewa tsaki Jennifer tayi A.k Garkuwa ya miko wa Jennifer rafar daloli kafin kowa ya fara liki plx ina so ki bude wajan da yinshi dake tana son tayi tsokana yasa batayi musu ba ta amsa tai cikin filin da rausaya tafara liki da daloli nan da nan hnklin kowa yayi kanta d.j ya rude ya fara wasata Prince garkuwa shima ya shigo ya fara yi mata liki ya khaleel ya kulu harara kamar idonsa xasu fito Momy ta shigo filin rawar ta rungume ta hade da fara lika ka mata yan one thousands sannan ta koma kan ango da amarya

*******        ********

Ya haisam yana kokarin fido da kudin likinshi daga mota yaji wayarshi na kara ya duba baisan nomb dinba ya daga wayar dai dai lokacin da yafito da rafar kudi masu yawan gaske waye ? Ya fada a gagguce muryarta yaji Hindu ce ! Ya xaro ido idan kana son sanin ko ni wacece kaxo yanxu kasa meni ….. Dif ta kashe wayar 35/36

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]