[Advertisements⬇️]

JENNIFA CHAPTER 18 - Bankinhausanovels
Mon. Mar 27th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

JENNIFA CHAPTER 18

 

 

 

Cikin mutuwar jiki ta mike ta hau sama suka bita da mugun kallo musamman zahra daki ta koma ta jingina ajikin kofar dakin nata tana kallon wayar me shegen Kyau murmushi tayi najin dadi ta karaso kusa da gadon dakin ta xauna hade da kunna wayan abinda ya bata mmk layin da ta gani na mtn ta xaro ido dariyar farin ciki da kufce mata kwanciya ta yi hade da rungume wayar ajikin taji dadin wannan kyauta ta kuma yi mmkin ta yadda akayi yai mata kyauta iri daya da budurwarshi da kuma kannansa amatsayinta na Yar aiki danne danne ta farayi ta shiga nan ta shiga cen cikin matukar jin dadi ta duba account taga ful da kudi har 30k dariya ce ta kuma kufce mata tayi far far da ido tana addu’ar Allah yasa ka mishi da alheri wayar tai mata duk abinda take bukata ta samu taji dadi sosai ta mike agado ta cigaba da danne dannen wayar xuciyar ta fal farin ciki

   ********************

Tun daga lokacin suka fara takun saka da Jidda ga yawan sata aiki da takeyi shima kamar ana turashi dan kullum cikin sata yi mishi aiki yake girki gyaran daki da coffee Sam bata gajiya tunda ta saba dashi tana kitchen dafawa yaya khaleel grilled chicken and Indian drink juice Momy ta shigo yawwa Jennifer kin gama ?? Eh Momy na kusa OK yanxu dadyn su zahra yai min waya yana nan dawowa ki gama kixo muyi aikin tare toh Momy agurguje ta gama ta kwashe ta kai masa sannan ta dawo suka hadu suna aikin girkin tarbar dady kamar yadda aka saba basu dade ba suka gama Jennifer ta gyara gidan ko ina ya dau kamshi da sheki

Some hours later

Motocin da sukaje tararsa suka dawo gida ya rude da murnar dawowar dady gaba dayanmu ma’aikatan gidan muka fito mukai mishi barka da xuwa duka yayansa suna jikinsa cikin farin ciki da murna tamkar xasu shiga cikin cikinsa suka mike suka nufi bangarensu Jennifer dakinta ta wuce ta xaune tayi tagumi tana tunanin yanda ta gansu cike da birgewa familyn nan nasu yana matukar birgeta wayar ta ta janyo tayi murmushi duk lokacin da kalleta sai taji farin ciki ta kuma tuna da yaya khaleel

      ***************

Bayan kwana 2 da dawowar Abba da daddre bayan ta kwashe kayan da suka ci abinci ta dawo xata wuce dakinta ta gansu xaune suna hira dukkan su a falo Jidda tana kusa da ya khaleel dady yana tsokanarsu tana shiga ta wuce toilet tai wanka ta kwanta bacci ya fara surarta daka mata duka taji anyi a firgice ta farka ta xaro ido tana kallansu xahra da Jidda suna karkade karkadan jiki na jin bala’i tashi malama ansamu waje anji sanyin a.c an narke a gado zahra ta fada tana mata yatsinan nan kallo Jidda tace mike ware ido albishirinki ?? Ta cewa Jennifer shiru tayi tarasa ce musu kala sbd mamakin da suka bata ranar juma’a jibi  Sa ranata da ya khaleel dai dai da birthday dinshi idan kinsa wani abu aranki game dashi sai ki cire sbd ya khaleel ba mijin karamar mace bane bagidajiya dangin su ojuku makiya Allah taja tsaki zahra ta cigaba da inda Jidda ta tsaya wannan shine warning na karshe tsakaninki dashi ke dama maxan gidanmu gaba daya ki fahimci wani avu mana taya xa’ai me tsarki ya hada iri da kaxanta ? Idan ma a nayi to banda gidanmu ke abubuwa sun hadu sun miki yawa ga tarin datti na kaxantar kafurci sannan ga talauci kina manta matsayinki na Yar aiki ?? Idan bakiyi wasa ba xaki tsinci kanki agaban iyayenki dan wllh sai mun hada miki bala’in da xaisa kibar gidan tai tsaki Anty Jidda muje suka fice ta bisu ta kallo hawaye na sauko mata baccin da batayi shiba kenan takwna tana juye juye

       *****************

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Washegari bayan sun gama yin breakfast sun kwashe kayan ita da suwai ba suka ga ma aikata na shigowa ana gyare gyaren gidan suwaiba tace ikon Allah ni banga abinda gidan nan yayi ba amma sbd kudin sunyi yawa sai wani gyare gyare akeyi Jennifer tai murmushin yake gyara yaxama dole gobe Sa ranar Mr coffee shida sahibarsa ta cije lebe Jidda hade kuma da birthday dinshi xaro ido suwaiba tayi wai ! Burin Jidda ya cika ana nan ana xuba rawar kai da farin ciki Allah ya kyauta Jennifer ta kalleta cewa xakiyi Allah yasanya alkairi hakane Jennifer Allah yaxaba abinda ya fi alkairi dariya adduar suwaiba ta bata ta kwashe da dariya suwaiba kenan itama dariyar tayi washe gari tana kwance jikinta amace ga bacin rai da takeji rabonta da bacci tun ranar da su Jidda suka tasheta ruby ce ta shigo dakin cikin fara’a Jennifer ta mike daga kwancen da take ta gaisheta ta amsa xo muje wajan makeup kinsan yau muna da shagali ta mike ta dauki gyale ta bi bayanta suka shiga mota Mon evee sukaje saloon akai musu sannan makeup sunyi tsananin Kyau anan Rubayya ta dakko gown ta material sky blue ta bata tai godiya suka canxa kaya ita kuma colour din ruby silver ne dukkansu dai sun saka skin colour dinsu ruby ta kalli Jennifer masha Allah kwalliya me gyara mutun gsky kin fini yin Kyau kin ganki kamar amarya da sauri me musu makeup din tace OK da ba itace amaryar ba dariya sukayi kanwar amaryarce dai dai lokacin data gama Nada mata head me shegen Kyau blue ya fi material din jikinta duhu suka hawo mota suka dawo gida ya cika dam da baki anata gaishe gaishe kallo ne ya dawo Kansu musamman Jennifer duk inda ta wuce sai ido wajan Momy suka karasa tana tare da kawayenta tayi kwalliya me Kyau ganin Jennifer yasa ta xaro ido tana murmushi y’ay’ana masha Allah kunyi Kyau Jennifer kece ? Kamar ba keba ta rungomata jikinta kinyi Kyau sosai wani dadine ya rufe Jennifer ta koma gefe tana hange hange can arakube ta hango su suwaiba ta mike tana tafiya ta karasa wajansu suka dago kai suna kallonta Sam basu gane taba tai murmushi tace suwaiba ta amsa tana kura mata ido Jennifer suwaiba ta fada tana xaro ido kece ?? Tsarki ya tabbata ga Allah dama haka kike ? Kin ganki kuwa yanda kikasan sarauniyar kyawawan duniya hannu tasa ta rufe ma suwaiba baki tabbijam suwaiba ta ambata ruby ce ta kira ta ta tafi tana tsokanar suwaiba ita da kawayenta su uku ta taddasu murmushi rubyn Taiwan Jennifer xaku gaisa da kawayena wannan ta nuna wata fara doguwa itace mufeedan ya mahboob ta mikowa Jennifer hannu suka gaisa wannan humaira ce kawata Yar gidan governor na bauchi itama gaisawa sukayi cikin fara’a sai hishma Yar gidan Alhaji Sani minister na man fetur suka gaisa hade da dan taba hira wajan ne ya dauki sowa sbd isowar ango da amaryarsa ta kallesu sunsha Kyau mahboob ne ya karaso ya kura mata ido Jennifer? Ya fada yana kalonta wow ! Wayarsa ya ciro ya hau daukan ta a photo kin cinye taro kawata kinfi kowa Kyau zahra ce takaraso inda suke ya mahboob ga kabeer cenfa yana jiranka ganin Jennifer yasa tayi sororo jikinta amace fuskar ta da matukar mmk nan da nan ta bata rai hannu ya mahboob ta ruko plx muje hade da galla wa Jennifer harara Jennifer biyo mu yace mata tana sane dan ta kunta tawa xahara tabishi tana tafe cikin yanga sbd taji ance tayi Kyau yasata sauya taku hnklin mutanen da suke wajan yai kanta ciki kuwa harda ango da amarya kura mata ido ya khaleel yayi Jidda kuwa mmkine ya cika ta ganin Jennifer na kokarin fita Kyau wani kululun bakin ciki ya tokareta duk da kayan jikinta ya fi na Jennifer tsada nesa ba kusa ba takarsa inda ya mahboob ya tsaya shida zahra wajan wani black beauty tana kara sowa yace wow! Yanmata barka da xuwa anan gidan kike ? Ya akayi ban sanki ba ? Zahra ta budi baki xatai mgn da sauri Jennifer ta tareta da cewa ni Yar aikin gidance gwalo ido yayi cike da mmk ya haisam ya karaso wajan hannunshi rike da na wata zahra tace oyoyo Anty meena tasaki hannun haisam suka rungume juna haisam shima kallonta ya ke da mmk ta kalli ya mahboob ina xuwa tace tabarsu direct wajan ango da amarya tayi cikin murmushi tace pix zan mana da mmk Jidda ta kalleta haushi ya kamata shima khaleel din hararta yake hnklin mutanen wajan yai Kansu kafin suyi mgn ta ciro waya ta fara daukansu photuna sannan ta juya ta cigaba da rausaya wayarta taji tayi kara tana dubawa taga text ne ta bude number ya khaleel ta gni kije dakina ina son kimin wani aiki ajiyar xuciya tayi dan masifa ma yau din baxa a barta ta huta ba dakinshi ta nufa tana mita aranta ta bude key din dayake jikin kofar tashiga a gyare taga dakin ta xauna tana duba pix din da sukayi ta xaro ido gsky ta yadda tayi Kyau sosai batafi 5 mints ba ya shigo da sauri ta mike wani irin kallo ya bita dashi cikin fada yace waya baki ixinin yin wannan kwalliyar ki dinka rausaya agaban mutane duk kin dame kin fito da duk wata halitta ta jikinki kin San kanki kuwa ? Mmk ne ya hanata mgn ta xuba masa ido shin baiga kayan da kannansa da amaryarsa suka saba rike kugu tayi dan tagaji da wannan rainin wayon ni wannan bai shafeni ba aikin dana ke muku bamuyi daku xaku dinka bindiddigin rayuwata ba ta murguda baki matsa in wuce da mmk ya kalleta babu inda xaki akan me ? Ta tmbyeshi sbd bana bukatar ganin ki da wannan shigar cike da tsiwa tace sbd kana bakin cikin karna sami mijin aure eh hakane ya bata amsa ta xaro ido sbd me ? Sbd kina dashi arikice tace mijin ? Eh ya fada yana kallonta ta murguda baki bana sonsa koma waye dama baki da kunya ? Tai far da ido baka Sani ba ne to baki isa ba bari innu na miki tawa rashin kunyar fincikota yayi ya hada ta da bango numfashinsu na karo da juna kadan yarage tudun kirjinta ya hadu da nashi ranta ya baci akan me xaka takuramin ? Sbd na isa  cikin jin haushi tace to sai na fita ya Matso da fuskarsa har saida  karan hancinsa ya hadu da nata numfashinta ya fara fita da karfi kasakeni wannan ai mugunta……..caraf taji bakinta cikin nashi yana tsotsarsu kamar ya samu alewa me shegen xaki 33/34

 

 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]